Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Friday, August 7, 2015

sireenah************--13 (karshen littafi na 1)

adsense here samp906c78071de1d454.jpg

sireenah 13



********NA**********


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz



Azeema yau kika samu damar
shigowa school? Nayi ta dubanki wurin birthday
din baki zo ba? Why kina nufin baki sauko daga
fushin dakike dashi? Kedai friend bari mani zance
birthday din dayaso nazo dole zai nemeni ke
kanki kinsan yadda nake ta kudiri akan birthday
din amma wanda nake dominsa baima san inayi
ba! Yau ma naga an kwana biyu bangansa ba
shiyasa nace bari leko school kozamu hadu dashi
kinsan ba'a wani lectures sosai shiyasa nadaina
zuwa dayake munkusa fara exam! Allah sarki
azeema kindamu da suhail sam bana tunanin
yadamu dake, meyasa kika Ce haka friend?
Banso kiji zancen a bakina but da zaman ki cikin
duhu gara na fitar dake! shigowarki school bakiyi
noticing ana kallon ki? Friend kina wani zance
kamar bakisan yan campus dinnan dolene suka
kalleni saboda sanin kanki ne nafisu haduwa, iya
kwalliya saka tufafi masu tsada etc (Yabon kai
jahilci azeema kibari mu yabeki ko yakukace?).
Azeema Allah kin iyasa mutum dariar takaici toh
wannan karon kallon da ake maki yasha babban,
Friend bangane ba yimani bayani dallah-dallah
yadda zan fahimta! Ina nufin kallon da ake maki
na shashane wadda batasan metakeyi ba saboda
zancen yafito fili suhail baya sonki matsayin
kawa(Friend) yadauke ki! Azeema dake zaune
saida ta mike tsaye cikin zare ido tareda fadin
what..! kinsan mekike fada Kuwa? Tabbas nasan
abinda nake fada Suhail dinki yasa anyi
announcement a TV da nan school din ma..
Announcement fa? baya sona yace? Lallai yaci
mutuncina yagama dani... Calm down Azeema
bahaka yace ba kibari nayi maki bayani mana,
zance yafito fili suhail yadade yanason wata
safna, basu taba haduwa ba sai a birthday dinsa,
a farko ma su yan biyune suka gansu inda yake
da safnarsa sun dauka yar uwarsa ce(jinin
sarauta) saboda tayi shigar "ya "yan sarakuna,
ashe bahaka abin yake ba, announcement dinda
akayi ne aka gano basuda alaka, ance dai safnar
tana karatu a wannan school baisan wane faculty
take ba, yayi alkwalin duk Wanda yasamu
labarinta ko yaganta zaiyi masa kyauta na
mussamman da million biyu bayada photon ta
amma yasa anyi masa zanenta yamanna ko ina
cikin school din! Da alamu yarinyar bakaramin
kyaune da'ita zanen yayi kyausosai inaga da
ansaka real picture dinta a lot people will fall for
her. Tirkashi wallahi bai isaba nizai wulakanta a
idon jama'a? Mena rasa daizaiyi mani haka?
Friend don Allah kalleni da kyau kiga mai narasa,
Azeema baki rasa komai ba kiyi hakuri Kawai
Allah zai sama maki wanda yafishi.(structure na
azeema yanada kyau doguwace, tanada jiki.
yanayin jikin nata yayi mata kyau course irin jikin
'yan lukuta tanada gashi daidai ita inshort balaifi
tana cikin mata second class but babu halin
kwarai kamar wata anan) Friend ma shiru tayi taki fadan gaskia
don tafi kowa sanin azeema bata Kirki gudun
tashin hankali yasa tace batayi lacking anything!
Wanda yafishi fa kika ce bana tunanin akwai kina
ganin zan samu mai kyau, arziki mulki kamarsa?
Azeema sai yanzu nagano bama son kwarai kike
masa baki tunanin kyawo mai gushewa ne? Arziki
ma zai iya karewa ko baki taba gani ba nasan
kinsha jin labaran masu kudin da ke talauce wa,
mulki dakike ganin baizamo lallai zaiyi sarautar
ba mai yiwu ya mutu kafin lokacin! Ke ni rabani
da wani zancen banza naki, dazan samu Wanda
yafi shi dukkan abinda na lissafa zan hakura da
suhail, yanzu dai Nasan ta yadda zan bullowa
lamarin, bai'sa ya ruguza mani plans dina never...
Gamu gani Azeema lashe money(lols)....
******************** Sireenah duk ta rame
batasan tana kaunar suhail sai da ta kaurace
masa, a nata tunanin idan tayi hakan zata cireshi
a rayuwarta kullum sonsa karuwa yake a
zuciyarta more especially idan tagansa school.
Kullum cikin tunani take ba mai lallashinta
sometimes takanyi niyyar gayawa suhail itace
yake nema but tsoron abinda zaiyi biyo baya
takeyi wa gudu idan takalli yanayin shigarta
gakuma bakin dake fuskarta, taya ma zai yarda
itace bayanshi wadda yagani yar hutu Ce gata
fara kyakkyawa, bazai bata damar yin explanation
zai wulakanta ta. Karshe dai ta yanke shawarar
kiran muneerah kozata sama mata mafita saidai
kash bata amshi numberta na London yanayin
yadda rabuwarsu takasance. dabara yafado mata
na kiran hajiar muneera,Ohh bari na kira Hajia
mama(mommyn muneerah) tana dailing number
taji wayar kashe dama ka'idar Hajia mama ne
idan 10pm yayi kashe wayar take! Ko banza
goma da rabi ne yanzu so she decided tabari
zuwaa dasafe. Dataga barci yaki zuwa dolenta
tashi domin yin wasuu ayyuka. ****** Mommy
tee yau munje banki withdrawing kudi a account
dinki bamu tararda komai ciki. Hakane my twins
jiya suka sanardani namanta bangaya muku ba,
daman tun bayan rasuwar Alhaji kudin da natara
ne nake amfani dashi banso nafara amfani da
kudin alhaji yanzu ba nayi musu dogon burri
sosai nadakatar da maikata sanyen duk wani abu
dasuke sarrafawa (raw materials) kawai aikinsu
su sayarda abubuwanda sukayi{Goods) sai sun
tabbatar da komai yakare ankai kudade cikin
account din Alhaji, su sanar dani! Kunga lokacin
nikuma zan samu damar kwashe gabadaya kudin
Alhaji nasayar da companies dake garesa hadi da
duk wani properties nasa daganan kawai mukoma
England dazama! Na samu labarin saura kadan
su sayar da komai na companies din, burrina
yakusa cika! Amma zancen auren dayanku da
suhail inason yatabbata shine target dina a
yanzu. Ga wannan check kuje account din
mahaifinku ku amso kudi naira million dari yadda
zan samu damar yin wasu missions ciki! Wow
mommy tee mungode sosai Allah yabar mana ke
yazamuyi da sireenah¡ trust me now kuna zance
kamar baku sanni ba zan kasheta kamar yadda
kashe uwarta! Mommy tee aji tsoron God. Kuna
ganin zataci nasara? Tsakanin Azeema, Yan biyu
da Sireenah wazai auri suhail? Idan Asiri yatonu
Sireenah zata tsira da ranta? yamaganar sauran
companies na alhaji sadam saraki dake outside
countrie wake tafiyar dasu? Find out in Sireenah
2.. Alhamdullah muhadu a littafina kashi nabiyu 2
Naku har kullum muhammad Abba Gana (sharifin~zamani)! Don gera, karin bayani,gargadi,jan hankali,nasiha,kauna,tambarin girma,KARASHI da dai sauran su call or Whatsapp me @ (09039016969)
Sadaukarwa: My sweet Mommy (HADIZA)
wish you long life and prosperity. Godia ga
dukkan yabo ga sis Surayyat Suraaj(admin
na mu2unci page) on facebook! Jinjina gareku
members na: Duniyar marubuta, Hausa novels!.
Ban manta daku ba members na groups dina,da
Sirrinmu (1,2 & 3) & Zumunchi(1,2&3). Gaisuwa
na mussamman gareku HAUSA NOVELS & OTHERS,HAUSA NOVELS
WRITER'S & Darul Qur'an! A karshe Allah yajikan
yayanah, dasauran yan uwa musulmi
dasuka rigamu gidan gaskia! Love You allmy well
wishers. Happy jumma'a @ kareem



muhd-Anba~Gana

www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

2 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *