Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Wednesday, September 9, 2015

Mata susanshi

adsense here new-xlas.jpg

YAN'UWANA MATA GA TIPS DA YA KAMATA
KOWACE MACE TA SANI TAYI AIKI DASU !!!!!!!!!!!
1... Kada ki taba jawa mijin ki rai a makwanci
koda
ya bata miki rai ne ko kunyi fada.
2...After ML ki tabbatar kina ringa Mijin ki
wankan
tsarki is very important zaisa yayi shakun ki
sosaii.
3...ki tabbatar kuna tashi zaki gyara gadon ku
da
dakin tas kisa turare mai kamshi sosai yarda zai
tafi
office yana jin kamshi harya dayo yana jin
kamshi
kuma dakin ku alwayz make sure idan ya shiga
zaiji
kamshi zaisa ya ringa Allah Allah ya dawo don
ya
shiga yaji kamshi.
4...idan kin gama gamsar da mijin ki ko kinsan
baya bukatar ki frm time 2 time ki ringa kokarin
tashi yin sallah dare is important kuma maza na
son hakan sosaii zaisa ya ringa yabonki sosaii
kuma
kaunar ki zai karu a zuciyar sa.
5...kafin mijin ki ya bukaci Abu kuma kinsan
yana
bukatar kisa abun ya zama ready for example
ruwan
wanka kikai mishi ki hada masa kafin yace dss.
6...choose a good nice perfume wanda idan kika
sa
yana son kamshin ya zama favorite perfume
dinki
karki ringa changing din kamshin jikin ki all d
time
saboda duk inda yaji kamshi zai tuno ki wani
mijin
ma har siyan irin turaren yake idan yayi tafiya
yana
fesawa dan yaji kamar yana tare dake, in a
romantic
way zaki iya sa masa turaren a bag din tafiyar
sa
koki fesa a handkerchief kisa masa a bag dinsa.
7...pls karki ringa dariya mai karfi sosai a gaban
sa
is on lady like!!! But rather alwayz smile it makes
u
beautiful n peaceful,maza nason peaceful wife.
8...Alwayz learn to respect ur man babu musu
ko
janyeye a tsakanin ku just give him d respect he
needs.
9....Idan mijin ki ya dawo frm work welcom him
warmly wit smiles koda ranki a bacci yake,,kuma
ki
ringa serving dinshi abinci kafin ya tambaya da
Abu
mai sanyi sosaii.
10...Idan ya dawo ki ringa kokarin yi masa tausa
koda na kafane da hannun kisa ya zama habits
dinki nayi masa massage idan ya dawo kodana
1min ne.
11...Idan kunzo kwanciya karki ringa raba jikin ki
da
nashi koda babu abunda zakuyi get close to him
koda fada kukai yi.......... adsense 2 here
Share:

5 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *