Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Friday, March 4, 2016

BANA KAUNARKA!! 32

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 32 MUHD-ABBA~GANA 09039016969 -------------------------------------------- haidar ya tabbatar masa zai dinga ziyartatsa akai akai lokaci daya suka shige mota ni dama daga nan nima na tari mai adaidaita sahu domin ga kaini gidansu wahida,domin ba zan iya bin bom boy ba saboda ina tsoron sojoji ainun.ina zaune ina tunanin abin da ya hada mu da bom boy tabbas ina son munafintar kaina maganar gaskiya ina son bomboy sai dai yanzu haishinsa nafi son nasa rinjaye bomboy mashayi ne inalillahi bom boy.........ya amin ne yai sallama ya zauna kusa dani yace yar uwata me yake damunki na ga duk kin canza na lumshe ido nace nothing,ya kuka yi da mutumin? wafa? amir mana na taba baki ni ban ce masa komai ba asali ma ko wayarsa bana dagawa ya kalle ni cike da mamaki kin tabbata bbu wata magata ta batanci da kika fada masa? wacce irin magana sai dai in bom boy don shi na bawa wayar...........haba shi yasa ni na san da walakin,ina zaune amir yayo min waya wai ya fasa auranki ya janye maganar neman auranki nina rasa dalili duk yadda akayi wani abun bom boy ya fadawa amir amma bari inje gidan bomboy din ya mike na bishi da kallo har ya fice.mahida tace"Allah ya haidar ina tunanin sabani suka samu tsakanin bom boy da wahida,wallahi duk tunaninta na gidannan ta kwashe tasa su kasan filo.haidar yace ni ai nasan sunyi fada domin har nina daukota daga get din gidanmu na kawo ta gida kuma daga alama ta batawa bomboy rai domin cewa yayi ba zai dawo ba sai fa mata mahida tai murmushi tace lalle ran maza ya baci ni kaina duk na cina ta fada min abin da ya hada su taki gashi koda yaushe tana cikin damuwa wani lokacin kuma sai tai ta kuka gaskiya abin yana damuna dan ba yadda zanyi domin wahida tana da zurfin ciki dani ce dai da tuni na fada mata ko dan ta bani shawara.ina kwance jikin mom tace wahida wai me ya hada ku da shahid? mom bbu komai illa na fito face to face na fada masa i don't like you in da sabo wannan kalma bomboy ya saba jinta amma tsabar naci ya mannen sannan nace in har ya cika shahid alitu muhd kar ya dawo daga legas sai da mace ma'ana yayi aure ba abin daya shafen,ke auta haka kikace masa so what a kan me zai takura min in ban da naci nace bana sonsa bana kaunarsa dan me zai takura min?mahida tace nina san ruwa baya tsami banza don ubanki maga wanda zaki samu me sonki da gaskiya shima shahid dinne ya manne miki amma kamar shahid wanda yanmata suke rububinsa har zaki wulakanta Allah yasa in zai dawo ya taho da matar muga karyar wulakanci,wahida kin mare shi akan yace yana kaunarki kin zage shi akan yana sonki kin tofa masa yawu.......to wai ina ruwanki banza uwar shishigi yar ficika sunan data tsana da gudu ta biyo ni nai dakin yaya ina mata gwalo.abin kunya abokansa sun cika dakin na riga na shiga don haka nai bed dinsa bayan sif dinsa ina boye ta shigo tana wallahi sai na dokeki, Abbagana hausa novels@ faceebook. www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

1 comment:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *