Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, September 21, 2015

INSIYA*****37&38

adsense here insiya.jpg

[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 37



*********NA*************


muhd-Abba~Gana


tace kai insiya wane irin kuma ina da kyau? ai duk wanda yace ina da kyau a gabanki to makaryaci ne "to ke kuwa saboda me kika fadi haka? saboda zan iya rantsuwa cewa babu mai kyau anan makarn tan in ban da ke to ke har yaushe kika zo makarantar da zaki san da haka? abin da yasa nace miki haka insiya akwai wata yarinya a nan makarantar ana kiranta da suna fenty beauty an ce ita ce sarauniyar kyau a makarantan saboda kowace shekara ana yin wata gasa Za a ware ko wacce kasa sannan ace a cikin yan kasar nan su ware sarauniyar su wato wanda tafi kowa kyau a ciki idan su ware to sai a hada su,sannan a zabi wacce tafi kowa kyau a cikin su idan an zabe ta to za a yi mata kyaututuka masu yawa kuma ayi littafinta.



muhd-Abba~Gana


09039016969



www.abbagana.pun.bz
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 38



***********NA************



muhd-Abba~Gana



sai nace to ke kinga sarauniyar kike wanan maganar?
INSIYA kenan na gan ta mana kuma lokacin dana ganta banyi mamakin da ake bata sarauniya ba domin kyakkyawwan ce amma yanzu dana ganki sai na raina kyawun nata
sanodame poja kika raina kyaun nata?
saboda ita yar indiya ce ke kuma balarabiya ce duk da ban sani ba kin ga kuwa daga larabawa aka samo kyau sai indiya
nace ni yar nigeria ce
nan ta rike baki tace daman yan nigeria suna da kyau haka?
kai ni ban yarda ba idan kuma ba haka ba to kuna da jinsi da larabawa nace mata.eh
tace to na yarda da hakan
nan muka zauna muna hira har dare yayi ta koma dakin ta ni kuma nai wanka na kwanta.


muhd-Abba~Gana



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Related Posts:

Comments

Loading... Logging you in...
  • Logged in as
There are no comments posted yet. Be the first one!

Post a new comment

Comments by

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

13513579

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *