Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, 28 December 2015

HAUWA-JIDDA***36 & 37 (KARSHE)

adsense here hauwa-jidda.jpg [12:21PM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page36 Rayuwa mai dadi suke a Lagos,jjdda tasake da jameel sosai kullum xai tafi aiki gdan ya aysha yake ajeta sai a dawowa ya dauketa,hnkl su kwance basu taba samun mtsala ba dashy,wani wkendz sunje beach tana kwance a kansa sukaji magana,juyawar dazasuyi sukaga maryam da wani alhajin birni,lah jamil suka gaysa har mutumin,jdda ta basar tadauke kai said a maryam tace jiddda ya kk? Lpy ta dauke kai, tace mijina ne sannan tasaki fuska sosai,kai jiddana kin banu da kishy tayi fari AY dole nadauka batada aure,hhhhh ko xan maidata wai? Eh mana yayi ta daria. Gskia jidda yara nakeso,muje Hosp mana,ni ba inda xani honey miuyita addua kawai,yace angama hajia ta,tasaka waka sunata rawa kaga turawa,ya jamil I wonder yanda ka Iya rawa haka wlh, jidda kenan ina xuwa parties a Singapore kuma ina rawa,kajika kamat gaske yace am serious ta bata rai da mata? Hhhh eh mana colleagues ina kema kinayi da yan klaz,ya jamil gara mu yara ne fa kaikuma manya ne,yayita daria amma ai ko a lokacin kinfara abn, kai ko hmnn,jidda ke kika koyamin son rawa yayi hugging dinta sai daki. Bikin yarage kwana 5 suka duro,kowa murna ganin jidda,saif da Sani kamar Sa lashesu,tace ya saif really miss u sosai,ayya kawata Nina haka,jamil sai daria,saif mamakin Sa yake lallai yafado dayawa. Amma yunwa mukeji tace dauko abnci kuci,ta kawo kan table tana bashy a baki huhuhuhuh duk falon kallon ikon Allah ske,su kuwa ko a jikinsu yan bnxan,saif sai kirari yake mata ta musu bnxa ta mijinta take, ta aysha tace wadannan chan was gaji dasu haka suke, ko yara banbari xuwa gdansu sbd halinsu,anty S daria ita da Kady,aidama miskilin karyane gashy nan karamar yarnya na juyashy suka dara. Ay nadauka nan xaki kwana inji ya xee? Ta CE gdanmu xamu tafi suka kalli juna dasu hayxa,kai kekuwa jidda wata 2 bakunan ki xauna mana,ta ci gaba da daurinta ta saba jaka duk suka bita da kallosai gobenku, Amma daria tace ta birgeni wlh dan tafiku sanin hakkin miji. Anti daria sosai da aka tuna sanda ake maganar auren. Ana gobe kamu sun shrya komai ana hadawa,jidda sai sintiri xaayi auran aminiya,ta pito santsi ya kwasheta xata xame ya riketa a gigice,sannu jidda ya rude, anata mass tsiya yace kajiku mata ba ita daya ba ga ciki aydole na damu, dagaske,ya musu bnxa ya rikota suka xauna,sukayi kanta kowa murna Amma tapi kowa,ita ko kunya ta kamata yapita ya brsu. Biki yayi biki jidda na manne da jamil ko ina,anata musu tsiya ko a jikinta. [12:23PM, 12/28/2015] .: hauwa jidda Diyar kwarai Page 37 Ranar dinner jidda sai rawa sike da mijinta sun brge en Mayan wajen,tace ya jamil abnda bamuyi ba a namu mukewa kara'i,aikece mtslat lokacin sukayi dariyarsu. Ankai amarya tanata kuka jidda sai daria,faruk yace hayxa I told u dama jiddan nan baxata rama miki ba,suka dara,amarya da ango a kwana lpy su sadydy a pito. Jamil amma anan xaka jidda ko? Yace aa amma sai ta kusa ta dawo,to Allah kaimu. Sunkoma rayuwarsu me dadi killum cikin jidda grma yake,jamil yakara himma a kula da ita,har watan hayhuwarta ya tsaya suka dawo gda suka tare a gdan Amma. Ranar jumaa jidda ta tashy da nakuda kafin aje Hosp ta hayfi katuwar yarta kyakkyawa kamar iyayenta. Gdan ya cika da yan brka,hayxa da faruk na xaune itama da cikin ta wata 5,faruk sai sunbatu akan yar yake , muma dai Allah kaimu munkusa ta rife ido. Be ganin yar sai dare sbd mutane yan brka. Saif plz dauko min preety mana,yanata daria jidda ku kawota inji ubnta,anty S ta koreshy kace yaxo da kansa aikuwa sai ga jamil ba kunya,tayi shewa nayarda kanasan yarka dayawa yayi daria ai anty son uwar ya shafi yarta( Allah Bawa kowa haka). Ranar suna taci sunan mamanta halima suna kiranta Amra,anyi shagali sosai kamar biki dan har yan maiduguri sunxo tagaji sosai mejego da yarta, sunata jegnsu da kwanciyar hnkl har sukayi 40 suka kkoma, ranar baya jameel a murna,tana shayar da amra idnsa a Kansu yanata daria yana musu pix,ta kwantar da ita,ta tsalo wanka ta tapi wajen maigda,sun lula wata duniyar dako kira basuji hmmn su jamil da jidda a tashy lpy Allah bar soyayya. Tammat billahi Godiya ga Allah SWT da fiyayyen halitta Annabi MOHAMMED SAW da ahlinsa da sahabbansa baki daya. Jinjinawa Xee umar Ayshar Tafida Um imam Namesake Larkh Habiba dangy Zainab Naany Ameera Hausa novel grpz Marriage Aure rahma And ol my fans DEDICATED TO HAUWA JABO ( masu tambaya ko nasan hauwa gaskia bansan hauwa Jabo a fili ba sai a social netwrkz coz inason novelz dinta,in fact ma akan nata nafara karatu adsense 2 here
Share:

5 comments:

  1. Tnx mungode allh yaqara basira plz a suburbudo mana wani novel din

    ReplyDelete
  2. tnx.pls ah karasar da ummulkulthum na biyu da kuma sireenah nah biyu.

    ReplyDelete

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *