Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Sunday, September 13, 2015

INSIYA****18

adsense here insiya.jpg

INSIYA 18





**********NA***********


muhd-Abba~Gana



haka dai muka rabu da su sun hada min kayan arziki da wasu ma sai dana bar wa tumba,dan kayan sunyi min yawa abin da na tafi da shi kaji guda hudu saj dan maraki da tumba ta bani wai ladan kiwo.nace ba zan karba ba ta sani tilas sai na karba wai a al'adarsu haka suke yi da kuma kudi kimanin dubu goma sha biyar,nan na kama hanya nata fi ina kukan sabo su bako sai da suka kai ni bakin titi sannan mukayi sallama yabani dubu uku.nan suka tafi ina kuka suna yi da shi da abokinsa haka dai muka rabu ni kuma ina tsaye ina jiran mota har rana ta fadi ban samu mota ba idan na tsayar da mota da ga tsaya nace da dan marakina zan tafi sai su ce ba waje.sai suyi tamin dariya dan wani direba cemin yayi ni bafulatana ce? na amsa ni bafulatanace kamar abin arziki zai tsinana sai yace ai daga gani ma ba makawa dan mu bamu da hankali in banda rashin hankali ace wai har da dan maraki zan shiga mota sai suka kama yi min dariya suka tafi suka barni nan na yi saroro ina kallonsu har suka kule nan naji sahun tafiya ina juyawa nayi yo ido biyu da su bako
sun dawo,nan na kama murna dan ina tunanin daman in bar dan marakin inyi tafiyata tunda shi ya tsone musu ido ban da kajin.maganar su ce ta tsayar da ni da ga tunani da nake.daman insiya har yanzu baki tafi ba? wallahi bako wannan dan marakin ne ya hanani tafiya duk motar da na tsayar sai su ki daukata saboda dan marakin nan shi yasa ina ganinku naji dadi bako yankalle ni ya ce saboda me insiya? nace saboda ku tafi da shi ku kai wa tumba kuce ta aje min shi sai mun hadu idan kuma baza mu kara saduwa ba na yafemata.


muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *