Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, October 6, 2015

KALLO***DAYA-70 71& 72

adsense here kallo-daya.jpg

[6:55AM, 10/7/2015] ‪+234 903 901 6969‬: KALLO DAYA
70cikin dare suka sauka amma bata gane ko karfe nawa bane sbd baccinda tayi, kyaun garin da tsaruwarshi ya burgers sosai,jirgi na sauka ya fara tayarda ita a hnkli tashi sarkin bcci tashi mun iso yace mata tym dindah jirgi ya sauka wani frnd dinshi ne yaxo ya daukesu ya rika hannunta suka Shiga motar ,wani tsarerren gida ne suka sauka mai dankaren kyau da tsaruwa, ko ina fitulu ne,dan karami amma mai shegen kyau dakin bacci dayane sai manyan faluna biyu sai toilet da kitchen
gidan ya tsaru sosai , wanka ko wannensu yayi kana sukaxo kwanciya ta rasa ynda zatayi su kwana kan gado daya sai gani kawai tayi yayi kwanciyarshi a kasa yaja blanket ya rufe jikinshi,sai kawai ta chanxa tufafi tasa turaruka ta kwanta kan gadon sai bacci kasancewar sunci abincinda ya siyo masu.


www.abbagana.pun.bz
[6:55AM, 10/7/2015] ‪+234 903 901 6969‬: KALLO DAYA
71Cikin dare ta farka taji wani dumi2 ya ratsata duk sanyinda akeyi,a hankali ta farka duka ba shiri ta zaro idanuwanta kasancewar ganin da tayi tana kwance akan faffadan kirjinshi duk ya kanannadeta cikin jikinshi tsikar jikinta ta tashi ganin cewa ba riga a jikinshi,a hankali takai idanuwanta kan kwantaccen bakin gashinda ya kwanta lub a kirjinshi batasan tym dindah takai hannunta ta taba ba wani yarr taji da sauri ta dauke hannunta ta tsurama kyakkyawar fuskarshi idanu sai taga ai yamafi kyau idan yana bacci,yunkurawa tayi xata tashi saiji tayi ya riketa gam ya kara matseta tareda cewa kwanta ba inda xakije,ashe dama tun tashintah idanuwanshi biyu,duk yana kallonta,ba ynda xatayi kwantawa kawai tayi yaja masu blanket ya rufesu.


KALLO DAYA
72da safe koda ta tashi bata ganshi ba sai dan note dinda ya ajiye mata cewa ya fita akwai komi a kitchen wanka tayi ta tsantsara kwalliya cikin English wears top red da pencil jeans black batasa dan Kwali ba hula kawai ta dora aka tayi kyau sosai sai kamshi ke tashi a jikinta.zama tayi taci brkfst ta kwanta kan 3seater tana kallon zee channel kasancewar bata sallah.Sallama yayi ya shigo tsayawa kawai yayi yana kallonta sbd tamai kyau sosai bccinta takeyi hnkli kwance,wanka ya shiga yayi yasa farar jallabiya ya fesa turaruka ya fito still bcci takeyi har hularta ta zame lallausan gashin kanta ya fito wani juyi da tayi saida saman rigarta ya jaye har yana hango kirjinta kasancewar rigar mai breastcup ce,a hankali yayi ajiyar xuciya ya taka har inda take chak ya dauketa ya shimfidar a kasa kan kafet shima ya zauna ya dorata kan jikinshi dan bakinta ya tsurama idanuwa baisan tym dindah ya dora harshensa kan lips dinta ba a hankali ya fara zagayawa dashi har ya isa cikin bakinta hanadi kuwa mafarkine takeyi wai tanashan favourite sweet dinta ( wannan bcci haka),shi kuwa wani irin dadi yakeji ynda yaga tana masa,a hankali ya tura hannunshi cikin rigarta ya fara wasa da kirjinta,jin abun bana karewa bane yasa ta farka da sauri ganinta kwance kan kirjin ya hydar kuma ga abunda yake faruwa yasata ta kwala wata kara.



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *