Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, 2 May 2016

WAYE SANADI?? 3

adsense here waye-sanadi.jpg

WAYE SANADI?

3


MUH'D*ABBA*GANA
09039016969

www.abbagana.pun.bz


Na zauna a gida har tsawon wata daya sannan ciki ya bayyana mamata ne ta tsare ni da tambaya rakiya cikin naki wata nawa ne? wallahi vaba ban sani ba "watan ki nawa baki ga Al'adarki ba? in wannan watan ya fita wata uku shi kenam na sami mallam mado yaje ya gayawa mijin naki kina da ciki ai ran da yaje ya gaya masa rakiya nada ciki sun kwashe bbu dadi wanda hakan yasa vaba magajiya zuwa da kanta sai dai ita ma taga ruwan ba'a'i zuwanta uku har yau da taje na hudu ina cikin daki a kwance na rasa me yake min dadi wannan abin kunyar da Dr,mukhtar yake nema ya likan baba ta shigo sannu da zuwa.yauwa rakiya ta nemi waje ta zauna rakiya abinda mijinki yayi mana sai dai mu barshi da Allah shine kawai zai mana sakayya yau har cewa yayi zai sa yan sanda su kamani dan haka na taho kuma naje wajen malam mado na gaya masa yace karmu kara zuwa Allah zai miki sakayya yace da kin haihu in kin yayeta shi zai sa akaita gongola tayi girma acan saboda gudun magana ina kuka na daga kaina yanzu vaba haka zai min,yasa a dinga kallona Allah zai saka min kiyi hakuri damu Allah zai miki sakayya bayan wata shida yau na tashi da ciwon nakuda tun karfe uku nake ciwon har gari ya waye ina abu daya sai karfe takwas na haihu yarinyar kamar mu daya kamar an tsaga kara kyau kamar balarabiya jajir,vaba kuma ta gyara ni bayan anyi wanka vaba ta mikon yar na karba ina hawaye nasa hannu na karbeta meye kuma abin kuka Allah ya raba ku lafiya "vaba ina tsoron ran da yarinyar zata tambayen mahaifinta kada wannan ya dame ki ai da kin yayeta za'a kaita gongola,wallahi vaba tunda na haifi yar nan naji ina kaunarta,kaunar da bana yiwa karan kaina,gaskiya bana jin zan iya rabuwa da ita ko dai dai da minti daya dan Allah vaba ki barta basai an kaita wani waje ba ba sai ke daya a gabana kuma ni ina yi miki kaunar da bana yiwa karan kaina dan haka duk abin da kike so inaso Allah ya raya ta"malam madone ya shigo dan ganin jaririyar,malam mado aminin babana ne*kai masha Allahu rakiya kamar kinyi kaki kin ajje wannan yarinyar bbu abinda ya raba ku na sunkuyar da kaina ina murmushi to magajiya da wane suna za'a mata huduba? malam kasa mata duk wanda kake so a,a rakiya wane suna kike so? malam kasa mata vaba bayan yayi mata huduba na nana safiyyah yace ni kuma gudumawata na bada ragon da za'a yanka Allah ya raya Mana ita""AMEEN"Abbagana hausa novels @ facebook. adsense 2 here
Share:

13 comments:

 1. sannu da kokari

  ReplyDelete
 2. sannu da kokari

  ReplyDelete
 3. Allah ya. biya

  ReplyDelete
 4. ummu Muhammad2 May 2016 at 13:44

  muna godiya sosai

  ReplyDelete
 5. UMMU AMATURRAHAMAN3 May 2016 at 00:43

  PRINCE ALLAH YA JA KWANA

  ReplyDelete
 6. muhammad abba gana3 May 2016 at 04:06

  ameen@UMMU AMATURRAHAMAN,

  ReplyDelete
 7. bilkisu Abdullahi3 May 2016 at 12:10

  Allah yakara basira.Dan Allah acigaba da waye sanadi.

  ReplyDelete
 8. Ummu Amaturrahaman4 May 2016 at 00:32

  Ass Abba Mun Jika Shiru Allah Yasa Lafia Da Fatan Daka Dura Samana.

  ReplyDelete
 9. Ayyah. Tnx dear

  ReplyDelete
 10. kwana biyu Allah sa lafiya

  ReplyDelete
 11. Abubakar Ibrahim20 May 2016 at 14:01

  Na tausaya miki

  ReplyDelete

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *