Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, October 6, 2015

KALLO***DAYA-61 & 62

adsense here kallo-daya.jpg

[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
61Kamar yadda kuka sani wannan taron va sbd kowa akayishi ba illa kai aliyu da kuma maryam, kamar yadda na nema daga gareka tun farko don haka ga takarda da biro ka sawwake mata ,cikin tsananin tashin hankali ya dago yana kallon daddy da fuskarshi ba alamun wasa sannan ya mayarda kallonshi ga hanadi data sunkuyarda kanta a kasa a hankali ya fara mgn"daddy kamun rai kayi hkri wlh baxan iya rabuwa da hanadi ba she is my lyf nd my evrythng can't do without her plsss daddy kayi hkri idonnan nashi sun kada jajir, cikin fushi daddy ya fara mgn tun farko bakasan itace rayuwar takaba sai yau wlh kaji na rantse idan ba itace tace ta yafema ba xata koma gidanka wlh wlh saika saketa, maryam kiyi mgn cewar daddy hanadi wacca va abunda takeyi sai kuka ta dago jajayen idanuwanta tana kallon hydar daya marairaice mata yana mata kallon karkiman haka a ranta take fadar tabbas tanason hydar ammakuma koda ta yarda ta koma gidanshi dole ta rama abunda yayi mata.cikin sanyin murya tace daddy na yafe masa.kowa dake gurin yaji dadi bama kamar uban gayyar.a haka daddy ya masu nasiha mai ratsa jiki hakama mummy da umma sukasa masu albarka a haka aka rufe taro da addu'a
www.abbagana.pun.bz
[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA

62Tun lokacin da haka ta faru hanadi bata kara bari suka hadu da ya hydar ba gashi kuma ynxu mummy gyarata takeyi ciki da waje a bangaren munira ma tana bata kayayyaki nasha dana shafawa a ranta take fadi ai kona auren ma sunanan a jikinta, fatarta tayi kyau kamar ta jariri tayi fari sai kamshi ne ke tashi a jikinta.Yau suna zaune a falo da karfe 7:00pm fira sukeyi da mummy sallamar hydar ce ta karade falon, sanye yake da kananan kaya riga blue mai dogon hannu da wando black yayi kyau sosai, sai kamshi ke tashi a jikinshi direct kan kujerar da hanadi take ya tafi ya xauna ya matseta sosai ko motsi kasayi tayi sbd kunyar mummy pillow din kujerar mummy ta dauka ta jefeshi dashi tana fadin tashi ka fita marar kunya kawai tashi yayi ya zauna yana murmushi ya gaida mummy a hnkli hanadi ta gaidashi gyada kai kawai yayi ya kasa amsawa yana mamakin ynda ta koma,sallamar daddy ce ta katse masu tunani a tare suka gaidashi ya amsa kana ya zauna yana fadin maryam an jima idan akayi isha'i ki shirya ku wuce kibi mijinki,ta amsa da to kana ta shige daki ,kallo ya bitadashi yanamaijin farin ciki,kiran sallah ne yasa suka mike xuwa masallaci.(feelin



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

5 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *