Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, October 1, 2015

KALLO***DAYA-32&33

adsense here kallo-daya.jpg

[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana

KALLO DAYA
33

Yau watansu hanadi hudu da aure kuma har yau batasa ya hydar a idanuwanta ba.Daddy na yawan xuwa gidanta su gaisa amma kuma har yau baisan abnda ke faruwa ba.mummy kuma ko taxi iyakarta bangaren fati .yau Monday yau ne xata fara xuwa gurin aiki ta shirye tsaf sai muguwar ramarda tayi a haka ta fara xuwa cikin sabuwar motarda daddy ya siya mata taji dadi daba gurinsu daya da munira ba sbd vatason ta matsa mata da tambayoyi hydar kuwa tun ranarda ta kuramai text na neman ixinin tafiya ta gaida su umma ya bata amsa da cewa duk gidan ubanda take raayin xuwa kofa a buda take bata kara tambayarshi ba ko fitarta gurin aiki bai sani ba daga ita sai maid dintah yarinyace 'yar shekara 10 tanada hankali da biyayya shiyasa takejin dadin zama da ita.
www.abbagana.pun.bz
[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana KALLO DAYA
32


Yau watan hanadi biyar da aure amma ko sau daya ya hydar bai tako kofan gidanta ba ta rame tayi fari saikadai.ko Inda umma bata xuwa saida dare sbd kawai kada taga ramarta amma ina tsakanin da da uwa sai Allh saida umma ta gane nasiha ta kara mata akan tayi hkri duk da tasan 'yarta tana da damuwa .hardai akwai ranarda munira da jafar suka kawo mata xiyara da cikinsu haryadan fito hakika sun tsorata da ganin ynda hanadi ta koma bama kamar ya jafar yasan tabbas amininshi bayason kanwarshi ba ynda xaiyi illa nasiha kawai da yayi mata tareda ajiye mata kudi masu yawa munira na jikinshi sai shagwaba take masa shi kmh yana lallabata hakika sun birge hanadi a haka har suka tafi dama takardar fara aikinsu ce ta fito a wata chamber dakenan kd.


www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *