Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, 13 February 2017

ZAHEERA

adsense here [10/30, 6:18 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERA📝 1-5 Aisha turakee Sassanyar sapiya ne. Garin yayi sanyi, ni ima ya sauka,.niko aisha tuni na garxaya wani kayataccen gida Wanda ya hadu iya had uwa, misalta gidan ba xai yiwuba, danagani na dauka ko shine white house da ake cewa 😋sbd yadda gidan yake komai fari tass,tsananin kaduwa yasa na shige gidan ba shiri. Lullube na hangota cikin wani lallausan bargo a cikin wani beautiful room shima komina dakin fari, ya hadu sosai kaman dakin sarauniya,duk na kosa inga wacece a cikin wannan dakin, kusan 1hour amma ko ta motsa,ahaka na hkr na juya zan tapi sbd kiran da Afrah bamacco tana jirana, jiki asanyaye na juya na fito, na sake kallon compound din gidan ina mamakin yawan motocin gidan amma ba mutane sosai 🤔kun jini da iyayi kaman nasani. 11:30 yayi daidai da Bude idonta, takai kusan 5min kafin ta yaye blanket din.ganin fuskanta sai da na tsorata sbd ganin irin halitta da Allah yayi mata na rude sosai saura kadan in xura da gudu amma na daure. Ta yi mika gami da yin salati nan ma sai da takai 5min kafin ta sauka tasa wani slippers ta mika ta shiga toilet, toilet dinma abin kallon. Wata mata na gani ta shigo ta fara gyara dakin ta chanxa bed shit ta sake shinfida wani farin bed shit, tana gama wa, tapita, daidai time din ta pito toilet da towel tana goge jikinta.ta Bude wani kofa ta shiga Wanda naga an rubuta dress room,na bita aguje dakin ya hadu sosai,ga kayan sosai yayi tsari sosai,ta isa ga walldrower Wanda yake kato sosai ta Bude kaya ne sosai side by side ko wani irin kaya da side dinsa ,side din English wear ta Bude naga ta dauko wata half gown, sannan ta Bude side din veils da huluna, ta dauko wani Dan karamin veil brown colour sbd rigar milk colour ne, sannan ta koma side din jewellery ta Bude ta dauki wani karamin dankunni, sannan ta koma gun makeup Wanda sai da rude a raina nace kodai itace me house of tara,.😎,ta yi light make up. Ta pito again ta xauna a wata resting chair, wata mata kuma ta kuma shigowa da irin kayan waccen matan da ta shigo da farko, sai alokacin na gane ashe uniform ne 🙄.oho ni aisha ashe ina na kawo kaina😫,ta russuna tace my lady breakfast is ready,ta kai 5min kafin ta daga kai alaman taji,. Nidai Aisha ina mamakin jinkai.ina da da sarauta irin na wannan yarinyar,. Da gudu na juya na fito gidan sbd lectures nake dashi🏃 AISHA TURAKEE [10/30, 6:19 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH📝 6-10 By Aisha turakee Takai kusan 30min tana xaune, kafin ta mike ta Bude wani kofa Wanda nakosa inga kofar inane,wani haddaden wani corridor nagani dogo sannan ta isa wani hadadden falo Wanda komai na falon fari ne nidai na tsaya ina mamakin wannan lamari ace komai fari ai abin yayi yawa, direct ta wuce dinning table Wanda aka jera haddandun food warmers da sauran abubuwan abinci. Wata mata na hango tana xaune itama a dinning din, wanda ba ko tambaya da ganin ta na gane maman ta sbd tsananin kamasu, Sabahul khair ' ammi naji tace wa matan, matan naji ta yi respond da kaifa anti ya bintu, Tuni na kara rudewa dajin am fara yaren da ba iyasa nayi sosaiba Wata mata naga ta na serving dinsu, sungama ci, sai naji tana cewa ZAHEERA hope dai abinda ya faru jiya bai damekiba,kisani duk abinda yasami bawa adunia kaddarane kinji yata'(sai nayi mamaki ashe suna jin hausa🤔) Ta girgixa kai tare da fadin aah ammi na hakura da komai haka allah ya kaddara, smile naga ammi tayi sannan tace dats my daughter dats y am very proud of u,itama tayi smile sannan tace shukran ya ummi, .tamike tace ummi Bari in shirya xan fita anjima wurin dinner Afrah,nd inaso in fara xuwa shopping before inje,ammi tace owk daughter allah ya karemin ke,Aminn ammi ta amsa da smile, Ta koma side dinta, naga ta xauna akan resting chair, tayi shiru tana tunani, banyi aune bah sai naga tears akan fuskanta, nayi mamaki sosai,mai xaisa Zaheera kuka kuma,duk gatan da take ciki amma ace tana kuka,mai ke damunta haka? Kuka sosai naji Zaheera nayi, wanda ni kaina aisha sai da naji tausayin ta naji hawaye na xubumin,. Takai 1hour tana kuka kafin tayi shiru, tamike ta shiga toilet ta yo alola, taje wani side adakin Wanda da gani dun sallah akayi wurin, tayi sallah anatse, ta idar ta dade tana addua a kafin ta mike. Ta shiga dress room ta chanxa kaya, Cikin farar dogon gown ta fito tayi rolling veil din,ta koma ta xauna, kusan 10min sannan ta mike ta Bude side drawer keys nagani da yawa ta xaba daya, sannan ta Bude wani drawer Wanda handset ne da yawa acki, ta xabo wata iPhone six tasa sim card, ta koma dresss room ta dauko hand bag, Tasake xama for 5min sannan ta pito,ta sakko taayima ammi sallama, Premises din gidan ta nufa inda motoci suke, sai alokacin naga ne ashe wannan gidan babban mansion sosai, girman sa yapi karfin kwatance,wata kara Mar motor naga ta nufa Wanda naga ansa picantor ajikinta,wani mutum nagani ya nufota da sauri da alama driver ne sbd uniform din da naganshi da shi, Ta mika mai key motan ya Bude mata back seat ta xauna, shikouma ya xaga ya xauna, yayi key din motar, . Suka iso ga tankamemen gate Wanda mai gadi, tuni ya wangameshi, "Madam where ar we going? Naji driver ya tambaya, ta dade kafin tace shopping, musa driver tuni ya chilla mota suka nufa wuse!! Inda super market din ya yake, Wani katon plaza nagani an rubuta WHITY PLAZA, plaza ya hadu sosai, na sake baki ina kallo,direct driver yayi packing a kusa da entrance din plazan, Zaheera ta kai 5min sannan ta mutsa dama kofa tuni a Bude take, ta fito tana taku daddaya musa dai na biye da ita abaya, Duk inda ta wuce ana russunawa ana gaida ita,daga kai kawai takeyi, har suka shiga cikin wani super market shima ansa WHITY COSTUMES, ta na shiga ma aikatan wurin suka mike, Wani office naga an Bude ta shiga, wanda komai na ciki fari ne,ya xauna, ma aikatan daddaya suna xuwa kai gaisuwa, . Hand bag dinta ta Bude ta pito da jotter ta mike wa wata mata, ta karba, list ne na abubuwan da takeso, Ba adadeba aka samata komai amota.jama, ita kuma ta cigaba da xagawa sauran shops dn da ke plazan, ko ina ta shiga da office dinta aciki. 5:00 daidai ta dawo, ta kwanta wai ta gaji(kaji ajeborta) ta fito tayi launch ta koma, Six daidai naji phone dinta na ringing, sai da ya katse aka kara kira sannan,ta yi picking, smile naga tayi sannan tace"Afrah amarya yane?ai nayi fushi whity haba y? Tun 2mukayi xakxo amma baki xobako? Smile ta kara yi tace sorry frnd naso xuwa na xama busyne, Ba wani nan, yan xun dai hop kin shirya dinnenko? Eh yanxun xan shirya, just give one hour I will be there, kinji am soory, Owk Zaheera whity sai kinxo Owk bye. Ta aje phone din, takai 15min kafin ta tashi, tayi wanka da alola, Tayi sallah, Sannan yanufi dress room, Fitowar da tayi sai da na kusa suma, Tayi kyau sosai cikin wani haddanden cos less fari Wanda yasha dinkin riga da siket,yayi kyau sosai dinkin, sai tayi using dark pink head da takalmi da pause, Ammi na xaune ta pito 'masha Allah naji ta fadi, tace daughter kinyi kyau sosai, Smile dinta mai burgewa tayi sannan tace thanks ammi, Rappers din one k gudana biyar naga ammi ta mikawa Zaheera, Tace no ammi inada shi ammi na dauko fa, Ammi tace eh nasani amma ki kara da wannan,tasa mata a pause din, Hugging dinta tayi tace am very proud of u ammi Ammi tace mee too my dear,kije allah ya miki albarka ya ki yaye minke Amin ammi bye. Ita da kanta tayi driving din motar ta kirar bughati plate no whity naaga an rubuta, Wurin dinner ya hadu, tuni aka fara, amarya da ango duk sun iso, Wurin da man yan mutane suka halarta,sbd Dan gidan minister of education ne da er ambassador ce, Aminu iyal tambuwal Da Afra el barau, Wuri yayi wuri ana jiran iso war babban kawa da babban aboki. Afra tace kaga whity har yanxun ko?Aminu yace rabu da su en dunia,. Convoy din haddaden motoci nagani kusan guda 7 du kansu ba kake. ,wani body guard naga ya Bude wata ya fito ya xaga ya Bude side motar ya kame,sauran guards sun fir fito kusan su goma, Da isa ya fito motor, guad din suka rufe masa baya, Tapia ya keyi da ka gashi kaga hadanden na miji mai isa da kasaita,. Shi gansu hall din yasa kaji tsit sbd kallo ya koma gun wannan gayen En mata kuwa duk sun dauke wuta, sbd ganin sa, duk da akwai Wanda suka sanshi suka taba ganin shi da kuma wa enda suke jin sa amma basu taba ganinshiba . Wat a hand some guy, ,naji wasu en mata agun suna fada, Wata tace shine ANSAR din dama? Ay ba wacce ta kulata,hankalinsu baya gunta, MC ne yafara kirarin, 'yayinda ANSAR yanufi inda aka tanadar masa ya xauna, Harara Aminu yayi masa, yayi smile yace am sorry, I miss my flight dat y,aminu yace ba wani aisan halinka, Suka taba gudu take sosai, dun tasan Afrah ta cika ta batse da fushi Tayi parking ta fito ta nufi hall din da sauri Daidai inda MC ke cewa 'due to d absent of Za.......ta shigo hall din Ya Salam shikansa MC baisan lkcin da microphone din ya fadi ahannunsaba Kallo ya koma sama, samari kamar suce way you Allah Hall yayi tsit Nima anan pen dina ya[truncated by WhatsApp] [10/30, 6:19 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH📝 11-16 By Aisha turakee Gaba daya kowa eyes din kowa ya koma kan Zaheera whity, Hakan ya kara sata jin wani iri, kafafunta suka mata nauyi da kyar take iya daga su,kaman ba karamin sata kwarjini tayi ba,. Wasu en mata na hango xaune suma sunyi kyau ba laifi da ka gansu kaga botters yayan manya, Hijja kalli Wanda er iyayin dallah komai ita sai tayi da van,mtchheeew kowa yasa anko itako tasa wani white dinkaya, Wanda naji an cewa hijja, naga ta tabe baki game da Jan tsaki, Mtcheeeew,mai ita mai ta dauki kantane,? Sai shegen girman kai da iyayi, kamar tapi kowa kyau, Daya aciki Wanda tunda suka fara magana batace komaiba tace, Hmmmmm ku kuke bata bakinku kuna mgnanta da sunsa ita wace da baxakuyi bah wallahi, har ta isa in xauna ina maganan ta, kudai Dan baku sani bane, . Ilham tace Kee siyama sarkin ji da sanarwa bamu musha, wacece ita?...kafin tace wani abu MC ya katse da fadin Tunda gamai gayya da aiki ta xo,zamu cigaba da gudanar da abinda ya kawo,amarya da ango su fito Sudan taka, Aminu ya rike hannun Afrah fito yin rawa, Shiko ANSAR da tuni ya cika ya batse tun shigowar Zaheera, sbd shi a rayuwar baisan mace mai yanga da iyayi, duba da ga shigowar ta ta chanxa tapia, mtcheeeew I regret coming to dis place, da nasan xan hadu da wannan mai yangar, Yana cikin wannan thinking din yaji MC na kiransa, Yaje yayita wa amarya da ango mannin, en mata suka xagayeshi, su hijja an sami abinda akeso, Whity kuwa na xaune ta duba phone dinta, ta dago suka hada ido da Afrah, ta xabga ma Harara, tayi smile dun tasan dalilin hararar, Ahankali ta tashi ta je wurin rawar, Habawa ta fara mannin ba kama hannun yaro, guys suka taso sunata mata mannin, yayinda MC ke ta wasa ta, Mannin akayi kamar ba asan xafin kudiba, Shiko ANSAR tuni ransa ya baci gani ya keyi kaman Zaheera whity tana competition da shine, Ya koma ya xauna yana huci,ransa ya baci, Biki yayi biki anata bidirin dinner, sorvenirs sosai Zaheera tayi wa Afrah, 11kowa ya fara tapia, ANSAR kuwa tuni ya tapi, sbd fushi,. Ahanyan dawowane car din Zaheera ya baci,motar ta tsaya, ga dare, Ta rasa ya xatayi, takai kusan 10min tana tunanin abinyi, gata da tsoro, ta pito waje tana duna tyre, ashe yayi faci ne,. Ta dafe kai ta fadin ;oh god hw will I do, . Can sai ga convoy din ANSAR, karar cars din ya dawo da ita daga thinking din da takeyi, Har sun wuce, sai motan da ANSAR yake ta dawo, Winning glass akayi, sai taga ansar, Baice komai ba, ita tayi shiru taki mgn,kusan 10min, tanata trying numbern ammi amma bata shiga, Can naji lion voice, keee an tsaya xa a taimakeki kina wani yanga, Kamar an watsa mata wuta taji Tai sauri ta dago, Ta kalleshi Tace did request for ur help? Ya kalle up nd down Yace ya nuna motarnta Wannan kwarababbiyar motar taki ce tace in taimakeki, Ta kalleshi tasake kallon car dinta Tace ohh I ashe kwarababbiyar motace,? Hmm tnxx god tunda bada kudin ka akasiyava Yace ar u trying to abuse me?dnt even think of doing dat cos u will regret it, Ta daure tace y will I abuse u,u started nd I will end it, Shout up or else I will deal wit u Tace I won't am not afraid of u Yace do u know Hu I am? Tace Hu ever u ar I don't care, daidai lokacin da ammi ta kira, Hello ammi, plx ki turo musa driver da mota ya xo dauke ni motan da nafia da ita ta lalace. Subhanallah inji ammi Owk ki jira gashi nan xuwa, Owk tnxx ammi, Daya daga cikin guard din ansar yace sir kabari muyi mganin wannan useless din, Ya daga masa hanu alaman aah, Whity ta koma mota ta bakin cikin hadu want a da wannan Dan rainin wayon,hawaye ya cikkiko idonta 😪 Wannan wani irin wulakancine, Shima ransa abace ya fito daga motan shi, Ya Bude side din ta,ya nuna ta da yatsa, Keee idan kina takama da isa to ni nafikii,kee wacece da xaki min rashin kunya,sai naga waye ubanki ko uwarki.... Badai uba naga kuma ba uwata................. Tas naji ya tsinka mata mari Ta dafe kuma tunta, Nikamara?am mareki..tas nakaraji Itama ta mareshi. Mamaki ya ha nashi mgn, Tanunash👉🏻wlhy tunda kamareni sai Allah yasa min, mugun axxalimi, Daga hannu yayi xai kuma marin ta, Wani mutum ya rike;: Haba bawan allah mai tayi maka haka? Ya juya ya kalle mutumin, Mutumin yace oww ansar kai ne, wannan wani irin abu, wannan ai xubar da kaine mace kake mari, Bai tanka shiba ya juya ya koma mota, guad dinsa sai huci sukeyi, Da gudu suka tada kuma suka tapi. Mutumin nan yace yarinya mai ya hadaki da shi, har ya mareki? Kuka ya hana whity magana,ahaka musa driver ya kariso, Ta gudu taje ta shiga mota, Musa ya ce malam lapia mai ya faru da madam?mutum ya kira mai abinda yafaru Musa drive yayi mamaki Yace lallai wannan yaro ya tabo bala'i Yasan ko er waye? Mutumin yayi murmushi yace yace hmm shima ai Dan babban gidan ne, Musa ya juya ya tapi, Zaheera sai kuka kamar wata yarinya karama har da buga kafa.truncated by WhatsApp] [10/30, 6:19 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH📝 16-20 By Aisha turakee(bhubhu) Kuka take sosai har suka iso gida, bata jira musa ya gama parking ba ta Bude motan ta pita da gudu,. Ammi na xaune ta na jiran dawowarta,ta jiyo Ihun Zaheera A rude ta mike game da yin salati ;'zaheerah mai yasameki?mai yafaru?baki da lapia ne? Ammi taita rattako wa Zaheera tambayoyi Amma ina ba amsa, Saima kara wani sabon kukan datayi Hakan ya janyo hankulan mutanan gidan wato en aiki, Nanny binta ta xo da gudu, Hajia mai ya sami Zaheera? Ammi a rikice tace wlhy ban saniba tadawo tana ta kuka, taki magana, Nanny binta tace ohh ni binta daga dawo wata sai intarar da haka, Ta dafa Zaheera ta na kara tambayar ta Amma Zaheera ta kasa magana, Ammi tasa aka kira musa, yaxo Musa mai ya fara ne da zaheera? Ammi ta tambaya, Musa ya sosa keya, yace uhmmm.uhmm, Ammi tace musa ka fdamin mana, Yace wlhy sanda naje dauko ta ne, naga wani yana marinta,yana nunata da yatsa....... Mariiii? Ammi ta fada a gigice Musa ya jinjina kai alaman eh, Ammi xufa kawai naga ta nayi, Nanny binta tace lallai wannan tabbataccen yaro ne Mara mutunci, Har ya mareta komai tayi mai baikamata yayi mata haka ba, Bare wannan yarinyar mai hakuri da gudun fitina, Hajia gaskia ba xa a kyaleshi ba, .ammi tayi ajiyan xucia Hmm Zaheera mai kika yi masa, Zaheera ta kara rushe wa da kuka, ta tashi da gudu ta hau sama, taje dakin ta tayi key, Ammi tace nanni kodai tayi Mar rashin kunya ne? Nanny binta tace haba hajia kamar bakisan wace Zaheera bah Ai ba na tantama nasan ba Tai mishi komai bah, Xalunci ne irin na Dan Adam mara imani. Allah ya kyauta inji ammi,indaiko bata mishi komai ba to wallahi baxan kyaleshi bah Allah kaimu safe, inji mai hadasu, Ayko da kin kyauta hajia, inji nanny binta, Ammi kam takasa bacci,sbd abinda ya faru da zaheeranta, juyi kawai takeyi, tana ta tunanin abubuwan da suka fara abaya, Tasan halin da take shiga in ta fara wannan tunanin dun haka kawai ta mike ta shiga toilet ta yo alola ta fara nafiloli, Ta idar ta fara adduoi harda kuka, kamar Wanda aka xane, Itako Zaheera ta na can tana nata kukan, har xaxxabi ya kamata sosai ta dun ga jin sanyi da tsananin ciwon kai, Taita fama ita kadai, Dun nanny binta tayi kncking amma taki budewa, Sapiya tayi har wajen 10 amma Zaheera bata Bude kofaba,hasalima bata iya tashi tayi ko sallah bah, Ammi da nanny binta sin tashi, binta tayi ta xuwa tana buga kofa amma shiru ba ta budeba,. Hajia naje side din Zaheera nayi ta buga kofa amma taki budewa, Ammi tace ohh allah dai yasa yarinya nan bata sa ma kanta damuwa ba taje ya tada ciwonta, Ta koma dakinta ta dauko extra key din kofan dakin zaheera, Muje mugani tace da nanny binta, Tai key din dakin suka shiga,:; Zaheera....suka hangota a nan nade cikin blanket, Subhanallah inji ammi taje da sauri ta yaye blanket din ta Zaheera ta rufu dashi, Da kayan bikin da ta pita jiya still shine ajikinta har da takalmin bata cirrbah, Numfashi takeyi,sama2,fuskantan tayi jawur abinda da fara,idonta arufe, Ammi ta taba wutan ta taji xafi rau, Innnalillahi wainna ilaihir rajiun ;"zaheeera ammi ke kiranta tana jijjigata amma inah Zaheera bata hayyacin ta, Ammi ta rushe da kuka, Wayyo allah Zaheera kitashi,dan allah karki mutu kibarni. Nanny binta tace hajia kidaina fadin haka, Bari in kira musa driver mutapi asibiti,tapiata arude, Ammi ta daga Zaheera ta rungumeta tana kuka,mai ban tausayi, Binta ta shigo da sauri hajia, tashi mu kamata musa ta amota mutapi asibiti. Haka suka dauketa suka sata amota sai asibiti, Khalifa clinic sunan asibitin da naga an rubuta kenan, Dagani kai kasan ba karamin asibiti bane, ganin yadda ya hadu ba karya,. Suna isa aka wuce da ita emergency, likitoci na kokarin ceto rayuwarta, Ammi da nanny binta sun kasa xaune dun kasa tsaye,sai go nd come suke,damuwa fal axucian ammi, Tana tsoran kar ciwon Zaheera ya tashi,. Kusan 1hour, sai ga daya daga cikin doctors din ya pito, Ammi ta karasa da sauri wurin shi, Doctor ta tashi? Doctor tana an, ? Yace hajia calmdown Biyoni office dina,. Alhamdulillah hajia patient din da kika kawo ta farfado, amma min yi mata allurar bacci sbd ta brain dinta da heart su huta,. Murmushi ammi tayi tare da hamdala ga allah, Doctor naji dadi na gode, Doctor yace amma hajia er ki tana cikin baraxanar mutuwa... Da sauri ammi ta kalleshi Mutuwa doctor? Doctor yace eh hajia, Hawaye ya cika idon ammi Doctor yace hajia ko kina nufin bakisan erki na da hakan jini bah? Ammi tace eh doctor nasani for d fast two years, Doctor ya jinjina kai, yace to yanxun abin yayi worst akwai possibility n kamu war ta da ciwon zucia... Ammi tace zucia kuma doctor, dan allah doctor ka ceto rayuwar yata, zan baka komai kakeso adunia, ita kadai gareni plx doctor....kuka ya ci karfin ta ta hada kai da table tanayi, Doctor yayi shiru, yana tsananin tausayawa wannan baiwar Allah n, Yace hajia amma mai yayi causing yarinya karama haka ace ta kamu da high blood pressure,?ina fa yarinyannan bata wuce 24 years ba amma ace har tana da hawan jini, Laifinane doctor ninaja Mata,ammi naji tana fadin haka, Kee kuma kika ce?aren'how?inji doctor, Ammi ta share hawaye hawaye tace along true in fact a secret of my personal life, Doctor srry for interfering in ur personal life which is not suppose, Tace no doctor bakai laifiba, Knocking din da ake yi yadakarta da ammi, Yes come in wata nurse ce ta shigo Ammi ta tashi tace doctor ina waje Owk tom hhajia Dakin da zaheera ke ciki ta shiga, Tana kwance dinta arufe ta rame sai tayi fari tau,ammi ta kara so ta xauna kusa da ita ta kama hannun ta,ta kora mata eyes,hawaye cike a idonta, Zaheera kiyi hakuri nine na janyo miki duk wani hali da kike ciki, Alkwarinayi baxan taba fall as a wannan sirrin bah har sai lokaci yayi,.... (wannan wani sirrin [truncated by WhatsApp] [10/30, 6:19 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH📝 21-25 By Aisha turakee(bhubhu) Kuka sosai nanny binta ta iske ammi nayi,ta kariso Tace haba hajia bai kamata iyita kuka ba Kiyi mata addua ne, Kinji hajia kiyi hakuri Ammi ta dago ta kalle binta tace cikin kuka, binta dole inyi kuka,nine na janyo wa Zaheera shiga halin da take ciki, abu kadan na bacin sai tada mata da ciwon da nayi mata sanadinsa,ba xan yace wa kaina ba matukar zaheera ta mutu da wannan ciwon...ta kara fashewa da kuka Binta tce karki ce haka kixama mai tawakkali,komai yasami bawa daga allah kinji kiyi hakuri ta dafa ta tana share mata hawaye, Ammi tace binta kinsan komaifa amma kice bani nasata ahalin da take ciki bah? Nine wlhy nasani, Allah na gode ma da kabani ya mai hakuri kamar zaheerah. Allah ka sa farin ciki a cikin rayuwarta, Zaheera ma ai yace daga allah, yace mai gata ko binta? Binta tace eh hajia kiyi shiru, kije gida ki huta kiyi wankq, ni xan xauna da ita Da kyar binta ta lallaba ammi ta tapi gida, tayi hakan ne ganin yadda ammi ke neman zarewa,. Ta farka ta wajen karfe hudu na yamma,ta ganta a asibiti, Gafe ta hango ammi xaune akan darduma, Ta tuno abinda ya faru, Kuka ta saki mai karfi, ammi ta tashi a gigice, Ta kama hannun zaheerah Wanda take kokarin tuge allurar drip din da aka samata, Zaheera kiyi shiru yi hakuri, karki jiwa kanki ciwo mana Ana haka binta ta shigo Nanny kira doctor ta farka, Nanny ta juya da gudu ta tapia kira, Yayin da zaheera ke ta bige bige kamar mai aljanu, Aha ka doctor da nurses suka shigo, suk Fara aikin su Da kyar ammi ta fita, tana kuka, Binta keta rarrashinta '"wallahi binta wannan yaron ya cuceni, wallahi sai na nemo ko shi waye shi sai na rama mata, Kuka riris ta keyi binta keta rarrashinta,. Abangaren ansar kuwa, da tsananin bacin rai ya koma gida, Direct ya wuce side din kakarsa,wanda ya hadu ita haduwa, Tana xaune cikin shigar supernta, da ka ganta kaga ajebortar tsohuwa😜 Tana shan fura,gefe hadimarta ce tana yi mata danna, Ya shigo bako sallama, ya kwanta akan three seatet,hushi kawai yakeyi,kamar wani xaki Hajjo wato kakarsa tace :kaga min mara kunyan yaro, Ya shigo bako sallama, bana son iya tsiya, Ko kulata baiyiba yayi shiru, Ta kuma cewa kai ansari ba da kai nake yi bah, Ta kuma bata mishi rai Dan ya tsani ace mai ansari, Ya mike kawai xai fita, ta dauko mafici ta kwada mishi, fice min adaki mara mutunci, Fauxiyya dake kan dining tana dinner ta tun tsure da daria Ya juyo da sauri yace Kee wa kike wa daria?nandanan ta natsu tace wlhy bada kai nake bah, yayi kwafa ya ya fice Hajjo tace masifaffafe kawai anyi daria r,. Side din mom dinshi ya wuce, bata falon, direct ya wuce kitchen Dan yasann tananan,momy jarumar macece, da kirki da sanin ya kamata, Sam bata da girman kai, Da kanta take shiga kitchen dun da fama mai gidan ta abinci, Yanxun lepton take hadawa mai gidan nata dun ka idar sane shan lepton kafin ya yi bacci, Acan ya same ta, sannu yace da ita ta amsa da fara arta yawa ansar ka dawo, eh ya amsa adakile, Sai da safe yace, ya juya xai fita, 'Ansar" Naji ta kira sunansa, Ya juyo ;naam" Ya amsa, Tace wats wrong wit u? Yace bakomai Tace no tell me d truth, Yace bakomai kaina ke ciwo, Ayyah srry son kasha magani koh? Ya gada kai alaman eh , Tace owk go nd have some rest allah ya kara sauki, kayi addua kaji? Eh, Ya juya ya koma side dinshi, yayi ta tunani,ya shiga toilet ya saki wa kansa shower, idon sa yayi ja, Ya kwanta yana ta tunani, ya na daman abinda ya aikatan, sai wata xucia kuma nace mai dallah kayi daidai, gwara da kayi maganin ta gobe bata kara yanga ba, Ya ja tsaki mtcheeeew, game da shigewa bargo. (xaka sanine ai, 😏) Afrah tayi ta kiran zaheera whity amma ba a picking, tun dare ta ke kira har yanxun Anata shagalin biki amma Afra duk ta damu, Tun tana fushi har ta daina, ta fara tunanin ko lapia zaheera bata xoba kuma bata kiraba, Ta kira aminu ta fada mai tace ita xage ta duba, tace aah ta ji rashi Sum isa gate din gidan su whity mai gadi ya fito, ya musu bakowa agidan,afra tace ina suka je?yace madam zaheera ce ba lapia, tana asibiti, Arude Afrah tace mai ya same ta yace wlhy ban sani bah, Wani asibiti inji aminu, Mai gadi yace wlhy ban sani bah, Aahaka musa driver ya xo, Afrah tace da sauri tana tambayar musa asibitin. Da zaheera take Ya fada musu, Da sauri suka shiga mota suka nufi Khalifa clinic. Shi gansu asibitin suka hango binta. Da sauri Afrah takira ta, Nanny mai ya faru da zaheera? Binta ta xauna ne mata duka abubuwan da ya faru, Afrah tayi mamaki har kwallah, suka shiga dakin da zaheera take, Ganin halin da zaheera ke ciki yasa ta kara fashewa da kuka, Shima aminu ya damu sosai, Ahaka kusan minti talatin karar wayan Afrah ya katse shirun, :'hello anty, Kina inah anty ke tamabya Ina asibiti, 'asibiti kuma? Ya faru? Anty zaheera ce ba lapia Owk allah ya kara sauki, Kidawo yanxun Anata tambayar ki, Toh ganina Anty ta kashe wayan ta tabe baki alaman bai dametaba, anty itace mamar Afrah amma suna cema mata anty. Wash gari zaheera ta farfado ta ji sauki sosai, Da yamma doctor yayi discharging dinsu, Sun dawo gida ta dwo kamar da amma da zarar ammi ta tambaye ta akan abinda ya faru taranan nan,sai ta far kuka, Har ammi dakinta suka gaji su kyaleshi maganan, (hakurin zaheera yayi yawa😡) B[truncated by WhatsApp] [10/30, 6:19 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH👸🏻 📝by Aisha turakee Zaheera bata son tuna abinda ya faru, sam2, Da taga zaka fara tunani sai ta kirkiri yin wani abun da xai keeping nata acompany,. Ammi tayi tayi amma taki tace komai,haka ma Afrah ta tambayeta waye ya mareta, amma taki fada, Amma Zaheera ta yiwa ansar mummun tsana, wanda bata taba yiwa wani ba adunia, Ta tsane shi sosai, abin har yayi muni. Hutun su ya kusa karewa, Zaheerah tana karatune a American university yola, Tana level 3,. Shirye2 komawa sukeyi,sbd suna komawa can yolan ne dukkansu,suna da gida acan, sak da irin nanan Abuja,. Ranar Saturday suka bi flight suka iso yola, Monday : Ta Zaheera ce ta shiryo cikin wata gown white colour sai tayi rolling da red tayi using komai red, Tayi kyau sosai, kamar ka sacetah ka gudu, Ta pito, tayi wa ammi sallama ta pito, Wata farar benz ta nufa da gani sabuwace, koda yake duk motocin gidan haka suke sababbine, Ta pita mai gadi ya Bude mata gate ta fice, Direct makaranta ta wuce, Ta samu wuri tayi parking, Takai 10min bata fito bah, Can naga ta fito, Direct lecture hall ta shiga, Lecturern din bai riga ya xo bah, ta xauna, Can sai ga rahma ta karaso, Ta xauna, Hey yakike'? Lapia, Ya komai, Zaheera tace norms Baki xo bikin Afrah bako rahma ai nayi fushi, Rahma tace wlhy naso inxo amma, granny nane ta rasu a can likoro😜, Ayyah allah sarki, Allah ya jikanta' Amin inji rahma, Sai kusan after 9lecturer ya xo,. ASALIN LABARI📚 Abdullah binni ma'awiyya balaraben kasar labenon ne, amma ya kasance makiyayineh mai kiwon awaki da rakuma, Allah yayi masa arxiki sosai, bayan ma kiwo, Yana safarar gold, Ya nada yaya biyu en biyu mace da namiji Mahraz da mariyah, Da matarsa Sarah, Xama suke cikin jin dadi da xaman lapia, Mahraz na tare dah babansa suna safarar gold da axurfa har ma da tagullah, Yake-yaken da ake yi ne yasa,abdullah binni ma'awiyya yayi hijirah da iyalansa da wasu jamma,a xuwa yankin Africa, anan nigeria, inda suka sauka anan kasar maiduguri, a wani daji , Suka yada zango anan, suka Gina gidaje har da kasuwa, Kafin kace wani abu wannan dajin ya xama garin mutanen labenon, . Abdullahi binni ma'awiyya mutum ne mai tsananin ra ayi da akidah, Ga tsananin kabilanci, Indai kai ba Dan garin BILGA bane to baya harka da shi . Mariyah ta taso, kyakkyawa ce na karshe tanada tsananin diri da gashi, kyau dinma ba a magana Samari suna mata rushing, amma bata kuka su, yarinyar tana da hankali, Ammi itace mariyah,.(kuyi hakuri xan tsaya anan xakuji anan gaba xa kuji komai🙏🏻). Ammi tana business din gold ne, tana da shaguna,sosai, Tayi suna sosai, Allah yayi mata arxiki ba kadan ba, Ita kadai ce daga ita sai er ta Zaheera bata da kowa a yanxun bayan ita, Ammi xaune bayn fitan zaheera ta na tunani, Yanxun ace sau uku ana fasa auren zaheerah,sbd ita amma Zaheera bata guje taba Hawaye masu xafi suka xubo mata ta goge allah sarki zaheerah er albarka, Bayan one week afra tayi resuming skull bayan ta gama amarci a abj, Sun hadu da zaheerah a skull bayan an gama lectures, 'amarsu ta ango Fadin zaheerah, Afrah tayi daria tace wai aini na tsufa, Zaheerah tayi daria, Bayan sunje sun sami wuri sun xauna ne Afrah ta gyara murya. Tace zaheerah remember kinyi min alkawari xaki bani story n rayuwar ki bayan biki ko? Zaheerah tace yah I remember, Amma kibari ba anan ba. Habamana zaheerah yakike Jan min rai for d fast 2years fa, haba nayi hakuri da yawa Zaheera tace yah xan baki amma muje gidan ki tukuna, Murna ya kama Afrah tace yawa besty tashi muje, Kowa ta shiga motarnta suka wuce gidan Afrah.. Bayan since abinci sun huta Afrah tace oooya Go ahead Am oll ears Zaheera ta yi ajiyan heart sannan ta fara (ina Aisha na kara kasa kunni inji lbr) [10/30, 6:20 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕 ZAHEERAH 📚 30-35 📝by Aisha turakee Mun shiga falon dad dinshi, bayan mun gaisa yake tambayana Sunan gidan? Yace ya sunan mai gidan naku? Da burcewa nayi Nafaraa inda inda Sai salim Yayi maxa yace Ay dad baban nata ya rasu Da dadewa ,Allah sarki allah ya jikansa, Amin Salim Ya amsa, Ya kuma tam baya Amma ku en asalin nan garin ne ,salim yayi saurin Kallo Na Tace Hmm ;"'"eh Na fada A rude Ya ce Allah Sarki ,sai sanar da iyayanki ,axo ayi magana a wuce wurin ko ? Na gada kai 'eh Yace toh Allah yayi muku albarka, duka. Ya kuma sanya Alheri Amin muka Amsa duka, Bayan salim ya sauke ni, agida Muka yi sallama Ya shigo gida Jiki asanyaye Ammi bata falon kasa ,direct na wuce sama Na same ta a dakin ta Tana duba computer Da sallama na shiga ta amsa, Na samu wuri na xauna Ammi sannu da aiki, na ce da ita ;" ;yawwa zaheerah kin dawo!? Eh ammi na amsa adakile Na xauna nayi shiru ina tunanin Abinda ya faru a gidan su salim Irin tambayoyin da dad din salim kemin Zaheera lapia ya naga kin xama soo dull ne? Tayi ajiyan xucia nace Hmmm, Ammi wai ina dangin daddyna suke? Tambayan ta xowa ammi a baxata? Da sauri ta dago Ta kalle ni, nikuma nayi mata kuriii da ido Ta sunkuyar da kai, tare da fadin mai yasa ki Tambayan nan? Nace ammi daddyn su salim ne yake ta tambaya nq yace in fadawa dangin na Azo ayi maganan aurena da salim. Baki da wani dangin da ya wuce ni, Kee kadai ammi? Ai nasan ke dangi nane. Ammi ay ya kamata ace muna da relatives.... Kiyi min shiru, ammi ta daka min tswa wanda tun da nake ban taba Jin tayi min bah A tsorace na dago ina kallon ta, Hawaye naga sun cika ma ammi fuska, Da sauri na durkusa a gabanta, Ammi ki yafeni, maganan da nayi miki ne ya bata miki rai? Ammi ta kara fashewa da kuka, ta run gumeni Nima inata kuka, Da kyar muka rarrashi kanmu,muka yi shiru Zaheerah duk Wanda ya tambaye dangin ki kice NICE MAHAIPIYARKI, KUMA NICE MAHAIFINKI, KUMA NICE DANGINKI, Kinji ni? Na gada kai alaman eh Tace karki damu insha Allahu ni xan daura miki aure,nixan xama gatan sai na xame miki 1tankar da dubu, Kin ji yata, Kiyi hakuri baki da xowa sai ni kinji Kiyi hakuri nixan xage in kwato miki encin ki kinji? Cikin kuka duk ta ke maganan Nima cikin kuka na amsa mata,. Tashi kije ki huta kinji, kar kisa da muwan komai aranki Allah ya na tare da ke kinji? Nace eh. Adaran ranar banko runtsaba,sbd tunani To mai ammi ke nufi da bani da dangi, kenan itama bata da dangi, ina dangin daddyna suke? Haka nayi tawa kai na tambayoyin da bani da ansar su, Bayan 2weeks, salim ya karamin maganan turawa gidan mu Dan ayi maganan aure, Nace mai xanyi wa ammi magana, yace toh shikenan duk yadda muka yi da ammi sai in gayamasa. Na fadawa ammi, tace toh sai suxo next week, sai ayi magana, Na fadawa salim yace owkk, shiyasa dauka anan dangin nawan xa Su hadu ayi komai, bai San ko ammi ce ita kadai bah, Bayan I week family su salim suka shiryo xuwa sa rana, suka xo da duk wani abubuwan Al adansu har da shanu guda uku, da kaya da yawa, Suka kamo hanya sai Gidan mu Ita kuma ammi tasa shirya abinci kala2da drinks daya wa, harda wanda xasuyi take away, 11am yayi musu a gate din gidan mu, motoci har uku, biyu na mutane, daya na kaya, Akayi musu iso xuwa falon kasa, suka xauna dai suna mamakin yadda ba kowa a falon, Baya masu aiki sugabatar masu da abubuwan da aka tanadar musu, Chan sai ga ammi ta pito wit fill confidence dinta, Ta xauna a daya daga cikin kije run falon, Sannu ku da xuwa' Ta fada da fara arta, Suka dai gaisa, Ammi ta cigaba da cewa' Nayi farin cikin xuwan ku A yau, tare da fatan Alheri, Suka amsa da ammin Wannan ya kalle wannan, wannan ya kalle wannan haka sukeyi, Ammi tace wannan yarinyar ya tace, Kuma kuma bata da kowa bayan ni, Ta nuna kanta Wani daga cikin mutanen yace Am hajia wannan maganan aure akayi, sbd da haka ay bake ya kamata ki xauna anan bah, Kamata yayi ace namiji ne, ba mace bah, ina mahaifin ta ko wani nashi? Ko kuma wani naki amma ba kebah ,ammi ta kalle shi tace Nice komai nata bata da kowa. Bata da kowa, ya maimaita Tace eh Ni kadaiice mata Kowa yayi shiru kafin daga baya wani aciki yace Tohh ay hajia ay bamu sani bah, , Kutashi muje in an sake shawarar saimudawo Suka mike wani masifaffafe aciki yana ta kunkuni Ammi tace toh Allah ya ki yaye hanya Basu ko amsava Suka yi gaba, Salim yana waje, muna ma wayane, yaga sun fito Yace ina xuwa xan kira ki. Wannan masifaffafe n ya xo da sauri 'amma kai salim baka da hankali ko? Ya fada da yare Salim yace may ya faru, ? Dallah malam muje gida ,ka kawo mu gidan da basu da asali, Ban taba sanin baka da hankali bah sai yau, Karasa wanda xaka aura sai mara asali!? Amota suka tasa salim da fada, Suka tapi suka bar motan kayan da suka kawao Ammi tasa tasa aka kai musu kayan tace Ba aso Isar su gida suka garwarewa daddyn salim yadda akayi Shima yayi ta fada, Haka momy tayi ta fada Kuma suka ce kar su ji ance yaje guna Momyn sa har cewa tayi Allah ya isa,in sake xuwa guna, Nayi kuka sosai lkcin da ammi ta fada min abinda ya faru, Son salim ya shiga raina sosai, har ina ganin ba xan inah rayuwa bashi bah Amma ammi tayi ta rarrashina,da nanny binta, Nayi jin sosai kafin na hakura, ,in kin tuna lkcin da nayi kusan 2eek ban xo skull bah a farkon first semester? Afrah ta ji juna kai alaman eh, na tuna, Jikin Afrah yayi sanyi har tana shirin kuka Zaheerah tace da ita Kee Afrah har kin fara kuka? Dama kin daina dun baki ji komai bah, afra ta dago da sauri Tace wat? Zaheerah u mean dis is d beginning? Zaheerah tayi yake wanda hausa wa suka ce yafi kuka ciwo, Tace Hmmm Afrah Allah na tuba, Ina ganin banyi saan xuwa dunia inyi aure bah... Afrah tace kull zaheera kar ki yi saboo mana , Zaheerah ta fashe da kuka mai ban tausayi, (nima aisha sai sa nayi hawaye daga inda nake labe,😪) Afrah tace kiyi shirumana,Zaheerah, ya wuce ai ya xama fast Zaheera ta dago idonta da suka yi ja sbd kuka tace Afrah bai xama in d fast Bah Tunda abinda xai ta faru kenan in koma ga Allah ,kiyi hakuri xan tsaya anan I promise to continue tomorrow, Afrah tace owk Allah ya kaimu, Amin zaheerah ta amsa, (nima na pito da ga inda na labe nayi g🚞) Naku aisha turakee For correction Commen[truncated by WhatsApp] [10/30, 6:20 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕Zaheerah📚 45-50 Bayan sun idar da sallah, Afrah taje kitchen Ta dauko musu kunun Aya, mai sanyi, A cikin jug ta hado da cups, Zaheerah ta ce yawwa, Ta xuba kunun a cup, Ta gurba Ta sha ta lumshe ido Sbd dadin kunun😋, Ta ajiye cup din daidai Inda Afrah ke fadin Uhuumm ina jinki, Zaheera tayi smile Sannan tace Afrah Kin cika kosawa, Afrah tace ai dole in Kosa inji wannan lbrn (nima ina labe duk na kosa) ,zaheera ta cigaba Ranar nayi murna sosai, har en aikin gidan mu sai da suka shaida, Sukayi waya da salman, Shima murna sosai Yayi, Ranar kam ban ko iya yin bacci bah, sbd murna, Ammi abin har mamaki ya ke bata, Ta ce lallai zaheerah wato murna kikeyi xaki tapi kibarni ko? Sai asannan ne na tuna ashe fa barin umma xanyi ita kadai, Nan da nan kuma naji hawaye a idona, Nace aah umma, nima bana so in tapi in Barki Muna tare ai, Ammi tayi smile tace Karki damu, nima wasa nakeyi. A bangaren dad din salim. Kuwa, bayan sun pito gidan mu,ya dinga masifa, yana fada, Ai wannan bai kamata bah, Ya xa ayi ace yarinya bata da dangin uba? Ba wani mutuwar da ubanta yayi kawai, dai Shegia ceh, Dad din salman yace, Yaji bakomai, kowa menene baxai chanxa maganan shiba, Sanin halin dad din salman ya sa dad din salim ya yi shiru, dun yasan tun suna yara dad din salman baya magana biyu, Ya dai hakura, abaki Amma axuciya, Yana da niyyar yin wani abu, A ganinshi,tunda ya hada danshi salim, aurena kowa ma ya rasa,. Shirye2 ammi ke tayi, na biki,duk da cewa bata da dangi, Amma ta sanarwa da duk makotanmu,nanan da ba abuja, Da wa enda suke kungiyoyi daya, na taimakon alumma da musulunci,. Dama muna gab da yin hutu,aiko muna hutu Nida ammi suka rankaya,dubai siyayya sosai muka yi, Daga nan muka wuce China, Satin mu 3muka dawo, lokacin bikin ya rage saura 2week, Ta kalle Afrah tace kin dai San yadda muka dunya shirye2 Dan ko har da ke, Nida salman ko muna ta kara kaunar junanmu,Ana saura 1week to biki muka koma abuja dun anan xa ayi komai, Aka kawo lefena, Akwatuna 24, kaya kuwa ba, magana, Ba abinda babu, Banda wanda ammi tayi min shima 24, da kaya da yawa, Dad din salim keta go nd come a bedroom dinsa, Tunani ya keyi tana xai bullowa Al amarin nan ga biki saura 3 days,? Har momyn salim ta shigo bai sani bah, Takai 5mun tana tsaye tana kallon sa amma bai San ma ta shigo bah, 'alhaji lapia ta fada arude ;firgit ya dawo daga tunanin da yakeyi, Hmmm yayi ajiyan xucia, Kana ya kwashe duk abinda ke faruwa ya fada mata, Kallon mamaki takeyi mishi,' Tace alhaji menene abin damuwa a wannan Al amarin? Tunda dai ba salim bane xai aure ta ina abinda xai dameka? kee'ya daka mata tsawa, Yace ban fada miki dun kimin wannan dogon sharhin bah,kin gane? Tunda baki da idea mai kyau, dun haka tashi kiban wauri, Ta mike dun tasan halin Sa, kafin ya mareta, Sai da takai kofa, Sannan tace Allah dai ya kyauta wannan halin naka akhaji,in mutum ya girma yasan ya girma, Bata jira mai xai ce bah, ta tapi abinta, Maganan ta ya kara kona mishi rai Yace xaki sani, Dama shi dad din salim akwai bakar xucia da mugunta, Amma akwai shi da fuska biyu,xai ma haba2 a fuska amma zuciyar nan tasa ba tausayi, Amma su salim basu yo halin shima, Momyn salim hakuri kawai ta yi xama da shi. Dad din salim, ya shirya. Ya tapi kano, Anata biki, event kala2 anan abuja, RANAR DAURA AURE! RANAR da baxan taba mantaawa da ita bah, Beejay mai make up tayi make up, Nayi kyau cikin wani haddaden lace wanda kudin wannan lace ba a mgana, Tun da na tashi ranar gabana ke tsananin fadi, Yake kawai nakeyi, amma ni nasan yadda nakeji, Dad din salim zaune a gaban hajia Ramatu, Mahaifiyar daddyn salman, Bayan sun gaisa, Tace oh sani Sai yau? Yaushe rabon da in ganka kusan shekara biyu, Yayi daria ya ce hajia kiyi hakuri kinsan hidimar jamaa, Tace hakane,Allah ya bada ikon yin adalci, Amin ya amsa, Shiru nadan lokaci, Kafin hajia tace ga biki yau anxo daura aure kenan? Ya Dan sosa keya, Ya ce eh, hajia Dama abinda ya kawo ni kenan, Hajia na xo da wata maganane ' Hajia tace to sani inajin ka Yace hajia kinsan akwai amana atsakanin da abubakar(dad din salman) ko? Hajia tace tabbas hakane sani, Yace toh wallahi nidai baxan iya ganin abinda da cuter dashi bah, in xuba ido bah, Hajia duk ta kosa ya fada abinda xai fada, Nan dai ya kwashe karya da gaskia ya fada wa hajia, Hajia har da xufa, dama da kanta kaga jarababbiyar tsohuwa, Ta inda ta ke shiga batanan ta ke fita bah Har da kuka Wayyo abuba kar ka cuceni Indai kabari aka daura wa jikana Shegia, Wayyo allah na h, Gani tana tara mishi jamaa yasa yace Hajia kiyi Ahankali, dan allah kar ki fada nuna fada mai Tace baxan fada bah Allah ya maka albarka Nagode, Tace to ni hajia xan shiga cikin gari kafin lokacin daurin auran, Tace wallahi wannan aure Indai ni na haifa abubakar an fasa shi Yace hajia kiyi Ahankali dai, ki bashi shawara(kunji muna fiki) Tace ba wani shawara dole afasa kawai , Ya tashi ya fita murna fal axucian shi, Ya bar hajia na ta bala'i, Ta kira driver tace maza kaina gidan abubakar, da cewa tayi baxa ta xo gidan bikin bah bata son hayaniyya kuma karantawa ciwo, ita nata taronn xata agidanta, Amma yanxun ta dauka fa ta ta tapi, Isar ta gidan ta tarar da momyn salman, gidan acike da mutane ganin Hajian a rude ta jata gefe Hajia lapia? Ina abubakar Momy tace ya na gun daura aure Hajia ta kwada salati hade da iho Wayyo shikenan, Allah yasa ba a daura bah Wallahi ko an daura sai an kwance, Ki kiramin minshi,tace da momy Momy tace lapia hajia, Bata ko sauraretaba tah bah, ta koma Mota, Tace da direba kasan inda ake daura auran? Yace eh hajia Ta ce mujekaini,... Ya xata kasance Mey hajia xa taje yi a wurin daura auran? Xa a daura auran[truncated by WhatsApp] [10/30, 6:20 PM] ‪+234 803 830 9012‬: 📕ZAHEERAH📚 55-60 📝by Aisha turakee Tun daga lokacin da na rasa salman,bayi alkwarin ba xan sake son wani da na miji bah a dunia, Na chanxa rayuwa tah gaba daya, dama ba wai na cika Hayaniya bane amma duk da haka na rage magana da fara a, Ammi ta damu sosai da yadda na xama,tunda ita ina sakewa da itah,muyi hira,amma duk na daina, Hakanan ta hakura sbd tasan ita ta jamin, Nanny binta ta kan shigo tayi ta jana da hira da jokes amma, sai dai ta gaji ta kyaleni, sai ta pita tana hawaye, Un banda tunani ba abinda nakeyi, Kullum cikin kuka nake, Ina tunanin toh waye ubana?ko dai ni shegia ceh?kamar yadda mutane ke fada, Na gasgata hakan tunda ammi ta ki ta amsa min, ko ni din shegia ce,bani da uba, Maimakon ta bani amsa sai tayi ta kuka, Haka dai na hakura, na bar wa Allah komai,. Jama'a kuwa sai yada magana sukeyi,yadda suka dama, Inna fita ana nunani, Ana fadin fadin Ammi tayi kyan Dan maciji, Tunda har ta iya haifar diya shegia,har suna ganin da karuwanci tayi kudi, Gulma dai iri2 ba Wanda ba ayi bah, Kullum na pita sai na dawo da bakin ciki, Har a skull, Ana min gori a bayan idona, Ke kadai ce(afrah)da rahma ba ku juyamin bayava, Dan kin San dai yadda siyama ta,sani gaba, dun ita yasan komai,. Haka dai rayuwa ta cigaba da tapia, Kullum cikin bakin cikin rashin uba, Ammi dai sai rarrashi na takeyi,ita da nanny binta, Abubuwan debe kewa,duk suna kokarin yimin, Abu kadan sai yasa hawan jinina ya tashi, Duk da duk 2month sai naje Cairo ganin doctor, Ahaka rayuwa ta, ke gudana har yau Afrah Kusan 2years Samari sunyi min rushing sosai amma ko kulasu ba nayi, bare har in sosu, Duk haushi suke bani, Bama sa ko birgeni, Last month na raka, Ammi taron kungiyarsu na taimakawa marayu, Har da nanny binta, Mun je, ammi takai kaya da yawa, da kudi, Wasu mata dake gefe naji suna fadin, 'Hajia kilishi kin ga yar tata,nan ga kyau har kyau amma bata da uba, Hajia kilishi tace wallahi kuwa,amma hajia mariyah ta bani mamaki, Allah a baki amma shedaan a xucia, Kiga yadda take jan ayoyi da hadisai amma Ashe an taba bariki, Hajia bilki tace Kila da ne tayi, ko? Ta tuba, Hajia kilishi tace yanxun ma waya sani ko bata daina bah tunda ba miji ne da ita bah, aikin ga baxata jure bah...hahaha suka tafa, Duk kanmu munji abinda, suke fada, Raina ya baci, xufa kawai ke tsatso min,hawaye ya cika min ido, Na mike na koma, mota Nasha kuka na, Ammi taxo ta dago ni ganin yadda nake kuka, ga jikina har yayi xafi,' Tace oh ma God xaheerah, Dan Allah kiyi hakuri kar ciwon ki ya tashi, kinji, Ta kira direba da nanny muka dawo gida, Ta yi tamin nasiha, hakadai na hakura, Da safe na tashi ta tambayana ban dai damu bah koh nace mata aah komai ya wuce ai(farkon labarin) Zaheerah ta xayyanawa Afrah har abinda ya hada su da Ansar, 'Afrah tayi ajiyan xucia, tace' Allah sarki zaheerah na tausaya miki, yadda rayuwa ta xo miki, Kiyi hakuri komai mukaddarine, destiny dinki kenan kinji? Kuma abinda Ansar yayi bai kyauta bah xanyi wa Aminu magana, yayi mishi... Kar ki fada Dan Allah kibar shi kawai. Na bashi da Allah, kuma nasan xai sakamin, Bata son shi bare ya xo ya bani hakuri,karki fada aminu plx kinji, Afrah tace shikenan baxan fadaba, Time ya nuna 5pm Zaheerah ta mike '' Afrah nixan tapi sai gobe a skull, Afrah tace kai ki kwana mana kinga aminu bayanan,ni kadai ne, Zaheerah ta xare ido ; Tace lallai baxan kwana bah, kina so kiga Ammi anan kenan ko? Ban taba tapia na kwana na barta bah,kiyi hakuri bye, ta dau jakanta tayi gaba Afrah na dariya tace toh jira mana in rakaki, Zaheerah tace Bari kawai na gode, Dun taga Afrah bata so ta tapi. Nima Aisha na gudu gida, Aisha turakee adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *