Tuesday, July 21, 2015
NIKO NACE HMMMM
SUNAYEN SAMARI A GURIN YAM'MATA ...
1. MASOYINA: Ma'ana itace take sonka da
gaske....
2. MAI SONA: Ma'ana ita bata sonka kaine kake
santa....
3. YAYANA: Ma'ana shine mesa mata recharge
Card....
4. SAURAYINA: Ma'ana me kashe mata kudi
wajen anko...
5. MY SWEETHEART: Ma'ana dan wahala
kenan....
6. MY DARLING: Wannan shi aka mayar dashi
wani
HAMAGO kuma GABO kuma LUSARI ana
kashe shi da dadin baki tana karbe mai kudi....
7. MY ONE: Wannan shine kankat wanda yake
dauke mata
duk wani dawainiyart da wahalhalunta...
8. MY DEAR: Shine wanda aka dauka a matsayin
kawai ana
wasa ne....
9. MY LIFE: Unnn!!! Kaji na gaskiyan kenan
wanda Take son
shi kuma shma yake sonta....
10. ANNURINA KO ABIN QAUNATA: Wannan
kuma shine
"Mutu ka raba takalmin kaza"wanda take
Kaunarsa Kai
Mata Wlh Kuji Tsoron Allah Ku Gyara Kuma
Mazan Bawai
Na yabe ku Vane Dan Duk Kusan Kanwar Jace....
*** TAMBAYA ***
MAZA: Da wani Suna Budurwarka Ke Kiranka
Tsakanin ka
Da Allah....?
MATA: Wani Suna Kika Sama Saurayinki
Tsakanin Da
Allah.....? ni dai nawa tana kirana da special one adsense 2 here
Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more
MY D NAKE KIRANSHI
ReplyDeleteAxixy nake kiransa
ReplyDeleteniko nawa gwanin da abban suhaila nake kiranshi domin sunan dazamu sama yarmu tafarko kenan in allah yacikamana burinmu
ReplyDeletenikuma tana kirana da habivina
ReplyDeleteinakiranshi my sweetavel one
ReplyDeleteNawa My Husand To Be Naka Kirashi
ReplyDelete