Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, October 31, 2015

SAMRA***66-67-68 & 69

adsense here samra.jpg

[10/30, 8:07 PM] Abba~Gana
SAMRA 66Nidai humairah danaga abun yafi karfin idona nafita da gudu daga bayin ina jiransu ....can sai gata tafito kayanta duk yajike shikuma ya daura towel....nan dai yagama shiri yakwanta yajawota yahadata da kirjinshi yaso romancin dinta....nan dai suka kashe fitilla ban samu ganin komai ba .....da safe bayan tahada musu break fast sun ci sai ga fatee da mijinta sunxo gaishe su ....bayan awanni kamar goma da xuwan fatee gdan sai ga sadeeq yadawo yacw har yanxun baki tafi ba tace ehm yace maxa hada kayanki kitafi gidan mijinki......bayan fatee tatafi samra tashiga kichen tayi girkin dare bayan sun ci sun koshi ne yace taje tayi wanka tasameshi a daki .....tana shiga dakinshi bayan tayi wanka yadago yakalleta yace bby jekiyi alwala muyi sallah mugodema ALLAH......



www.abbagana.pun.bz
[10/30, 8:07 PM] Abba~Gana
SAMRA 67

Sun idar yakama kanta yamata addua sannan yajawo ta jikinshi yace mata bby xaki iya bani hakkina dake kanki yau....tayi xaro xaro da ido yakalleta yace baxan miki da zafi ba kadan kawai xan miki .....tace toh abba muryan ta narawa ....haka yadauketa yasata akan gado yasoma sarrafata tun tana iya tuno wasu abbubuwan har dai tarasa wani duniya take....can taji xaa samata abu cikin hq dinta haba tafara abba kamin ahankali plx ...shiko alkcn bai masan wani duniyar yake ba....yasoma yasawa ahkli yaga baxai shigaba can yacire tausayi yasaka da karfi .....wani wawan ihu ne tasaka amma ina baima san tanayiba....sai daya wahalar da ita fiye da tunanin ni humairah.....tasha ihu kuka take tana kiran hjya alhji mummy ddy tahir fatee kowa sai data kira sunan shi amma ina baiji ba....tun tanayin ihun harta gaji ta soma sauke numfashi kawai....ALLAH Sarki samra yar abba koni humairah sai dana tausaya mata naji tsoron aure yakarun min acikin xuciya.........




www.abbagana.pun.bz
[10/30, 8:07 PM] Abba~Gana
SAMRA 68

Bayan yasami natsuwa yaga abun dayama bbyn shi ....wayyo dagudu yayi bayi yahada ruwan xafi yaxo ya dauketa yasakata aciki....yana sakata ta saki wani wawan ihu yaso ma lallashinta itako inbanda kuka babu abinda takeyi.....ahaka tagama gasa jikinta yamata wanka yakaita dakinta don dakinshi sai ya canxa bedsheet sbda jinin daya bata shi...wayyo koni humairah saidana tsorata danaga jinin....aranar haka yayita lallashinta har taci abinci yabata magani tasha takoma barci.....Bayan sati daya samra takara kyau bost dinta yakara cikowa amma tarame sbda wayan bukatarshi ....idan yana tare da bbyn shi baya gajiya da ita.....ahaka har samra tasami juna biyu....samra taga tarairaya gurin abbanta ....wata rana tana xaune apallow har karfe 9pm bai dawo ba can sai gashi taba ganin yashigo tafada jikinshi tana kukar shagwaba tana abba ina kaje ne yaxaunar da ita yamata bayani sannan yace bby......



www.abbagana.pun.bz
[10/30, 8:07 PM] Abba~Gana
SAMRA 69
Banaso kina kirana da abba gasky acanxa min suna tace toh xandunga cewa BESTIE...yayi dariya yace i luv dat name...yakaimata kiss...BAYAN WATA BAKWAI samra ta tashi da ciwon nakuda bayan ankaita assibity tahaifi yaronta da kyar gashi kato dashi kamar mamanshi sak can kuma tafara wani nishin cikin wani ikon ALLAH tahaifi yarta tubulbula kamar babanta....ranar suna yara suka ci sunan kakaninsu wato namijin sunan alhjin sadeeq sai macen sunan mummyn samra amma ana kiransu da anees da anisa.....



www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

1 comment:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *