Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, 17 March 2016

BANA KAUNARKA!!! 36

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 36 MUHD-ABBA~GANA 09039016969 -------------------------------------------- maryam zo mu tafi gida nayi shiru yace wai ma me ya fito dake? bbu abin da na boye masa zo mu tafi yace,ni fa bbu inda zani da kyar ya shawo kaina na bishi mahaifiyarsu taiwa yayansu fada sosai sai dai bbu wata sakewa da nake a gidan domin ya kasa ya tsare kullum cikin zagina yake sam ban damu ba tare amai bikinmu da kanwarsa khadiya,Allah yayi mata rahama ameen. ba zan taba mantawa da karamcin da wadannan bayin Allah sukai min ba shekara biyu khadiya ta haihu tsiranmu kwana goma na haife ku shekara takwas tsakaninku dasu wahida wannan shine labarina.Al'amin yace mom yaushe zaki koma? mom ta girgiza kai tace agaskiya nayi missing din iyayena amma ina tunanin yanzu bbu su,na mike nace gaskiya mom ni sai naje garinku koda kuwa su baffa sun mutu mahida tace tabbas nima sai naje ya amin ma yace shima za shi ya faruq yace nima zani kai nima sai na bisu amma sai na kulle baffa dariya sukai,sallamar abbanmu muka ji a falo da gudu muka fita,abba sannu da zuwa yauwa ya miko min wata leda gashi nan ke da antinki,yabawa ya faruq shi da ya amin ya wuce dakinsa.washe gari misalin karfe 5:10pm ina zaune ina kwalliya ya amin ya shigo wahida gama kira kani unguwa nace to na shirya cikin wani arnan materials mai tsananin kyau daman ranar sallah bom boy ya dinka mana mu uku ni da mahida da mamy,material ne me kyau da tsada yasha aiki kamar ba a san ciwon zare ba,hatta fashion din da nai amfani dasu bom boy ne ya sai min kasancewar baya siyan abin banza akwai tsada akwai kyau ina fesa turare mahida ta shigo tace ke wahida ki dinga jin tausayin turaran mana,na harare ta ya amin ya shigo shima yayi kyau ya kalle ni kin yi kyau nai murmushi ya kalli mahida ba zaki ba ta tabe baki ta ce ba inda zani yace duk wannan kwalliyar? tace ya haidar nace Allah ya kyauta haka dai ku ka iya har mun fita sai gata da gudu wai zata.wahida zo kiji don Allah ki ban farin mayafinki ban ga nawa ba nace yana cikin kayana fararan mayafi takalmi da jakarmu duk farare mu kai amfani dasu mom ta kalle mu tace har kun shirya? muka ce eh,tace Allah ya kiyaye.yaya wai ina zamu? ina wannan aminin nawa wanda suka zo kwanakin baya shida amir? eh to bikinsa akeyi karku so kuga irin naci da yai min in zo da ku wani kayataccen hotel akai fatin muna yin fakin muka fito sam bana son kallo tuni na dabarbarce ganin yadda akayo kanmu da ido da kyar na saita kwakwalwata muka soma tafiya a nutse ango da amarya muka ga sun fito mu gaskiya an karrama mu kasancewar bana son hayaniya saina mike na canza guri ina zaune ni kadai kan kujera naji dadin zama a gun domin tsalle_tsalle ake ganin mutane ai kuwa samari suka yo min ca sai dai koh kallo basu isheniba, Abbagana hausa novels @ faceebook. www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

3 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *