Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, October 10, 2015

DAN******ALHAJI-21

adsense here dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 21






muhd-Abba~Gana



yadaka musu tsawa yace ba da kunake ba nan da nan suka sawa kayan warwaso kowa yayi gida da abinda ya samu yana murna yakai wa uwarsa ita ko kafin yaran su karasa ta shige gida ya shiga matarsa ya hada wata yar karamar guguwa yayi ficewarsa daga layin,tana shiga gida ta fada kan cinyan umminta tana kuka habiba tace lafiya ? tace yayi fushi ransa ya bace sosai tace gwara hakan dan wallahi abbanki yaga wannan kayan raina in ya kai dubu sai ya baci dama tunda ya fara ja miki kunne na gaya miki karki yarda kikar kwandalarsa kuma na gaya miki tuntuni kwana da kwanaki bashi ba dallilin sa sati wajen uku kenan amma fa duk da haka hankalinsa na kanta tsabar zuciyace irin tasa son ta da kaunarsa yana nann daram a ransa abin sai dai ya karu itama hankalinta na kanshi itama dai tata zuciyar na mata yadda taba shi hakuri asalima tana ganin ba abinda tayi masa dole ne tabi umurnin iyayenta dan bata da kamar su duk ta damu kanta abbanta ya tambayeta cewa bata jin dadine? ita koh habiba tasan akan rashin zuwan safuwanne tayi banza da ita ko tambayarta mai ya dameta bata yiba kowa ya ganshi yasan ya rame kullum zuciyarsa kamar ta fashe da yaga abin na neman tarwatsa masa zuciya waya ya dauka ya kira ta cikin sanyi murya tace "HELLO"! yace ke baki san ki yiwa mutum laifi baki bashi hakuri sai kawai ki share ni tace kai baka gane ba bani da wani laifi bacin ran iyaye na nake gudu dan ban son bacin ransu kokadan.{hmmm matan kwarai kenan amma banda na zamani}





muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *