Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, October 6, 2015

KALLO***DAYA-66 & 67

adsense here kallo-daya.jpg

[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
66Washegari tunda asuba ta tashi ta gyara ko ina tsaf ta hada lafiyayyen brkfst sai kamshi ke tashi ko ina ,wanka ta shiga daga bisani ta shirya cikin atampha red simple mak up tayi buh tayi kyau, daki ta shige ta kulle tayi kwanciyarta,koda ya tashi yayi wanka ya fito bai ganta ba dakinta yaje yaji kofar a kulle, gyada kai kawai yayi cox kwanakinnan yaga batason ganinshi kuma bayason takurata! zama yayi yaci brk din sannan ya tashi ya fita bai nemeta bah satinsu daya suna wasan buya dashi, a bangaren hanadi kuwa duk da sonda take mashi tadau alwashin saita rama wulakancinda ya mata.


www.abbagana.pun.bz
[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
67Yau around karfe 9 na safe ta fito daga ita sai wata rigar bacci bakin cinya mai shara shara har ana iya hango bra dintah, ita a tsammaninta ya fita shiyasa ta fito ta hadama kanta brkfst, shi kuma ashe yananan xaune bai fita ba tun fitowarta yake kallonta yana hadiyar yawu,ganin yanda take tafiya jikinta na kadawa, harta hada tea ta dawo sannan ta lura dashi batasan tym dindah ta sake cup dinba ya fashe cikin sauri ta juya zata gudu tako daya yayi ya kamota ya manna da jikinshi baiyi wata2 ba kawai ya danna bakinshi a nata yana tsosa,harya fara fita hankalinshi bashida karfi ko kadan tureshi tayi ta fice da gudu sai daki ta kulle tana mayarda numfashi,bajewa yayi a kasa yana mayarda numfashi hnklinshi duk ya tashi haka ya rarrafa ya tafi yana buga dakinta ta daga Maurya tana fadin anki a bude kuma Allh ya sakamun bakina da akasha wata irin dariya yayi ta mugunta kana yace yarinya idan na kamaki ai baa bakin kadai zan tsaya sha ba harda ....... Allh ya shirya ta fada da karfi, dariya yayi ya wuce dakinshi cikeda nishada.



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *