Monday, September 21, 2015
INSIYA*****45 [KARSHE]
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: INSIYA 45
*********NA************
muhd-Abba~Gana
da sauri mujid ya dawo domin duba takardun yana zuwa ya kama dube-dube sai yaga wannan wasikar tawa da hotunana sai ya dauka ya zata ledarsa ce sanan ya fito ya tafi gida.
shi kuma wannan mutumin da na bawa sako sai da yaje wajen abban yusura zai ba shi yaga babu ya koma hanya amma kash! bai samuba nan ya hakura yazo yaba wa abban yusura hakuri sai yace masa ba komai zai buga min waya yaji lafiya? by muhd abba gana
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: shi kuma mujit yana can ya aje ledar sai bayan kwana biyu sai ya tuna da takardun nan da sauri ya tashi ya bude loka ya dauko............kash masu karatu yunwa nake ji kuma gashi birona ya kare kuma takardar tawa ta yage uku,dan Allah kuyi hakuri na aiki muhammad alhassan,maryam muhd,mufeeda da sadiya Iliyasu su siyo min biro da littafi kafin in gama cin abinci sai kun jini a cigaban liitafin (INSIYA-) na 2⃣
[4:15PM, 9/20/2015] my mtn: Alhamdullah muhadu a littafina kashi nabiyu
naku har kullum muhd Abba Gana(sharifin~Zamani)! For
correction and advice call me/ whatsapp me @ (09039016969)
Sadaukarwa: My sweet abunan (zainabbb)
wish you long life and prosperity. Godia ga
dukkan yabo ga twin sis Surayyat Suraaj(admin
na mu2unci page) on facebook! Jinjina gareku
members na::
-Duniyar marubuta Hausa
-novels!
-home of hausa novels
-tanko da banhaushi kake
-hausawan arewa
-rayuwan kwaraii
-sirrin zama da mace
-soyayya jigon rayuwa
-sirrinmu
-zumunchi
-takaicin rayuwa
Ban manta daku ba members na groups dina
hausa novel &others (1 & 2 ) &
duniyar hausawa(1&2). Gaisuwa
na mussamman gareku HAUSA NOVELS
WRITER'S & Darul Qur'an! A karshe Allah yajikan
yan uwa musulmi
dasuka rigamu gidan gaskia! Love You all my well
wishers.
Happy edil~elkabir adsense 2 here
Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more
Pls d countinuation of INSIYYA
ReplyDelete232
ReplyDeletepls.munajiran chigaban sireenah da insiya
ReplyDeletea
ReplyDeleteVery guuuud munajira dakuma chigaban sireenah
ReplyDeletemuna godiya da yawa pls acigaba da sireenah da
ReplyDeletedan ALLAH a cigaba
ReplyDeletemun gode sosai. muna jiran INSIYA 2
ReplyDeleteplz continue
ReplyDeletePls sireena part 2
ReplyDeletePls it‘s con‘t
ReplyDelete