Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, February 25, 2016

BANA KAUNARKA!!! 29

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 29 -------------------------------------------- cikin tsawa zaka san ko ni waye,amir yanzun nan zan maka bayanin ko ni waye,nine shahid bomboy jikin amir ya dauki karkarwa ya san bom boy kamar yunwar cikinsa bom boy yana da sauki yan da zafi muddin aka taba shi ba wasa tunda sun taba yin sa insa wadda basu jima da shiryawa ba gashi yanxu ya bullowa kansa ya salam tabbas ya san yana son wahida amma fa ba irin son nan ba me zafi domin karfin son sha'awa ce yarinyar komai nata burgeshi yace sannan bbu abin da yafi daukar hankalinsa irin kirjinta me dauke da albarkatu sannan mazaunanta masu birkita masa kwanya abin da yake jan hankalinsa kenan har yake tunanin ko sonta yake to yanzun ma so yake ya lallabata taso shi sannan cikin dabara ya samu ta biya masa bukatarsa in yaso sai ya samfe abinda yake so kenan.amir ya shiga bawa bomboy hakuri ya kwantar da kai amma a zuciyarsa ya dau alwashin sai ya lalata rayuwar wahida........kana jina amir ka fita daga sabgar janwata,amir na sonka fiye da yadda ka san kanka wallahi har in ji in gani ka san Allah ko magana kar ka kuma shiga tsakaninku in kunneh yaji jiki ya tsira,ya kashe wayar .bom boy yaiwa abba sallama abba yace haba shahid ka kwana mana ai duk gida ne shahid yai murmushi tare da duba agogon hannunsa 1:30pm ya ce Abba ina da wani aiki ne a gabana to shahid Allah ya taimaka,amin abba na gode.washegari da wayar boy na karya hello,nace cikin muryar bacci kin tashi lafiya? lafiya lau bomboy bana ce miki bana so ba ni kuma nace ina son bom boy yai dariya haba tawa kina so ki dinga cemin yayanmu su tasu suma suce min dariya ta kwace min domin ina tunanin wasa yake min nace ai sai mu hana su yace na yadda amma da shahid in munyi aure zaki dainace min,nai dariya cikin dariyar nace na yadda.ina kwance cinyar mom sai faman shagwaba nake mata mahida na kicin yaya faruq sai hararata yake yi ni kuma na kara shagwabewa mom tace auta kin manta goma daidak al'amin zai iso? da sauri na mike na fada dakin yaya tunanina gyara masa dakin ko ina kamshi ke tashi gaskiya ina son yayana al'amin. ina kwance a dakinmu naji yana my sister da gudu na fito na fada jikinsa yaya nayi missing dinka ainun yaya don Allah karka kara tafiya ka dade ba zan kara dadewa ba in ce sai kin gyara min dakina na girgiza kai yace kin soma nai dariya yace kin girma da yawa la,ni din don bakaga mahida bane.na hada breakfast na kai masa lokacin yana wanka don haka na ajiye masa na koma dakinmu ina me farin cikin ganin ya amin mai sona dawowar ya amin ba dan karamin dadi tai min ba domin yana dawowa ya soma yi min kiciniyar makaranta ba,ayi wani bata lokaci bana soma zuwa makaranta na tsaida hankalina akan karatu bbu wasa,wayata kanta cire sim card dinnan na ajiye saboda bom boy kam ya takura min. Abbagana hausa novels @ facebook. www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

2 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *