Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, March 22, 2016

SIRRIN ZAMA DA MIJI

adsense here clean.jpg SIRRIN ZAMA DA MIJI (KASHINA 1) WRITTING BY MUHD*ABBA*GANA ASSALAMU ALAIKUM, YAN UWA MUSULMAI MAZA DA MATA INSHA ALLAH MAKONAN ZAMU TATTAU AKAN ABINDA YA SHAFI MA,AURA ZAMU FARA NE DA SIRRIN ZAMA DA MIJI ABUBUWAN SUN KUNSHI KAMAR HAKA: *AURE *TSARIM MU'AMALA TSAKANIN ANGO DA AMARYA *A KYAUTATA MU'AMALAR MIJI *AMSA KIRAN MIJI *TSAFTA *KAUNAR MIJI *KIYAYE GANINSA *KIYAYE DUKIYARSA *KIYAYE SIRRIN MAI-GIDA *IYA MAGANA ZAMUYI BAYA DAYA BAYAN DAYA INSHA ALLAHU AURE aure wata daraja ce wacce mutum yake samun daukaka da daraja a lokaci da yayi shi, bayan ladar da ma'aurata suke samu a gurin ubangiji haka kuma wani rufin asirine a tsakanin ma aurata guda biyu domin dukkan matan dabata da aure ba zata zama a cikin matayen da suka da kuma ko kwarjini a gurin jama'a ba hasalima ba a daukarta amatsayin cikkai yar mai hankali to amma a duk lokacin da mace take sance mai aure to zaka ga dukkan jama'a suna jin tsoronta kuma sai girmanta yaci gaba da karuwa a cikin zakatan jama'a kuma tafita daga zargin jama'a kuma zakaga ko afagen kwanciyar hankali da sannin ya kamata matar aure tafi dayan a cikin muta yan uwanta domin baza ka sameta tana yin irin shashancin da sauran mata yan da basu da aure suke ba. dan haka shi aure wata daraja ce wacce Allah ne kawai yasan irin ni'imimin da suke a ciki tare da hikimomindashi aure ya kunsa aure yana da matukar muhimmanci arayuwar dan adam, hasalima sabo da muhimmancinsa ne, ambatonsa yazo a cikin alqurani mai tsarki a cikin gurare daban daban inda Allah madau kakin sarki yake nuna muhinmar cin aure a musulunci. a cikin suratul nisa'i Allah (SWI) yafi to da maganar aure karara inda yake nuna cewa idan mutum yana da hali to zai iya aurent mace biyu ko uku harma hudu to amma idan bbu hali to sai ya auri mace daya wato idanba zai iya yin adalci a tsakaninsu ba don haka ire iren wadannan hadisan suna nan da yawa wa yanda suka nuna mafificiyar rayuwa itace mutum ya zama mai aure yazo a cikin hadisin ma aiki (SAW) inda yake nuna cewa bbu yan kewa daga aure wai domin mutum yaje yai ta iba da wanan kuwa yana faruwa sosai da sosai a cikin wannan zamanin domin sautari zakaji wai wani ko wata tana cewa ni wallahi ba zanyi aure ba domin da nayi aure gwara na zauna ina uba da sallah ko azumi, tofa wannan maganar kuskurene kuma ba haka ko yar war manzo SAW ta ko yar ba domin shi yace yanason ya zama a'ummarsa itace mafi yawan sauran al'umman da suka gabata don haka dolene muso abinda annabinmu yake so. adsense 2 here
Share:

4 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *