Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, 23 February 2016

BANA KAUNARKA!!! 27

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 27 MUHD-ABBA~GANA 09039016969 -------------------------------------------- nai sallama sama da goma da sauri na shiga yana zaune ya hada kai da gwiwa a salube na karasa na tsyngunna nasa hannu na dago fuskarsa wadda ta jike sharaf da hawaye idanun nan sun kada sunyi jajir ya shahid menene ba ka da lafiya ko anti ce?wayyo shahid ka bar yiwa anty kuka cikin kuka na furta kuka nake sosai na rike hannunsa gam yayi shiru wahida bbi abinda yake damuna da sauri muka zubawa juna ido har sai da muka gamsu dan kanmu na hango tsantsar kauna ta cikin kwayar idonsa ganin kallonsa na haifar min da kasala na sunkuyar da kai nace don Allah ka tashi kai wanka nan ma ba musu ya mike ya shiga toilet da hanzari na gyara masa dakin na feshe shi da airfresner sannan na fita. Shahid na fitowa sanyin ac da kamshin airfresner ya sanyaya masa zuciya hannu ya daga Allah ka bani wahida don hasken annabi da alkur'ani ya zauna gaban mirror yana kallon kansa tabbas ya rame rama ba yar kadan ba yai make up shadda yasa marun ya fesa turarensa me tsananin kamshi ya fito cikin kwalliya bakin takalmi yai amfani dashi yana fitowa wahida na mikewa inna ni zan tafi wahida ki kwana mana ayya inna ban ce zan kwana ba sai dai inna sake zuwa to ki gaida mom din.na shiga mota ina shirin tayar da motar ya bude ya shigo na kalle shi yai min kallo muje kawai na tada motar kai tsaye gidan baba rabiu ba nufa dake sabon titi ya kalle ni ina kuma zamu? na kalleshi nace yaya ina son bawa mamy sako ne bana so fa kina ce min yayan nan na kalleshi to me zan ce maka? kice min nawa ko kice min my darling uhum sai dai ince my brother ya harareni kasan sunan da nake tsananin jin dadinsa? ya girgiza kai ina son sa kai kuma baka so muce maka shine bom boy,daidai lokacin nai fakin da gudu mamy ta fito ta rungume ni ta kalli shahid dan uwa ku shigo daga ciki mana bayan mun gaisa da umminta muka wuce dakinta ta shiga hidima damu sai data cika sannan ta zauna shahid ina wuni kun wuni lafiya? ya muka ji da hakuri hakuri mun gode wa Allah Allah yai musu rahama "amin don albarkar annabi(S.A.W) n gaishe ta tace ina kika baro min mahida? tana gida.waya ta ta shiga kuka na dauka hello,naji ance daga can bangaran,salamu alaikum,aim wa alaikasalam,wahida "na'am wanene kai? wahida ba ki gane ni ba? amir ne ya hakuri? Alhamdullilahi to Allah ya jikan musulmi amin na gode,amir sai anjima na kashe tare da cilla wayar jaka don ganin yadda bom boy kole watsomin harara da wa kike magana oh yaya kenan na fuskanci tunda na soma magana hankalinka na kaina,to amir ne abokin yaya al'amin ya bugo yai min gaisuwa waya ba shi number ki ina tunanin ko gun ya amin ya amsa okey zamu haduda al'amin din taso mu tafi mamy ta ce oh bom boy ba dai kishi ba tun yanxu daku bari kuyi sallar magariba da sauri ya fice yace ba kya cewa mu kwana naiwa ummi sallama muka fita ya cemin bani key, Abbagana hausa novels @ facebook. www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

4 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *