Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, October 27, 2015

SAMRA***6 7 8 9 10

adsense here samra.jpg

[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana SAMRA


7
Bayan kwana 2 dafaruwar haka....umma taje wurin boka tagama mishi kirarin shi ...yatashi yajata xuwa daki....suka gama lallatansu tafito tana dingishi sbda boka kato ne.....bayan sun fito ne take cemishi .......boka har yanxun babu lbr yayi ihu yabugi kasa kawai saiga mummy nan ta bayyana tana karatu alqura'in kawai yana ganinta tana karatun wani kasa yadago dago da karfin tsiya yaxuban mishi a ido........yayi wani ihu yace kande tace naam boka yace wlhy wannan matan tanada karfin tsiya baxamu iya da ita ....nan da nan tafara kuka tana rokon boka ......can yace kande tace naam yace jeki dawo nan da sati biyu xamu san yanda xamuyi ita.....can tatashi ta ajiye mishi kudi masu yawa tafita da baya......
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: SAMRA 8


bayan sati 2 tadawo gurin shi yace kinga nayi duk juyin duniyar nan amma nakasa......yanda xaayi shine xan baki wani hayaki kisa musu alkcn dakika tabbatar yana dakin ta kuma sunyi xxx.......toh wannan hayakin xaisa barci mai tsawo yadaukesu sukasa wankan tsarki .....kinga alkcn aljanu xasu samu damar shiga jikin su sbda tana cikin kaxanta.......yana gama fadin haka kuwa tayi wani shewa ta xuba boka kudi agabansa ......tafita da baya...
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana SAMRA 9


bayan kwana 2 dafaruwan haka ne daddy yakoma dakin mummy da kwana........toh bayan sauran kwana 1 yabar dakin mummy nd yace mata shifa amatse yake yau xayyi tako bashi hadin kai....dayake mummy macace mai hankali da biyyayya....tunda yafara umma yaje tana leken su ta window....tako je tadaka turaren wutan nan akofar daki.....aikuwa suna shaka suka fara barci....basu tashi sunyi wanka ba....anan ne boka ya ga duk abunda yake faruwa yaturo musu aljanu su biyun na mummy ita nanta wanda xai sa ta bar gidan tashi duniya shikuma dady ya manta da ita da duka yan uwa da abokan arxiki.......bayan boka yaturo musu aljanun ne mummy tatashi firgit ta saka kayanta tabar gida......duk abunnan da akeyi kande wato umma tana labe tana kallo...........
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: SAMRA 10


Dasafe ko daddy yatashi yaji nauyi ajikin shi....yarasa komeye yake damun shi yana so yanemi wani abu amma ya manta ko meye ......ita ma samra data tashi tamanta da mummyn ta kwata kwata .....bayan wata daya da tafeeyar mummyne daddy yasoma nunama samra so sosai ......duk wani son dayake ma mummy yakoma kan samra .....abun yana balain bakantama umma rai shine ta dau alwashin raba daddy da samra......itako baiwar ALLAH ashe mummy nadauke da cikin wata uku bata sani ba .....bayan tafeeyan mummy tafada hannu wasu masu kudi suka cigaba da kula da ita sbda sungan halin da take ciki tana neman taimako....amma duk sanda suka dauko mata mgna akan tarihin ta kawai sai tafadee shiyasa suka barta akan inta sauka lfy sunyi mata mgni don suna ganin asiri aka mata.. adsense 2 here
Share:

1 comment:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *