Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, September 26, 2015

KALLO***DAYA-15

adsense here kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
15

A haka har kwanaki sukaja harsu hanadi sun cika sati daya a camp safiyar yau an tashi da ruwan kankara tun asuba a garin jos har ruwan ya dauke garin yayi tsananin sanyi mai ratsa kasusuwan dan adam, ga wani fresh air dake busowa tako ina ba irin sanyin Ac ba wannan daga indallah neh.Hanadi ce da frnd dintah lubna sun shirya xasu shiga kasuwa kasancewar akwai abnda xasu siya.sanye take da doguwar jallabiya baka mai hannu red ta kawo hijab ja ta saka da flat shoes black tayi kyau sosai haka kawai taji yau bata sha'awar saka nikab, a haka suka rufe dakin suka tare adaidaita suka shiga suka nufi kasuwa sun kammala siyayyar kenan xasu fito sai lubna tace mata ta tafi kawai ita xata tafi gidan wata frnd dintah. Tafe hanadi take a hankali ta kusa 1hour bata samu adaidaita ba sai kawai ta Yanke shawarar ta tare achaba cox tana bata lokaci kawai ta tara tahau.sun kawo daidai gurin wani checkpoint saiga wata mota kirar Ferrari itama ta tsaya kwance a baya hydar be driver na janshi shigowarshi garin kenan kamar ance ya daga kanshi sai kawai ya hangota xuciyarshi ta buga ganin wacca yake muradin ya kara gani cikin sauri yacema driver ya taka motar su riskesu amma ina kafin su kawo har an basu hannu sun wuce.a haka sukayita yawo grain jos ko mai kamarta bai kara ganiba a ranshi yana mamaki kodai aljanace yarinyarda ya gani a Kaduna sai gashi kuma ya ganta a jos.a ranar ya juya ya koma sbd dama daddy ne yace sai yaxo ya duba wan an munafukar yarinya .a bangaren hanadi kuwa batamasan anyi ba wannan kenan .(xan cigaba anjima)



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

5 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *