Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, September 17, 2016

TANA TARE DANI 74.....

adsense here tana-tare-dani.jpg TANA TARE DA NI... PAGE 74 BY MIEMIEBEE D’ayan hannunsa ya aza a hab’arta tare da d’ago fuskartata. “Flower you don’t have to be sorry baki min komai ba, ni ya kamata in baki hak’uri and not the other way round I’m sorry kinji?” Kai ta gyad’a ba tare da tabari sun had’a ido ba. “Flower baraki kalleni ba?” ta kad’a masa kai. “Then look at me” ba musu ta miyar da kallonta kan kyakkyawar fuskarsa, murmushi ya saki mata yana kallon cikin idanunta. “I miss your body can I hug you?” Hannun ta taraba daga nasa tare da gyad’a masa kai nan ta rungumeshi shima haka, hugging juna passionately “I miss you too Anas.” Sun d’au tsawon lokaci suna manne da juna suna jin dad’in k’amshin jikin junansu sannan daga bisani tayi breaking hug d’in tare da juyawa zata shiga d’akinta, hannunta ya riqo da wuri “Flower muje muci abinci kinji?” Kai ta girgiza masa nufin bazata ba. “Flower bakiya jin yunwa?” Ta gyad’a kai “please muje nasan kinaji lets go.” “Barin jeba” ta fad’a tare da shigewa d’akinta. Badan yanaso ba yajuya ya shiga d’akinsa ya canza shiri bayan ya fito ya rufo k’ofar juyawansa kawai ya tarar da Fannah tsaye gefen motarsa idanunsa ya sosa da kyau dan tabbatar da abinda yake gani. Murmushi ta saki masa “yi sauri ka bud’e min rana.” Kasa danna security d’inma yayi duk ya kid’ime sosai navy blue hijabin dake sanye jikinta ya mata kyau seda ya gama k’arisowa gabanta ya tab’a hannunta dan tabbatar da ko eh dagaske itan ce sannan ya bud’e motar mata da kansa, bayan tashiga ya rufe sannan ya zagaya shima ya shiga suka fice. Hira d’ad’d’aya yake mata wanda ba duka take amsa shiba har suka isa inda zasu. Daidai gaban DERIBE HOTEL suka tsaya dan chan yayi reserving bayan ya bud’e mata k’ofa ya rik’o hannunta, shigansu ciki taga yayi reserving as always. Cikin wani irin salon da bare basa haushi ba tace, “Anas baka iya chin abinci se kayi reserving?” Kai ya gyad’a mata “why?” Ta tambayesa “saboda banason hayaniya.” ya amsata. “Kasan meh?” “A’a meneh Flower?” “Inason yau muje inda bakayi reserving ba muci abinci inason ka koyi cin abinci in public its fun.” Sam beji dad’in wannan shawara na Fannah ba haka yake bai iya cin abinci in public ba, ko days back dayake boarding school sede ya taho da abincinsa hostel yaci inkuma aka hanasa, abincin da bayya chi kenan. “Anas Habeebi” ta kira sunansa ganin baida niyyan magana. “Bakaso?” “Inaso Habibti lets go” ya mata k’arya nan suka juya GRAND PINNACLE HOTEL LUXURY suka dosa bayan sunyi placing order bada jimawa ba abincin nasu ya iso tun anan yanayin Anas ya canza daya juya yaga mutane anan mutane achan ga wasu yara masu uban surutu se distracting nasa suke abinda ya wasa kenan. Har takai spoons biyar Anas be tab’a nasa ba. “Anas mesa baka chi?” “Flower the truth is am not used to it ban iya chin abinci cikin mutane ba.” Qasaitacciyar murmushi ta sakar masa tare da matso wa kujeran dake kusa da nasa ta zauna spoon d’aya ta d’aga ta kai masa baki. Kallonta yake kawai cike da adoration wani sabon santa na sake shigansa. “Ahhh” ta buk’ace sa. Murmushi ya mata sannan ya bud’e bakin nasa ta basa, haka ta riga basa seda yace ya k’oshi anan ne itama ta jawo na ta plate zata cigaba daci amsar plate d’in yayi “my turn my lady.” “No nikam zanci da kaina.” “No Flower let me kinji?” Kai ta gyad’a masa haka yariga bata itama seda tayi nak! “Look around you” ta buk’ace sa bayan ya juya ya k’are wa mutanen cikin kallo sosai yaga lessons kowa da kalan rayuwarsa ga masu jiran mutane su gama cin abinci su d’au nasu suma su samu su chi, da wanda suke sharing abincin plate d’aya mutane de daban-daban. “Kaga yawan shiga cikin jama’a nasa mu sake godewa Allah cikin yanayin da muka tsinci kanmu for instance kalli wanda suke tsaye bakin k’ofa achan ko kud’in abincin ma basuda kaga anan se ka sake godewa Allah right?” “Right Flower” ya amsata cike da jin dad’i “Alhamdulillah!” nan ya biya musu kud’insu da suka fito kuwa irin mutanen wajen nan duk yabisu ya rarraba musu kud’i dad’i sosai Fannah taji tun daga ranan Anas ya koyi chin abinchi cikin jama’a although atimes seyayi reserving waje still. Koda suka dawo gida shi ya taimaka mata ta had’a kayakinta cikin wardrobe nata bayan nan suka miqe kan gado suna hira abinsu gwanin sha’awa Fannah na viewing pictures nata da Anas yakeda su cikin wayansa wanda kap batasan lokacin daya d’aukesu ba tana cikin haka Angel ta soma kira nan ta miqa wa Anas. Bayan sun gaisa Amal tasoma k’orafi. “Shikenan Ya Anas tunda kayi aure kadena sona nasani yanzu se Ya Fannah kakeso.” Dariya sosai shida Fannah sukayi “inji wa Angel? I love you both, no one like you kinji? Kibar had’a kanki da Fannah.” Amsar wayar Fannah tayi. “Amal karki ce haka kinga nima yanzu mukayi fad’a da Anas cemin yayi yafi sonki akaina.” “Kai Ya Fannah bawanin nan.” “Dagaske Angel na Ya Anas.” Dad’i sosai taji toh shikenan ba-bye tayi hanging. “Toh Mr. Fauzi kaji Amal tana k’orafi gobe yakamata ka mata shopping ka kaimata.” “Angama Mrs. Fauzi your wish is my command.” Oh hakane yanzu? Ko ka manta kaine Boss d’ina? “Ada kenan Flower but now kece Boss... Me kikeyi?” ya tambaya ganin ta seta cameran wayarta kansa. “Abinda ka saba min, now I have 5 of your pictures” “LOL kin rama kenan? Let me see them” “Fad’i gaskia de so kake ka goge barin bada ba” tana kaiwa nan ta miqe da sauri ya jawota ta fad’a jikinsa k’ok’arin k’wace wayar yake ta duk’un’kunesa cikin hannunta tasa a kayanta acewarta ahakan bare iya amsa ba. Murmushi yasaki sannan yasa hannu cikin kayan nata ya zaro wayar sanadin haka yasata dariya se kamar chakulkuli yake mata. Fuska ta maraice “karka goge please kaji Habeebi.” “Tell me you love me.” “In nafad’a baraka koge ba?” “Yes Baby” ya gyad’a mata kai. “Okay Mr. Fauzi I love you I love you so much” tayi pecking nasa a kumatu. “Bani toh.” *** 5:20AM Bayan sun idar da Sallah suka koma suka kwanta kamar yadda suka saba a kullum. Hannunsu ya had’a “Flower yau bakiyi mafarki ba” “Yes I’ve found you already ai bawani mafarki kuma.” “I’m sorry kinji Flower for hunting you like that.” “Nima I’m sorry lets sleep kasan akoi office yau.” “Ni barinje ba.” “Lallai kuwa Mr. Fauzi kafara wasa da aiki.” “I don’t want to leave you Flower.” _“INA TARE DA KAI_ My Lion am never leaving you.” Dad’i sosai yaji yayi pecking cikin gashinta. “Aha! I have a suprise for you yau around 1:30PM zanzo in d’aukeki kinji?” “Naji meh suprise d’in?” “Ai ba’a fad’an suprises Flower just keep calm.” Ahaka suka koma bacci. 7:40AM “No goodluck kiss Flower?” Cewar Anas suna tsaye bakin k’ofa hannunsa rik’e da nata d’ayan kuma lunch nasa. Murmushi ta saki masa “babu sakemin hannu inkoma ciki take care of yourself for me, I love you.” “You must kiss me first.” Kafad’a ta buga masa “seka dawo.” “No ni yanzu nakeso” “Then ka fad’a min meh suprise d’in ko hint ne kabani kaji Habeebi then I will kiss you” ta k’arisa maganan hannunta biyu zagaye a wuyansa. “Flower suprise ne I can’t tell you.” “Shikenan nima I can’t kiss you” hannayenta ta cire daga wuyansa, da sauri ya zagaye nasa hannun a ‘yar kunkuminta “you must Flower.” murmushi ta masa sannan tayi d’agel tayi grabbing lips nasa batasan a lokacin da ta kai hannayenta cikin gashin kansa da yayi styling ba d’azu kap ta hargitsa masa dan yadda kissing nasa ke tafiyar mata da imani se chan da tayi pulling out ta masa murmushi, shima murmushin ya mata. Idanunta na sauk’a kan gashinsa ta waro idanu. “Ya Salam Habeebi kaga gashinka its all a mess!” “Toh ai kece, ke kika hargitsa min.” “Toh ai kaine I lose control whenever I’m kis-” sekuma tayi shiru takasa k’arisa maganan dan wani kunyan dataji ya ratsa ta ita kanta batasan ya akayi ta fad’i wannan maganganu ba. Kai ta sunkuyar a yayinda yasa hannu a k’ark’ashin hab’arta ya d’ago fuskarta, fuskarsa d’auke dawani shu’umin murmushi. “Flower me kikace?” Kamar wacce baratayi mgana ba kuma setace “babu zakayi latti katafi kaji?” “Se kin d’ago idanun ki kin kalleni ki kuma nanata min abinda kika fara fad’i dazu zan tafi.” Sun d’au minti uku suna tsaye ahaka ganin baida niyyan tafiya tasa ta d’ago idanunta ta azasu kansa. Hannu ta d’aga ta soma gyara masa gashin kansan duk anan yana binta da kallo seda ta gama sannan ta maido da kallonta garesa. “Habeebi I lose control whenever I’m kissing you.” “Mesa?” ya tambayeta “Because...” ta aza yatsanta kan lips nasa “they are sweeter than honey.” Sam seji yake kamar a mafarki anya kuwa wannan ce Fannar daya sani me uban kunya? “And yours too Baby.” Murmushi tamasa “off you go nima I have a suprise for you se in ka dawo.” I love you sukayi exchanging sannan ya fice farin ciki fal kwance a fuskarsa. By 12:30PM Fannah tagama had’a girkinta wanka tashiga da wuri-wuri tayi ta fito ta shirya cikin wani A shaped doguwar riga na lace, light makeup tayi applying ta kama gashinta gu d’aya sannan ta sanya hijabinta violet akai. K’arfe d’aya nayi ta idar da sallah tasoma zaman jirar Anas yau tunda ya tafi office be kirata ba ko aiki ne ya masa yawa oho. 1:40PM Anas ya dawo gida d’aukanta, kasa ignoring kyan da tayi yayi daya sata a ido seda ya sata gaba ya riga d’aukanta pictures, sam yak’i sanar da ita ina ze kaita sede daga baya taga sun fara dosan Enterprise nasa. “Habeebi meh zamuyi a Enterprise naka kuma?” “Kede tsaya ki gani mana Flower” kafin su kai da Enterprise d’in ya tsaya tare da ciro wani d’an bak’in k’yalle. “Turn around” ya buk’ace ta. “Meh zaka min da wannan kuma?” “Just trust me Flower.” Ba gardama ta juya ya d’aure mata ido sakwa-sakwa yadda bare dameta ba. Bayan sun k’arisa ciki yayi parking sannan yafito da ita a hankali daidai gaban Enterprise d’in ya tsaya da ita. “Are you ready?” Ya tambayeta. Kai kawai ta gyad’a. “Okay” anan ya kunce k’yallen. Kallonsa take a yayinda ya mata nuni da idanunsa akan ta kalli sama hakan tayi. Mamaki ne sosai ya cikata ganin sunan Enterprise d’in Anas ya canza daga FLAMES Enterprises zuwa FAHNAS Enterprises. “Woowww!” Ne kad’ai abinda bakinta yake iya furtawa har ayanzu takasa believing. “Habeebi this is amazing yayi kyau sosai, OMG! FAHNAS... me ma’anarsa?” “FAH-FANNAH NAS-ANAS.” “Awwwn! This is so romantic yayi kyau Allah k’ara bud’i ya karemin kai Baby I love you.” Hannunsa ya zagaye a kunkuminta daga gefe “I love you too Flower.” peck ta manna masa a kumatu. “Yaayi kyau sosai and I love it, much appreciated” wayarta ta ciro ta d’au gaban Enterprise d’in hoto. “So zamu koma gida kokuma zaka zauna anan se 4 kadawo gida?” “Kinason in biyoki mukoma gida yanzu?” “Ofcourse yes Habeebi.” “Toh muje Mrs. Fauzi” dad’i sosai taji bayan isowarsu gida duk suka rage kayakin jikinsu. “Ina suprise nawa Flower?” “Yana nan a dining table muje muchi abinci.” Hannunsa ta riqo bayan sun k’arisa dining ta bud’e d’aya daga cikin manyan flasks d’in tuk’ek’k’en tuwon semovita ne had’ad’e ciki nan tayi serving nasu duka shide Anas ya zuba mata ido tana bud’e flask na miyan ya toshe hanci tare da miqa wuya dan tabbatar da abinda zuciyarsa ke saqa masa. “Flower what is this?” “Meh kuwa ? Abinci mana Babe.” “Da gangan kikayi hakan koh? Eww! Close it please kinfa san banason wannan miyan kukan.” Nan ya miqe da wuri ta sake zaunar dashi. “Wai me haka Habeebi? Se wani toshe hanci kake sekace something is smelling.” “This is smelling Flower” ya nuna flask d’in “dan Allah ki rufe.” D’ago flask d’in tayi ta matso dashi gabansa tare da sauk’e hannunsa daya toshe hancin sa dashi daga fuskar nasa. “Flower stop it please” sewani yamutsa fuska yake. “Wannan ne suprise d’in? Na gani thanks sosai zanje in dafa noodules yau kowa yayi dining shi kad’asa kuma kisani nima se na rama ewww!” Ya watsa wa miyan kukan kallo. Kafin ya miqe ta dakatar dashi ta hanyan zama kan cinyarsa. “Flower yau neman tsokana na kike ko? Tashi please warin ya isheni.” “Haba Babyn Fannah, my Habeebi, my lion, my life and happiness” ta zagaye hannayenta a wuyansa cikin wani erin salon dake sosa masa zuciya. “Wani wari kuma miyan yakeyi? Trust me Allah ka tab’a kaji da akwai dad’i.” “Flower baya min dad’i please ki rufe.” “Yi hak’uri Baby ka tab’a kaji?” Kai ya girgiza mata “I will kiss you over and over and over yau kaji?” Nanma kai ya kad’a. Haka itama tak’i tashi masa daga cinya miyan ta zuba kan d’ayan plate d’in ta wanke hannunta sannan ta gutsira kad’an daga tuwon ta had’a da miya takawo masa baki. Hannu yasa da wuri ya toshe hancinsa “Flower please kibari” d’ayan hannunsa yasa ya shure hannunta baya aiko ta maidoshi gabansa. “Open up mana Baby.” Kai kawai ya kad’a mata, dabara ce ta fad’o mata. “Okay toh naji baraka chiba zan dafa maka noodules” nan ta miyar da plate d’in ta ajiye kan dining. “Toh ta-” bata bari ya k’are maganan ba ta cusa masa tuwon a baki nan danan ya fara yunk’urin cirowa “uhm-uhm Habeebi” ta kad’a masa kai tare da toshe masa hanci. “Had’e kaji Babe in bahaka ba barin sake maka hancin ba, sekace baturen gaske kace bakacin miyan kuka! Oya had’iye” da k’arfin da Allah ya bata ta matse hancin nasa ko kasa koda k’watan kansa ya yi. Idanunsa sun kad’a sunyi ja dan rashin numfashi sam yak’i had’iwa ganin ba mahalicci se Allah ya rufe ido ya had’iye badan yanaso ba. Se anan ta sake mai hancin tare da miqa masa ruwa tas ya kwankwad’e “tashi min Flower” ya buk’ace ta yana k’ok’arin k’irk’iro amai. “Ina zakaje?” Ta tambayesa. “I need to throw up kitashi please.” “Ai ina nan Anas yau seka koyi cin miyan kukan nan ina zanzo in kaika? Bakacin cous-cous, d’an wake, kuka, kub’ewa komai ma bakaci se abincin turawa? Gomma ka kwantar da hankalinka dan yau sekaci tuwon nan.” “Naji zanci tashi toh.” “Saboda kasamu chance na guduwa ba? Ba inda zani” nan ta d’au plate d’in ta sake had’a tuwon da miyar “oya open up.” Se toshe hanci yake har a yanzu yak’i bud’e bakin “Flower wai d’anki ne ni? Kibari in kika haihu sekiyi ma d’anki wannan forcing d’in ni baran ci ba.” “Naji amman kafin in samu d’an da zan masa zan fara akan Daddynsa oya open up.” “Naqi.” “Aw in sake toshe maka hancin kenan koh?” “Flower manaaa.” ya maraice fuska. “Yi hak’uri ka bud’e Baby na...” seda ta kusan kuka sannan Anas ya yarda ya bud’e bakinsa ta basa bayan ta basa kusan sau biyar sekuma yaji kukan ya masa dad’i compared to wanda ake musu a boarding house lokacin wanda sanadin rashin dad’insa yabar cin kuka kwata kwata. © MIEMIEBEE adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *