Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, 10 October 2016

WAYE SANADI?? 11&12

adsense here
[9:24PM, 5/10/2016] Ábbā-Gãñå WAYE SANADI? 11 )MUH'D*ABBA*GANA 09039016969 www.abbagana.pun.bz haba nana Allah ya tsareki da iskanci,fatana Allah ya tsareki ya rabaki da dukkan mai sharri bara na baki dubu goma ki rike a hannunki ranar sai karfe takwas suka tafi suka kaita lokacin bana gidan karfe goma da rabi na dawo gidan kaka na tarar a zaune a soro "ina kika je tun dazu nake jiranki zan rufe kofata inda kika aiken wajen naje uwata,ai da kin sani kin rufe wallahi da sai na karya kofar kuma na tara miki mutane wani azababban mari ta sakar wanda ya sani yin shiru "shegiya mara kunya wadda bata neman albarka bankadaddiya ki kara gayan magana ta mai da kofar ta rufe ta biyo ni tana bambami ina zuwa na nufi kicin wata sungumemiyar tabarya na dauko n shigo dakin ina dai kin isa dan girman Allah ki kara marina sai in balla miki kai dan kinga ina rabuwa dake bafa tsoronki nake ba,ki kara marina ki gani ina magana ina tura mata fuskata ki mare ni mana ido kawai ta zuban jikinta yana rawa,na saki murmushi "mutum sai tsoron tsiya wallahi yau mu biyu ne ki mun ki ga karyar rashin kunya dama ina ragonta miki dan darajar ummata,to dan Allah yanzu kimin abin da kike min ki gani koh zan rabu dake,wallahi zan yanka ki matsa malama ki ban waje na karasa na kwanta jakata na bude 2 miss call mamaki ne ya kamani ganin har miss call two ni dai nasan bbu wanda yasan number ta duka duka yau kwana uku dasa layin abin ya kara bani mamaki da naga number wata iri dagani lambar wata kasarce sai kuwa naga text message abin da nagani "my momy lafiya nayi ta kewar momina na kira kuma anki dauka please momy a dau wayata. tsaki naja ji wani wahalallen wayar na kashe na jawo littafina ina dubawa.washe gari bbu wanda ya kula wani tsakani da babs nayi wanka na shirya ina jiran lokacin makaranta yayi na fice na jawo jakata na dauko waya na kunna ban fi minti uku da kunnawa ba naji kira number jiya ce a zuciyata nace bara dan na okey wata ajiyar zuciya naji an saki.uhum my momi laifi nayi akai min wannan hukuncin naji wata daddadar murya ta furta momy ki min magana please ko naji dadi " cikin tsawa nace mallam wrong number ka kira kan yayi magana na katse wayar na mayar jaka ina mita na mike na fita ina fita titi na samu adaidaita sahu,bayan na sauka ina tsallaka na shiga ina cikin tafiya naji magana daga bayana sannu ko nayi saurin juyowa ina kallonta ganin yar uwata ce mace yasa na saki fuska tana zuwa sannu tana murmushinta mikon hannu tace jiya kece aka kawo ki class dinmu koh? ke yar ajince? eh ai tun da aka sauke ki a adaidaita sahu na keta miki magana baki ji ba." 12 MUH'D*ABBA*GANA 09039016969 www.abbagana.pun.bz kawai naji ta kwanta mina tare muke har muka karasa class din daga baya muka zauna.baki gayan sunan ki ba ta tambayeni tana murmushi oh am sorry,nana safiyya mukhtar nake,kuma gaskiya sunan nice name ni kuma sadiya adam nake da fatan zamu zama kawaye kuma mu zauna da juna tsakani da Allah ina murmushi nace na gode da zabata da ki kayi a matsayin kawa kuma insha Allahu zaki same ni kawa ta gari mai kuma......' malami ne ya shigo dan haka mukai shuru bayan ya gama ya fita na juya ina kallon sadiya kawata.kai karatun jami'a akwai wuya musamman ma course dinmu,kai nana ai irinku karatu bazai muku wiya ba saboda me kikace baya mana wuya? nana kin ban mamaki sosai banyi zaton ki haka ba sai naga kin fi haka" kin fa sani a duhu kai kawata kamar ba kya jin hausa.Allah ban zata kina da kokari ba okey zagina zaki bbu batun zagi sai......"waya tace tayi kara na zaro ta a jaka number jiya naga naja tsaki na katse.a'a kawata sweety ne yayi laifi aka ki daga wayarsa na gwalo ido nace waye kuma seweety Allah ya kiyaye dariya tayi sosai."amma kawata ba zaki gayan gaskiya ba duka duka yau muka hadu,dan haka ake boyan mai tsadar to ni dai shawarar da zan baki karki tsaya jan aji har ajin yazo ya tsinke dan yanzu mu muke da tsada muka ji ance daga bayanmu muka yi saurin juyawa.sadiya ta washe baki tana murmushi yayin da ni kuma na hada fuska ina harararsa.kai mun zuwan bazata saukar yaushe tun dare na sauka kina barci kuma yanzu zan wuce kai yaya dan Allah daga zuwanka,to ka zo ka zauna""ta juya tana kallona lokacin na mai da hankalina kan littafina "nana ga yaya na na daga fuskata ba yabo ba fallasa sannu ya gida? lafiya kawarmu ya karatu? na mike sadiya bara na shiga class okey kawata sai na shigo kan na karasa wayata ta soma kara karo na biyu a fusace na dago wai kai mallam ba nace maka wrong number kakira bane kake ta damuna please sister ki daure ki sauraran "kaga mallam kaje can ka nemi yar uwarka karka kara kiran wayata kayi magana" abbagana hausa novels@ facebook. adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *