Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, October 10, 2015

DAN******ALHAJI-24

adsense here dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 24





muhd-Abba~Gana



wayarsa ya dauko ya kirawo yarinyarsa teema a lokacin suna tare da wani saurayinta gani mai kiranta ba karamin farin ciki tayi ba bayan daba ta yadda batayi ba akan ya saurareta tayi ki gashi yanzu a karin banza ya nometa cikin murmushi ya amsa wayar data ji bukatarsa cikin azama tace gani nan zan zo yace na baki minti goma tace an gama tana ajiye wayarta tace da wanann saurayinta ya tafi ya dawo wani lokacin da taga zai bata mata lokaci bata tsaya sauraransa ba ta shige mota ta watsa masa kura tayi ficewarta ya cije lebe yace wallahi sai na rama naci ubanki tsiya ki wulakanta ni akan wani da kudi na da komai ya figi tasa motar shima yayi yafiyarsa yana cizon yatsa ba irin wuyar da bai ci ba akan tima ta saurare shi ba yanzu kuma yana murna sun daidaita kuma gashi an dawo yar jiya dama badan kowa take wulakanta samarinta ba sai dan safuwan ne da kuma ta kasa gane kansa sai ta shiga kula smarinta to yanzu kuma gashi ya dawo sai kowa ya kama gabansa.dun duk cikin masu nemanta shine star tafiya take tana tsala gudu tana kuma tunanin sabuwar soyayyar da zasu shinfida a yau din ga kuma dadin dadawa murnar abinda zata samu in taje kwanan gidan dan ba karamar kyauta yawanci dollers yake bata a wanan daren sun debewa juna kewa sai kace a ranar suka fara sanin juna da safe zuciyarsa fes duk wani bakin ciki tima ta yaye masa shi ji yake kamar a ranar aka haifeshi sulaiman ya kira shi bugu daya ya dauka yace ya akayi abokina? yace komai ma anyi tima na gaishe ka"




muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *