Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, October 27, 2015

SAMRA***31 & 32

adsense here samra.jpg

[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA
31


Bayan kwana biyu da dawowar samra daga skul taraka abbanta gidan tahir......matar tahir dai mutuniyar arzikice suna xuwa taje tarungumeta tana murna.....wayyo tace bbyn abbanta y gda ....wato kin dawo daga skul ko kixo gdana koh ai babu komai....tahir yace kyaleta aifada mukeyi da ita bata son xuwa gdan mutane daxaran abbanta nagida tagwammace tayita xuba mishi shagwaba....takalli abbanta tace abba kagansu koh...yace barsu kawai xanyi mgninta...ananne matar tahir takalli abba tace sadeeq wlhy bakaramin kama kukeyi da samra ba...sukayi darya sai taja samra zuwa kicin suka cigaba da girka abincin.....bayan sungama takalli anty wato matar tahir tace ina balain son iniya girki amma babu mai koyamin amma xanma abba mgna akan indunga xuwa nan ina koya haka suka cigaba da fira har suka fito kicin aka fara cin abinci......bayan angama ci ne taje taxauna akan kafar abbanta kamar wata karamar yarinya fa mutuniyar da yanxun she ix 15.....tace abba inso indunga xuwa wajen anty inakoyon abinci kafin mukoma skul....yakalleta yace bakomai....can yace bby kinkara nauyi haba ai nandanan tafara kukan shagwaba suko tahir da matar shi sakin baki sukayi galalal suna kallon ikon ALLAH........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA 32

Sai wajajen karfe 5pm suka bar gdan ....suna barin gdan basu xame ko ina ba sai wani super market da ake siyar da fone ....anne yace taxabi kowanne...tace abba ni yace ehm kixaba nace anne taxabi wani wayan yabiya suka xame inda ake siyar da gold sace taxaba namma taxaba olmst 200000thousand ahaka yaje A T M yaxari kudi yabiya suka xarce inda akw siyar da kaya suka siya kaya masu yawa sannan suka koma gda.....Da daddare yashigo dakinta yaxauna akan gado yarike mata hannu yace bby wannan gold din kirikeshi da kyau kije kiboye shi tace toh abba ngde tanata mishi godeeya tare da aduoi yaji dadi sosai anne suka cigaba da hira har tafara jin barci sannan yatashi ya jamata kofan dakin ta yawuce nashi yanashiga yaga nafeesat abikin gadonshi da wasu kayan barci shara shara yakawar da kanshi ya neman tsari daga shaidan......... adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *