Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, 12 June 2021

NA-CUCE-TA COMPLETE HAUSA NOVEL

 

COMPILED BY ESHATT SMILER HOM OF HAUSA NOVLS DOCUMNTS

馃挌馃挏鉂ゐ煐ゐ煉欚煉�

NA CUCE TA

馃挌馃挋馃挏馃枻馃挍鉂�

 庐zuwairat( ummu Maryam)1鈨�

 _Alhamdulillah, Allah praise be to almighty Allah_ 

 _Am back again_

Cikin wani gidan Wanda ke ginin kasa mai dauke da daguna biyu wata yarinya ce wacce bazata wuce shekara shabiyu zuwa sha uku ba ke daka sai tim Tim Kawai kakeji saboda yanda take dakan garin furan dake cikin trumi, daga dayan gefen  Kuma wata matace ke hura wuta sai kafawa murhun bakin take tana hura wutan, duk idanuwanta sun chanza kala saboda yanda hayake ke shiga idonta, wata yar yarinya na gani ta taho da gudu da wata faifai

Share:

LAILAH-DIZHWAR COMPLETE HAUSA NOVEL

LAILAH-DIZHWAR COMPLETE HAUSA NOVEL

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

            🌷🌷🌷🌷🌷🌷

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

            🌷🌷🌷🌷🌷🌷

   *🌼👸🏻 LAILAH-DIZHWAR 🤴🏻🌼*

    *_🌷🌷🌷🌷NA🌷🌷🌷🌷_*

         *_ZAINAB NASEER SARKI_*

             *_ (ZEENASEER😘)_*

          🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


*[email protected]_*


*_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM_**(1)*__________ 


Ahankali motar take tafiya kamar ba'a san motsawar ta, motace kirar Rang rover,baka tasha tinted, sai faman kyalli take, haka take tafiya ahankali cikin Layin nasu da yake shimfide,gwanin ban Sha'awa, gidan su ya nufa dake cikin garin *Zamfara State*,Kauran namoda, cikin Yarima Quarters. 

   Katan gidan saurautarsu ya nufa, wanda tsananin girmansa yafi karfin a kirasa da Karamin gida saide Mansion.


Daidai kofar gidan ya tsaya batare da naga wani ko wata ta zo dan bude masa gate din bah, ya bude da kansa, cikin salo irin nasa ya saka hancin motar cikin gidan, wanda tun farkon shigansa, manyan ma'aikatan gidan da yan aiki suke mika masa gaisuwa duk da ba ganinsa suke bah,amma sanin babu me isar sah da kuma irin yanayin driving dinsa. 


Saida yayi tafiya me nisa ya isa ga parking space, saida ya dauki lokaci kafin ya gama parking Dinta. 


Bayan ya gama ya fito, Kafar sace ta fara fitowa sanye da takalmi  flip-flops, kafar nan tasa fara tasa da dogayan yatsu tasha gyara tamkar ta jariri. 

  Haka ya fito sanye da  3quarter, da riga baka me polo neck. 


Hannusa rike da waya kirar iPhoneX.

Share:

Thursday, 22 April 2021

Matsalar Rayuwa Complete Littafin Hausa

 

Matsalar Rayuwa Complete Littafin Hausa

[8/20, 21:00] Nafee Anka: MATSALAR RAYUWA

          🙆🏼(1)

Bismillahir rahmanirraheem wasallAllahu ala nabiyyul kareem.......


TSOKACI:wannan takaicaccen labari yana labartarwa akan maraicin wata bafulatanar yarinya fatima bintu da akema lakabi da FANTA tunda fulanine sunfuto daga karamar hukumar Anka awani kauye na fulani na Hayin Ruga.Rugar Baffa Ardo itace rugar tasu Fanta.

    Koyaza'akare kushigo daga ciki....

Share:

WACECE SALMA COMPLETE HAUSA NOVEL

WACECE SALMA COMPLETE HAUSA NOVEL

WACECE SALMA?Na Benaxir OmarMotanta take jaa ciin kwanciyan hankalitasaka wakan bag of money na rick rossyana tashi a motan, parking tayi daidaigaban office din tafito dauke da jakanta nacalvin klein. Pink colour sanye take dadoguwar riga jaa, bata yafa dankwalinabayan ba anma saita daurashi tagabakaman dankwali irin daurin da ake cewaturban,tamanna fuskanta da glass natomford, sanye da takalmin vincci taku takeirina mata masu ji dakansu kuma masu fadaaji, kimanim shekara ,24 arayuwanta, tashigaoffice dinta na FAWU investment ltd, tanashiga taga secretariat dinta na aikintaganinta yasa tamike dasauri tare dacewawelkm maam, batace komi ba ta shige officedin ta ajiye jakanta dakuma wayoyinta kirargalaxy s5 dakuma iphone6,

Share:

WATA UWAR Complete Hausa Novel

 

WATA UWAR Complete Hausa Novel


👵🏻    WATA UWAR   👵🏻

    BY HAERMEEBRAERH

Ina mai miqa godiya da Allah da yaban iko nai nufin fara wannan novel mai sunan 👵🏻WATA UWAR👵🏻, sakamakon wani labari da aka sanar dani dazu da safe, wanda nima shaida ce abubuwa da dama sun faru akan ido na. Naso barin shi a raina amma duba da cewar akwai wadanda ke min magana akan na fara novel, ina ganin ba zan iya ba,😱 yau nayi tinani nima ina son na bada gudummawa ta ta wannan fanni.😎 Allah yasa yanda na fara lfy na gama lfy, Allah yasa kuma kuso shi ya amfanar da mu baki daya.❤

Share:

Saturday, 6 March 2021

MATATA GIMBIYATA COMPLETE HAUSA NOVEL

MATATA GIMBIYATA COMPLETE HAUSA NOVEL


[9:09PM, 8/3/2017] ‪+234 806 677 6651‬: 🌸💦  MATA TA , GIMBIYA TA!! 🌸💦 

    💘 MY WIFE ,MY PRINCESS 💘


Story by

JEEDAH JA'O


WRITTEN BY

FEEDOH DEEDOH


EDITED BY

ROOKIEY KAXS


Bamu yarda wani ko wata ya juya muna labari ba yin haka babban kuskure ne, kuma muka kama mutum zai fuskanci hukunci..

Share:

MATAR DR SAYYADA COMPLETE NOVEL

MATAR DR SAYYADA COMPLETE NOVEL

 

[12/07, 21:09] Aysha Mai Group Nd Zahra Group Bauchi: 🎍🐚NoVel👇🏿WriTter 🐚🎍

☣👄Mhiss~B~hal🙇🏻‍♀👄☣

 

⌛1⏳

 

🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀       🌡🌡🌡     🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀

🍀☘Matar DR. Saiyadee☘🍀

 

       💉👨🏾‍⚕💉        💉👨🏾‍⚕💉

 

             👄                    👄

             💅🏾                    💅🏾

            🙍🏻                    🙍🏻

(Love&Pain Story Based On Reality)

 

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

               ✍🏾[P~M ~L]✍🏾

 

www.mhissbhal.WordPress.com

   Alhamdulillah Alhamdulillah cikin Ikon Ya Rabbi Nakuma dawowa acikin sabon littafina mai suna MATAR DR. SAIYADEE INA fatan zaifi ASALIN RAYUWA DAD'I dah darasi,  dafatan kowa yayi sallah lafiya Allah yamaimaita manah Ni Mhiss B~hal Ina muku barka dah shan ruwa All ova pls kada amanta adaura dah Azumin Sitta Shawwal Fans, Allahu ya amshi ibadun Mu baki d'aya, AMEEN

 

Dedicated to SadNaf deary💕Luv U

   

       Kwance take kan gado tayi ruf dah ciki idanta biyu Amman tah rufe su tamkar mai bacci, daga ganintah kasan tanah cikin damuwa dah alamun tayi kuka tayi nak, Oh ni Ummulkhair Allah kazaba min mafi alkhairi arayuwa abinda naji tah fad'i kenan, sallah taji ana kira tamik'e taje tayi alwala tayi sallah bayan tah idar neh tah mik'a hannu kan gado tah dauki wayantah dubawa tayi taga Sam babu missed call dinshi koh daya, jiki asanyaye tashiga dailing numban sa, saida takira sau hudu har tah fidda rai sannan yadauka,

Salam'alaikum,

Wa alaiki salam Ummunah, ya kike?

Lafiya kalau Alhdulillahi ya aiki,

Aiki dah godiya Ummunah gashinan munata fama ai,

Sannu Allah yataimaka kace za.......

Inazuwa inazuwa Ummunah zankira ki aiki nakeyi,

Baiko bari tak'arasa magana bah sai Jitayi phone d'in yayi cutting gabad'aya jikinta yayi sanyi kwanciya tayi kan daddumar tanah kala~kalan tunani har bacci yayi awon gaba dah itah,

 

Share:

Saturday, 30 January 2021

Tsuntsu Me Wayo Hausa Novel Complete

Tsuntsu Me Wayo Hausa Novel Complete

 [10:00PM, 3/29/2017] Fadila Lamido: _©Exquisite Online Writers_


                  🕊🕊🕊

                    🕊🕊🕊

🕊🕊🕊

🕊🕊🕊

*_Tsuntsu Me Wayo_*

  ( ta wuya ake kamashi)

           🕊🕊🕊🕊🕊_Storry & written_

              By

        *_Fadeela Lamido_*Biamillahir Rahamanir Rahim
1-3


✏Wata kyakyawar bafulatana ce tafe sai faman sauri take, sakamako wani gaggarimin hadari daya hadu yayi bakin kirin lallai idan ruwannan ya sameta ahanyar nan zata yabawa aya zaki ,gashi ba gida gaba ba gida baya waigawa tayi sosai ta kalli bayanta wani laffiyayyan iska ta hango ya nufuta dan haka ta kwasa da gudu ,amman ina tuni kasa ya cika mata ido  dole ta tsaya tana share idon tana kuka wani kara ta faraji abayanta wanda bata tabaji ba, dan haka ta fara tunanin ko iska takaita wani duniyar daban ne, kara dunkulewa tayi waje daya tana kuka meban tausayi


muryan wasu maza ta faraji akanta daya daga ciki yana fadi ke baki da hankali kinajin mota bazaki kwauce ba.


" shiru tayi batace komai ba "


ya cigaba da magana ke bazaki tashi ba saina sa mota na latse ki dayan ko ban da yan wake waken shi babu abin da yake. jitayi ya sake cewa big boy yariyar nan fah inajin kurma ce.


  da katawa yayi daga wakar da yake rairawa yace 


  " Ok yayi kyau d'aga mun ita mugani ko tana da kayan marmari "

Share:

Thursday, 28 January 2021

SURUKATA CE SILA COMPLETE HAUSA ROMANTIC NOVELS WATTPAD

SURUKATA CE SILA COMPLETE hausa romantic novels wattpad

 [19/12, 18:07] Hassan Atk: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

 *SURUKATA CE SILA*

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀


*TRUE LIFE STORY*


BISSIMILLAHIRRAHMANIRRAHIM


BA MUYISHI DAN WANI KO WATA BA LABARINE DAYA FARU DA GASKE,DA WATA BAIWAR ALLAH,DAN HAKA IN KINCI KARO DA WANI ABU DAYAYI SHIGE DA RAYUWARKI ARASHINE.


Share:

Tuesday, 26 January 2021

Sirrin zuci Complete Sabbin Hausa Novels

Sirrin zuci Complete Sabbin Hausa Novels
💧💧SIRRIN ZUCI​........​
 
                         💞

Na Feedohm💞

1 to 2

 البسم الله الرحمن الر حپم


        Lumshe Ido yayi sannan ya budesu tar bisa kan wata karamar yarinya dake zanen yar galala ....

     Fito yayi da bakinsa a hankali ....da sauri yarinyar ta kallo sama tana murmushi tare tsalle tana daga mashi hannu ...

      Iska ya huro mata ...sannan ya daga mata hannu ....itama hannun ta daga mashi ....

    Wata tsohuwa ta fito daga wani karamin gida wanda duk unguwar babu talaka sama dasu ....

    Meenalle ...Meenalle. ..ta fara kwada kira ....

   Yar karamar yarinyar ta juyo da sauri tana bata fuska ...cikin shagwaba tace .....Kai kaka ke kullun sae ki batawa mutun suna ...nasha fada maki Meenal fa ake cewa? ...

     tsohuwar tace ...to naji sarkin hakuri zo muje ki sayo mana kwaki ko bakijin yunwa?

    Saman benen ta kalla. ..har yanzu yana tsaye ita yake kallo ...daga mashi hannu tayi tare da langwashe kai ...sannan taja hannu tsohuwar suka koma gida ....
Share:

Sunday, 24 January 2021

Siyamah Walidah Complete Romantic Hausa Novels

Siyamah Walidah Complete Romantic Hausa Novels

 [10:28PM, 11/21/2016] Rynt: [10:57PM, 10/26/2015] Billygiro😊: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🌹SIYAMAH WALIDAH!!!🌹

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Na Bilky giro😊 08140674366/08105689666

1⃣ Fara ce doguwa kyakyawa,'yar siririya,tanada dan fadin fauska kewayayya,hadi da yalwa tacciyar gira, da kuma eyelashes,idnwnt kamar mai jin bacci,gata da dogon hanci,da dan karamin baki,tana da hips da kuma dukiyar fulani,ga gashi sai kace ba india,Kwance take tana game da laptop, sai taji sauti alamar ana kiranta.Siyama!siyama!!siyama!!!

 Na'am ina zuwa umma! yayanki ne ya bugo  waya,yana so Ku gaisa,sunyi rabin awa suna waya,sannan suka ajiye waya, sai ga abnanta ya fito daga dakinsa. Walidana ya akayi? dai dai Abbana😊.....Abba fita zakyi , Eh zanje gaida hjyt ne,Abba ina zuwa... je dauko mayafinki mu tafi,umma bye muntafi,to Allah ya kiyaye hanya,ku gaidamin,hjy.

Tafiya suke yana bata lbr sai dry take......saukar mari taji hakan ne ya dawo mata da dogon tunanin da take.

Share:

DA SANNU COMPLETE SABBIN HAUSA NOVELS

DA SANNU COMPLETE SABBIN HAUSA NOVELS

        GODIYAGodiya ta tabbata ga Allah ubangijin halitta daya bani damar Rubuta wannan littafi,  tsirada aminci su tabbata ga Shugaban'mu Annabi Muhammadu (S.A.W)

Da iyalan gidan sa Da Sahabbansa, da wayanda suka bashi gaskiya har zuwa Ranan Alkiyama  Amin.        

       SADAUKARWANa sadaukar da wannan littafin ga iyayena "Alh Umar Muhammad da "Hajiya Lauratu nagode kwarai da tarbiyar da kukai Mani ubangiji yasa kugama da  duniya Lafia Amin.


Wannan labarin kagaggene bawai yafaru da gaske bane, saidai nayi shine akan irin "mutanan nan masu saurin yanke hukunci batare da bincikeba, nasama wannan labarin Nawa suna DA SANNU dafatan zaya fadakar.


Share:

DAN HAKIN DA KA RAINA COMPLETE HAUSA NOVELS

DAN HAKIN DA KA RAINA COMPLETE HAUSA NOVELS

 [12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*


_PURE MOMEN OF LIFE WRITER'S_


_Story/written by_

   🌸 ~biebie dee~🌸


_dedicated 2 amazing sister Afrah bhai__DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI_
_page 1-2_
""""Banko k'ofar akayi batare DA sallama bah,a tsorace Afrah ta juyo Dan ta tsorata sosai, ajiye book din hannunta tayi gami DA kallan Farty, harara mai lafiya Farty tabata sanan tace" kije Mommy na k'ira" jawo k'ofar takumayi da k'arfin gske Afrah ta bita da ido,

 Azuciyarta tana addu'ar Allah yashiryar  da sister'n Nata.

Share:

Mafarki na complete hausa novels

Mafarki na complete hausa novels

 👰🏼 *MAFARKI NA* 👰🏼
*Written by*💅🏻💅🏻

*Salmah Ali Wada*

       *(Aunty)*

*PURE MOMENT OF LIFE    WRITERS (P•M•L•W)**Both on true life story*
Page 1🔚


Dai dai matan fada  road danja ta tsayar da mu,garin leke leke irin nawa Idona yakai kan wata fara mota wani had'ad'd'en guy ne a ciki wayyo Allah na! Looking him handsome guy,


Da Sauri na kuma gyara glass din dake idona, nan naga ya kira wani mai saida counter ya siya dai dai nan danja ya bamu hannu cikin nutsuwa yaja motar sa inda me adai-daita mun shima yaja, wayyo amma guy din nan ya tafi da tunanin Salmah wayyo!

Share:

Wednesday, 20 January 2021

RAYUWAR-WASU HAUSA NOVELS

RAYUWAR-WASU HAUSA NOVELS

 [3/27, 11:13 AM] UⓂMIEY XEEY😍: ❣❄❣❄❣❄❣❄❣❄❣

                 *RAYUWAR WASU*

❄❣❄❣❄❣❄❣❄❣❄


```NA........ ✍🏼```

*UⓂmiey Xeey Abakson**Assalamu Alaikum  wa rahmatullahi wa barakatuh.... I'm  back again💃🏻,  Banyi wannan novel  din dancin zarafin wani ko wata ba.. Idan yazo daidai da halinki to ki gyara...*

Share:

Saturday, 5 December 2020

TAKARI COMPLETE HAUSA NOVEL

TAKARI COMPLETE HAUSA NOVEL

 [10/3, 14:27] ‪+234 703 602 1388‬: ✈✈✈TAKARI✈✈✈  

   👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣

                  1⃣

👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣👣

                  BY

    

          🐎  ZAINAB IDRIS MAKAWA🐎

          🐎  HUGUMA  WRITERS🐎

Kir, kir kir kir kir, 

 fanfom bohle kakeji, Yara ne da matan aure keta diban ruwa a bakin bohol kamar yadda akasaba akowani kauye. 

   Yarinyace yar shekara goma sha daya ke saman karfen tana buga ruwan yan uwanta biyu sunata faman tarawa suna kwashewa gefe. Dahaka har suka gama ciki duk wani kaya da suka zo dashi gurin.

     Wani dan gidan laka suke shiga da ruwan duk rigan jikin su yajike kunsan duk ruwan yana komawa cikin roban da suke daukan ruwan.

  Randa ne irinta laka suke  zuba ruwan aciki duk bakin randan ya fashe , harda faci akaimay da siminti . akwai shukan Iccen shuwaka a,tsaye gefen randan ruwan .

  Inna yar kulu tafito daga cikin dakin lakan da saboda tsufa har ya dan duka kamar zai zube, amma haka yar kulu ke rayuwa acikin dakin tare da yan marayun diyan ta su hudu hafsat fatima mariya sai Abdul wanda suke ce ma datti saboda sunan mahaifin babansu ne akasa ma yaron.

   Kai amma yau hafsi kunyi saurin samun ruwa akan lokaci, hmmm inna aikin san wanan aikin yar gidan kice , fadima . Wlh layin su kuburah taci, tace atabau mun riga su bada ashirin din mu dole aka kyale mu, muka diba aida layi ko kusa damu baizoba. Fadima ce ta fado cikin gidan dawani katon bahon ruwa akanta tana haki ataimaka asauke ta. 

Share:

SHAHRAZAD COMPLETE HAUSA NOVELS

SHAHRAZAD COMPLETE HAUSA NOVELS

 [4/15, 10:02 PM] ‪+234 806 448 1931‬: *GODIYA* 

Godiya ta tabbata ga Allah (s.w.A) daya bani ikon fara wannan littafin  , tsira da amincin Allah su kara tabbata ga manxonshi annabi Muhammadu ( S.A.W) da iyalan gidan sa da kuma sahabban sa.


     *Tukuici* *GA* 

Sameera aliyu da anas dina Allah ya rayashi ya albarkace shi. Ameen.

 

   *GAISUWA* *GA* 

Dukkan dukkan marubuta littafan Hausa.


  *KYAUTARWA* *GA* 

     Shahrazad dina wannan novel nakine halak malak.


 *TUKUICI* *GA*

Dukkan makarantana na ko INA ciki da wajen kasarmu, ban cire kowa ba.


Share:

SIRRINANE COMPLETE HAUSA NOVEL

SIRRINANE COMPLETE HAUSA NOVEL

 

SIRRINA NE

Ni Benaxir Omar Zaune nake akan kujera

babu abunda nake tunani sai yanda zan je

wajen Maryam domin naji labarinta . duk da

nasan abune mai wahala sosai domin kuwa

nasan ta da zurfin ciki. Koda yake kawatace

kut da kut. Bazataban wahala ba gurin

gayamn labarinta ba. Donhaka namke cikin

Share:

HAQQI COMPLETE HAUSA NOVEL

HAQQI COMPLETE HAUSA NOVEL

 Compiled by Princess Aysha Muhammad (Humaira) [5/17, 15:33] Umar Dalha: ☠HAQQI☠


        ✍🏾mr. melody💥                                       


          🌙april-2017


     

    IT'S PAGE 1⃣-1⃣0⃣ ONLY

                   AND

⇨BEST ON A TRUE LIFE⇦

     

      
    

          Page1⃣&2⃣*Dedicated to my beloved sisters ummi-aysha & fatima-bintu👩‍👧*~Actually this what was happened to our elder brother and our friend also, finally he has answered Allah's call already since last two years ago. May your gentle soul rest in perfect peace (muhammad abdullahi) ameeen~Share:

Friday, 20 November 2020

KHALEESAT COMPLETE HAUSA NOVEL

KHALEESAT COMPLETE HAUSA NOVEL


 [2:17AM, 3/5/2017] ‪+234 803 052 4904‬: 💞💞💞💞💞💞💞

     💞💞💞💞💞

             💞💞💞    🌹 *_KHALEESAT_*🌹

              🙎🏼🙎🏼🙎🏼


 

```Maman Abd shakur```_PAGE_

0⃣1⃣
Saukowan jirginsu kenan maisuna

ARIK

AIRLINE a national airport abuja.

wanda

daga Indonesia yake, aikam na

gyara

zama dan naga masu fitowa daga

jirgin.

Wasu mata da maza nagani wanda

ga

dukkan alamu yan makarantane

suna

sanye cikin uniform dinsu dogon

wanda

da red riga saidan hijab akansu

dukansu

irin kayanne a jikinsu.

Kutsawa nayu cikin students din

chan

nahango wasu yan mata su 3 wanda

ga

dukkan alamu bazasu wuce 17

years ba.

Biyu farare daya kuma chocolate ce.

Mai suna fateema amma suna

cemata

TEEMA COOL tace ma mai suna

CHUCHU

da KHALEESAT wlh wanan

compition

din da school dinmu suka turamu

yayi,

yakuka kawatar ashe haka Indonesia

keda kyau? atleast mudan bude ido,

chuchu tace abii my sis. Teema tace

wai

maisa khaleesat yau bata magana?

tun

Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *