Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, 15 June 2017

TTANA RAINA 5

adsense here

Sad-Nas [10/27, 3:20 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 115-116 Sabreen bata sake fitowaba se luch, shima sunaci hafsat tanata iyayi abu kadan D, sabreen kuwa ko'a jikinta tana gama cin abinci ta wuce d'aki. Hakadai take musu har washe gari hafsat tayi breaks fast tayi lunch dama da rana ta fita girkinta kenan se kuma sabreen itace da ango yau😎. 4:00pm ta d'aura abinci zuwa 5:45pm ta gama komai ta wuce d'akinta. Bayan isha suna zaune a daining sabreen ta zubawa suhail ta zubawa kanta ta turawa hafsat kula, hafsat ta d'iba kad'an sunaci babu wanda yake cewa komai har suka gama se sabreen ta mike tace to hafsat seda safe, hafsat tace Allah ya tashemu lfy😏, sabreen tace ameen sannan ta wuce d'aki. Suhail ya raka hafsat har d'aki da ledan kazanta kamar zatayi kuka ya dai lallab'ata ya wuce d'akinshi ya shirya ya nufi gun SABSU😜. Kofa a bud'e ta bari tayi wankanta fes se kamshin turare kakeji himarne a jikinta ya shigo da sallama yace sallah zakiyine? Murmushi tayi tace dama kai nake jira ka shigo, yace to gani lfy😘 ya bata peck a kumatunta, tace lfy lau dama tunda tare zamu kwana why note muje d'akinka, suhail yace "fine" amma meyasa kike son muje d'akina? Sabreen tace saboda haka na saba da yah kamal😊, murmushi shima yayi yace to muje, gaba tayi ta barshi yana rufe mata kofa sannan ya biyota harda saurinshi yasa hannunshi a kafad'arta yana cewa bazaki jirani bane wifey, dad'i taji sosai dajin wifey a bakinshi a haka suka karasa d'akin ashe hafsat tana lekensu haushi kamar ta mutu takeji😰. Bayan sabreen ta shigane se d'akin ya burgeta komai white ne a d'akin ta tsaya kallo suhail yace wifey kinada alwala? Tace eh, dad'i yaji a ranshi yace tozo muyi nafila, abayanshi ta tsaya ya jasu raka'a 2 sukayi addu'oi sosai sanna suka shafa ya tsaya kallon sabreen. Ita kuwa tana shafa addu'an ta cire hijabin jikinta se doguwan riga🙄suhail yace wifey me wannan? Tace a ina, yace a jikinki, tace doguwan riga😉, yace dashi zakiyi baccin? Tace kwarai kuwa, mamakintane ya kamashi ya mike tsaye tare da cire rigan jikinshi daga shi se boxxer ya matso inda take tsaye tana kallonshi yace pls muje ki d'auko rigan baccinki😘, tace karka damu hakan yamin☺, yace toni bai minba bakiga yadda nakebane ko haka kike kwana da abokina? Murmushi tayi tace yah suhail kenan nidai bacci nakeji dan haka zan kwanta seda safe😊 ta haye kan gado da sauri ya yabita ya rungumeta ta baya tun bata kwantaba yana shakan kamshin jikinta tare da kissing d'in kunnenta yace wifey pls karkimin haka, wani irin dad'i taji taji seta makze ta juyo tana kallonshi menayi kuma yah suhail? Hannunsa yasa a goshinta yana addu'a bayan ya gama ne yace pls wifey ki cire wannan😒, kwanciyanta tayi tace ni dashi zan kwana😗, suhail yace ni kika murgud'awa baki? Shuru tayi seya fad'o a kanta a hankali suna kallon juna sabreen ta kawar da kanta tace yah suhail pls ka tashi😏, yace bazan tashiba sekin cire wannan rigan wlh, tace tome zansa idanna cire? Yace mu kwana haka🙈rufe idanunta tayi tace ni bazan iyaba, yace to zan kawo miki nawa kisa kin yarda? Tace eh, yace to bari in cire miki tukunna, tace no ka juya zan cire da kaina, ba musu ya juya. Ahankali sabreen ta cire rigan wani d'an iskan nighty ne a jikinta wanda shida babu duk d'aya suke tayi wurgi da doguwan rigan sannan ta shiga bargo da wuri ta rufe fiskanta. Suhail ya juyo tare da bud'e fiskanta😳😋kallonta kawai ya tsayayi baya ko kyafta ido👀, ahankali ya fara shafar jikinta fari tas ga laush, sabreen ta b'ata rai tace yah suhail ka bari banaso😒. Suhail ya marairaice yace sabreen pls ina cikin wani hali ki taimaka, sabreen tace banda dai wani hali kwananka 2 kana cin amarci nika barni😏. Rungumeta yayi a jiinsa ta baya muryanshi wani iri duk ya fita hayyacinsa yace sweetheart wlh hafsat bata sallah tun ranan😘, ya manna mata kiss abayan wuya, sabreen ta juyo da sauri suna kallon juna tana murmushi tace dagaske😊? Shima murmushi yayi yace "yes SABSU" ahankali ya fara kissing nata itama tana mayar mishi da martani cikin salon kwarewarta da kamal ya koya mata💋shi kuwa gogan dad'i yaji sosai😋😋😋 Sad-Nas [10/27, 3:20 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 117-118 Sabreen ta kushe gefe tace ya isa yah suhail, kallonshi takeyi har cikin ido shim haka👀. Yace meyafaru😘 ya mata kiss, tace bakomai inaso muyi maganane, kashi na kan kirjinta yace ina sauraronki😘kiss kawi yaketa manna mata, ta marairaice tace yah suhail ya batun karatuna? Shuru suhail yayi dan yasan kamal yana da niyan saka sabree a skul, amma sam shi bayajin zai iya barinta, suhail yace karki damu wifeynah zanyi tunani akai kinji😘? Tunda taji yace haka taso ta gane manufarsa amma setayi murmushi tace to shikenan😊. Suhail yace shikenan tambayan naki, tace eh. Yace to wani suna kikeso in dinga kiranki dashi? Tace sunan da kake fad'a yanzu, yace wifey? Tace eh😊, yace sabo da kamal ko? Tace yes😊. Yace ni kuma dama sweetheart ne araina amma duk d'ayane😘, ya sake cewa ni kuma me zki dinga kirana dashi? Tace "SWEET" yaji dad'in sunan sosai yayi murmushi tare da cewa nagode😊. Sabreen ta juya mishi baya tare dajan bargo ta rufe😔, suhail ya fahimci cewa ta tuna da kamal ne dan haka ya matso kusa da ita ya janyota jikin ya kifata akan kirjinshi kamar yadda yaji tace kamal ya mata sabo da kwanciya a kirjinshi. Kanta ta d'ago tana mishi kallon mamaki tare da kwalla😪, ya share mata kwallan yace pls wifey ki dena kuma daga yau ki d'aukeni amatsan kina tare da kamal kinji, duk wani abu da kukeyi zan mikishi wifey banaso kinasa tunaninshi a ranki sosai karya jawo miki damuwa pls sweetheart😘. Dad'i taji tace yah suhail kayi hakuri amma bazan iya dena tunanin yah kamal ba akoda yaushe "YANA RAINA" Suhail yace nasani wifey amma pls ki dinga ragewa wani lokacin abin yana damuna sosai, mamaki ya cika sabreen tace kardai ince kishi kake da mamaci? Suhail yace nima a hakan na tsinci kaina sabreen amma inaso kisan bani bane zuciyata ce😒. Rungumeshi tayi sosai tace am sorry sweet zan dinga kiyayewa insha Allah😘 tayi pecking kirjinshi. Murmushi yayi tare da fara shafeta😊, salo sosai yake gwada mata ita kuwa tana d'an kunyansa😉, yace wifey ki dena kunyana pls ai mun zama d'aya kumafa ke baikama kiji kunyaba, dariya tayi sosai tace to ai ban saba dakai bane, yace inaso ki d'auka cewa da kamal kike kwance tunda dama dashi kike kwana, hakan kuwa sabreen ta d'auka tace mishi to shikenan. Tsotson junansu suka farayi a hankali cikin salo na k'aunar juna💋seda sukayi nisa sosai sannan suhail ya saki fiskanta ya fara shafeta tun daga samar k'asa, ayayin dayazo kan mazaunanta se wani salo yake gwadawa gasu da laushi hannunshi se lumewa ciki sukeyi😋, aranshi yace lallai abokina yamore sosai😋. Sabreen fa ba sauki duk wani salo da sukeyi da kamal shi takeyiwa suhail, ai gogan seya dage ya shiga nuna mata salon da batasan dasuba amma sam sabreen bata karayaba itama tashiga kwaikwayonsa😋hmm abin nasufa ba sauki sam suhail ya juyata akan gado ya fara lasanta kamar ya samu ZUMA. Lokacin dayazo kan bubs nata nidai SAD-NAS juyawa nayi dan bazan iya jurewaba, ai kuwa ya cire mata riga yayi wurgi dashi sannan ya kashe wuta😋😋😋 Sad-Nas😜 [10/27, 3:20 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 119-120 Wani kukane ko nishine na faraji a muryan sabreen, shi kuwa gogan se nishinsa kakeji yana cewa "I LUV U SO MUC WIFEY😘" yana manna mata kiss. Daganan naji yana karanto addu'ar...basena na karasa nasan kun fahimta😜. Kunsan sabreen da tsoro, atake ta fara kuka tana cewa yah suhail dan Allah ka bari😢, suhail "sorry luv bazn cutar dakeba pls kiban had'inkai kinji😘, noo sweet plsss😭kuka sosai ta farayi tana kokarin tureshi akanta amma ta kasa, shi kuwa gogan ya fita hayyacinsa kwatakwata baisan wani duniyan yakeba, koda kuwa yasan inda yake tofa a halinda yake ciki yanzu bazai iya saurarawa sabreen ba ko kad'an😋 numfashinsa kawai kakeji mai had'e da kukan dad'i🙊🙈. Seda suhail yaji ya gamsu sosai sannan yabar sabreen tanata faman kuka😭, arikice yace "am so sorry luv" yana wani sauke numfashi, ko kulashi batayi tanata kukanta gashi gabanta se rad'ad'i yake mata😭. Da sauri suhail ya mik'e da kyar ya kunna wuta yace wifey am sorry pls kibar kuka kinji😘, tace nika dena tab'ani banaso😚kanaji ina kuka amma ka shareni, suhail abin ya bashi dariya yace wifey wlh banjiba kema kinsan bazan sharekiba😉, tace wlh kaji niba ruwana dakai😚, yace ohh no wifey karkice haka pls kinsan bana wannan duniyan a lokacin ai, kallonshi takeyi tare da harara, yace wlh kuwa ina duniyan dad'inki a kunnenta ya fad'i hakan yana karewa surarta kallo yace MASHA ALLAH😘. Abin ya bata dariya tace pls ka kaini toilet bazan iya tashiba😀, d'aukanta yayi cak se toillet tana jikinshi idonta a rufe ya had'a ruwan zafi ya tsomata a ciki😳ido ta bud'e tace yah suhail wlh ruwan da zafi kokarin tashi takeyi yayi saurin mayar da ita yana rarrashinta harta hakura. Shima yatsaftace jikinsa sannan yace mata ina zuwa kinji😘, d'akin ya nufa ya cire zanin gadon gashi fari dukya b'aci da jini amma ba sosaibane jinin, seya shinfid'a wani yasa wannan a injin wanki sannan ya dawo gun sabreen d'aurayeta yayi tas ya kawo towel zai rufeta, seta shagwab'e tace nifa banyi wankan...dariya yayi yace nima ai banyiba saboda zan sake "secoond round😘" sabreen tace haba yah suhail🙄, yace ooh yah suhail kike cemin ko? ☺seta tuna da yah kamal sweet d'inta, tace mishi sorry sweet harda kwallanta😓. Suhail ya nad'ota a towel se kan gado, ya goge mata jiki seyasa mata rigan baccinta ya fesa mata turare ya kashe wuta tareda janyota kan k'irjinshi yana shafar bayanta yana cewa "I love you so much SABSU😘, and I'm sorroy key😘? Itama kiss ta bashi a lips nashi tace "I luv u too sweet" sannan ta sake shigewa jikinsa☺, ya matseta sosai ajikinshi tare da cewa ki huta kafin anjuma second round😜 Sad-Nas [10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 121-122 Tunda Hafsat taji kukan sabreen hankalinta ya dad'a tashi ta rasa meke mata dad'i😁gashi ta kasa samun sukuni barema tayi bacci. Misalin 2:00 na dare suhail ya farka tare dare da bawa sabreen hot kiss da dole sedata farka tana juyi a jikinshi, shafeta ya farayi yana pecking nata aduk jikinta. Juyi takeyi tana magana cikin shagwama ahankali tana cewa pls kabarni sweet wlh jikina yana min ciwo☹, suhail have sorry wifey zaki samu lfy kinji inaso mu samu babby ne kinji😘, murmushi sabreen tayi tace ayau d'inne zamu samu babbyn? Yace eh insha Allah fatana kenan MAI DAD'IN😘. Race waye mai dad'in? Yace ke mana kinjiki kuwa wifey, "you are so sweet wlh sweeter than honey wifeynah" Allah yayi miki wani baiwa da bazan iya hakuri dakeba so pls kiyi hakuri dani kinji? Dad'i taji a zuciya tace Alhamdulillah Allah na gode maka da ni'imar daka min ya Allah ka karamin ni'ima ta yadda zan dinga gamsar da mijina dad'i bisa d'ari😊. Hmmm FANS Ku rike wannan addu'an da sabreen tayi don nidai SAD-NAS tunba yauba inayinshi kuma wlh.... Hmm bari dai inyi shuru kudai kuyitayinshi kawai😋. Hannunta tasa ta shafi fiskanshi tace thankyou sweet, daganan ya fara rikitar da ita da salon soyayyarshi mai gusar da hankali😋 daganan kuma suka Lula duniyan😜, nan kuka sabbreen tayi amma basosaiba. Kusan awa d'aya suhail yana Abu kafin ya barta yanata bata hakuri dasa mata albarka sannan ya kaita toilet ya gasata sosai she tayi wankan tsarki ya mayar da ita gado sannan yaje yayi wankan shima yazo yasa rigan baccinshi, ita kuma tana nad'e a towel har zaisa mata rigan baccinta se tace nifa banason wannan rigan kasamin rigan baccinka, dariya sosai suhail yayi yace nawafa kikace wifey? Tace eh bazaka samin bane, yace yadda kikace haka za'ayi wifeynah, kawaidai kinban dariyane😀, murgud'a mishi baki tayi😚, yace those na sake kuma,marairaicewa tayi race eyyah yah suhail😜, suhail again? Race no sorry sweet luv😘 ta bashi peck. Dariya yayi tare da wucewa walldrop nashi ya d'auko mata rigan ball nashi ash dogon wandone da Riga mai guntun hannu yaje ya fesa turare sannan yasa mata pant NATA seya yasa mata kayan😘,yace woow wifey ya miki kyau sosai wlh, tace tankyou tana murmushi tace tofa ka bani kenan sweet dan bazan rabu dashiba kuma, yace nidai aro na baki zaki bani kayana dan dashi make tuna kamal shiya sayo min, dad'i taji tace wlh nidai INA so☺yace to nabaki race tnx sannan suka kwanta bacci tana bane a kirjinshi😴. Hafsat ta kasa hakuri da asuba ta kira friend Nata zainab tana kuka ta gaya mata komai, zainab race zanje mini gun MALAM ki kwantar da hankalinki za'a raba sabreen da suhail ta yadda zasu tsani junansu, dad'i sosai Hafsat taji race nagode😏. Salam CE kwance akan gadon Maman muhsin cikin fadan mamanshi tana murmushi😊 Sega muhsin ya shigo yace NAWA keda waye kike murmushi? Salam yace nida Hafsat wai zata raba sabreen da suhail, muhsin yace pls karki shiga maganansu tunda sunyi sure yanzu. Salam ta tashi ta zauna tace karda damu NAWA, bazan Shiga hidimarsuba wlh, amma dai Idan Hafsat tayi kokarin wuce gona da iri tofa Kazan bazan bariba😏. Sad-Nas [10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 123-124 Salma taci gaba da cewa NAWA, hafsat tana da kirki kuma wlh ina tausayinta amma kuma abinda takeda niyan aikatawa zai cutar da,sabreen kuma kasan yadda nake son sabreen, muhsin yace yakai yadda kike sona? Murmushi tayi tace ka dena had'aku pls ita dai TANA RAINA gaskya, kai kuma kana zuciyata😜. Dariya muhsin yayi yace banaso kiyita taimakon sabreen da saninta saboda zata dogara dake kinga kuma hakan sab'one shiyasa nakeso kifita rayuwarsu pls👏🏻, mikewa salma tayi tace idan dai kana sona to karka sake gayamin cewa in fita a rayuwar sabreen kuma ai kodana taimaka mata bazan bari ta saniba saboda nima bana so ta dogara dani, zanyi duk abinda zanyi dan taimakawa sabreen batare data sani😏. Muhsin ya zauna kusa da ita tare da riko hannunta yace banaso kiyi fushi pls kiyi hakuri kinji nima sabreen TANA RAINA saboda k'aunar da nake miki😘, murmushi salma tayi tace thanks😊, shima ya mata murmushi sannan yace tashi muje gabis yana son ganinmu, da sauri ta mike suka tafi sina masu kaunar junansu. Hmm nidai SAD-NAS idan na tsaya kallon muhsin har bana iya d'auko muku rahoton dakyau tsabar rikicewa🤗. Da asuba bayan suhail ya tashi sabreen ne yaji jikinta da zafi sosai, taimaka mata yayi taje tayi alwala shima haka sannan suka fito, sabreen tace sweet kaje masallaci kaji lfyana kalau, da sauri ya tafi ita kuwa tayi sallah seta kwanta. Da suhail ya dawo d'akin hafsat ya shiga tana bacci dan bata kwanta da wuriba kuma bacci sosai takeyi dan batasanma ya shigoba, bargo yaja ya rufeta sannan ya fito yayi gun sabreen. Tana kwance tana b'ari😨, magani ya d'auko ya d'agota yasa mata a baki yana cewa sorry wifey wannan duk laifinane, yana zuba mata ruwa a baki. Bayan tasha maganinne tayi murmushin k'arfin hali tace ba laifinka bane sweet ciwone daga ALLAH kuma zan samu lfy insha Allah ka dena damuwa pls😊, rungumeta yayi yace am sorry wifey😘, tace bakomai bacci nakeji, jallabiyanshi ya cire ya kwanta sannan ya jawota kirjinshi, kwanciya tayi tana murmushi tace tnx yah suhail😜. Dariya yayi yace bakida lfyanma amma kina tsokana koh😘? Tace ai naga dukka damune shiyasa, yace toba dole in damuba sabreen da ana iya nunawa masoyi zuciya toda fiskarki zaki gani a cikin nawa zuciyan, sabreen kinsan yadda nake jinki a raina kuwa, wlh sabreen ina miki k'aunar da nikaina bansan iyakansaba kuma banama so in sani saboda inhar nasan iyakansa toba sonki nakeyiba....bakinta yaji a cikin nashi tanata tsotsonshi sannan ta sake tana murmushi tace nasani MAI ZAFINAH, you don't have to say okey? "nd i luv u so much more SABSU😘". Dad'i sosai yaji sannan sukaci gaba da kissing d'in junansu💞. 10 suka tashi cikin ikon Allah sabreen taji sauki sosai murmishi sukewa junansu daganan dai yaje ya mata wanka tasa kayan ball d'in nasshi ta wuce kichine kanta ko d'ankwali babu. Tana fitowa suka had'u da hafsat a palo,hafsat se kallon banza take mata. Ita kuwa sabreen wucewa tayi tace hafsat an tashi lfy? Hafsat tayi banza da sabreen😚, se sabreen ta wuce ta had'a musu breakfast shi kuwa suhail lokacinne ya fito ya karaso har inda hafsat take yace my luv an tashi lfy😘? B'ata rai tayi tace wannan shine adalcin kenan D, se yanzune zakaje dubani, itafa da asuba kaje dubata kuma ni ina kayan ball d'in meyasa baka baniba ita ka bata, gaskya ba haka ake adalciba nidai wlh ban yardaba😠. Suhail yace my luv naje kina bacci, kuma riga kema zan baki naki kiyi hakuri pls. Hafsat tace kumaka jamata kunne ta dena min kallon banza dan bazan d'auki wannan iskancinba😏. Da sauri sabreen ta fito tace hafsat yaushe na miki kallon banza? Hafsat tace rufemin baki munafuka har kina k'in auren ashe dama kina so makaryaciya kawai kinji kunya wlh sabreen😠. Mari mai kyau sabreen tabawa hafsat😳 a fiska ranta a b'ace😏tace ki gyara kalaman hafsat banason wawanci😏. Suhail yace sabreen me haka, waya shigo dake cikin magananmu? Sabreen tace ita😏, suhail yace ki bata hakuri, sabreen tace in bata hakurifa kace? Ran suhail abace yace eh kiba hakuri😠 suna kallon juna babu fara'a😠😠 Sad-Nas [10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim Sad-Nas 125-126 Sabreen ta maida kallonta kan hafsat tace kiyi hakuri☺. Wani sanyi suhail yaji a ranshi seyace pls my luv ki hakuri kinji, hafsat tace bakomai tunda ta gane kuskurenta😏amma wlh kaja mata kunne karta yarda ta sake gwadawa dan kai kasanni D kuma kasan dai sabreen bazata iya fad'a daniba😠. Suhail yace hakan bazai sake faruwa pls kuyi kokarin kwantarmin da hankali baku tayarminba👏🏻, sabreen tace "am sorry swtee" tana murmushi😊, shima murmushin ya mata sannan ta wuce kichine. Zaune suke dukkansu sunna breakfast a daining babu wandan yake cewa komai har suka gama se sabreen ta kwashe kwanukan taje kichin tana wanke wanke dayake basu da mai aiki. Harta gama ta gyara gurin tas sannan tazo ta wucesu ta shiga d'akinta. Jeans black tasa da wani riga mara hannu d'aya ta gyara gashinta tayi wanka da turare seta kwanta abinta tana tunanin sunan da hafsat ta kirata dashi wai munafuka😠sunanda ko a lahira masu wannan sunan azabansu dabanne. Suhail ne yayi sallama ya shigo yana kallonta, ta amsa sallamar ranta a bace😏. Da sauri ya kara ya zauna kusa da ita tare da janyota gateshi yace wifey yanaga kin had'a fiska haka dukda wannan ado da kikayi? Shuru tayi bata dashi komaiba😷, yana shafa hannunta da yake waje yace pls wifey talk to me😘tare da bata peck a wuyanta. Sabreen tace inace nikayiwa haka koh😚? Murmushi yayi yace wlh ki dena murgud'amin karamin bakinkinnan inba hakaba zan cijeki😀, sake murgud'awa tayi aiko seya juyata tare da kwantar da ita ya fara kissing nata😋. Tureshi tayi ahankali tareda kawar da kanta gefe tace yah suhail ka tashi a kaina mun b'ata😠. Suhail yana kwance a jikinta yace kidai fad'i gaskya kodai na miki nauyine😜? Dariya abin ya bata tace ainiba raguwa bane yah kamal daya fika jikima ina iya d'auka bare kuma kai😏, suhail yace to nidai ban yaddaba idan kuma kinaso in yadda toki barni a haka😀. Sabreen tace bazan bariba bani kake had'awa fiskaba d'azu😒. Suhail yayi murmushi yace am sorry sweetheart kinsan ku mata kuna da kishi, ita hafsat ta kasa b'oye nata kishin sannan kinga dake na kwana banaso tayi fushine kuma wlh baikamata ki maretaba wifey itace babbafa akan. Sabreen tace ammafa munafuka ta kirani dashi kuma ni banga munafurcin dana mata sweet😏. Suhail yace dukda haka dai aibake take maganaba dani takeyi banso ki shigo cikiba wlh sam banji dad'iba😌. Sabreen ta marairaice tace alright am sorry okey? Murmushi ya mata yace komai ya wuce wifeynah pls kidena kulata kodata nemeki da fad'a pls👏🏻? Sabreen tace insha Allah zanyi kokarin kiyayewa amma karfa ta wuce gona da iri dan naga abin nata harda sharri wai ina mata kallon banza wlh ban mataba sweet gaishetafa nayi tak'i amsawa😚. Suhail yace to shine kike min haka😚, dariya sabreen tayi tare da cizan gomusa a hankali😊, yace kiyi hakuri zan mata magana kinji, pls wifey karyi fushi dani bazan iya jurewa fushin kiba pls👏🏻? Rungumeshi tayi yana kwance akan kirjinta hannayenshi suna kan bubs nata yana matsesu a hankali😋yace ko zamu bugane? Tace mene kenan? Tashi yayi akanta ya kwanta akan gado seya janyota jikinshi ya tallafo kanta tare da far kissing nata. Sabreen ta janye bakinta tace sweet baka gajiyane? Yace bazan tab'a gajiya dakeba wifey, banama fatan in gaji dake wlh😘. Hannunta yakamo yakai kan🍌shi🙄razana sabreen tayi dan yadda taji 🍌abun ya tsaya atsaye. Suhail yace pls wifey ki taimakamin☺tare da rungumeta a jikinshi yace I LOVE YOU SO MUCH SABSU😘😘😘 Sad-Nas [10/27, 3:21 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 127-128 Babu yadda sabreen ta iya haka suhail ya b'ata mata wankanta, amma batasha wahala sosaiba suka wuce toilet sukai wanka. Haka suke a koda yaushe har ya karasa mata kwananta yau zai koma gun hafsat kuma tayi wankan tsarki dan 3days takeyin period nata ya d'auke. Bayan sabreen ta gama girkin ranane sam suhail baiso sabreen ta fita girkiba ya wani marairaice mata itacema taketa lallab'ashi tana cewa 2days nefa kawai kuma ai hafsat ta fara sallah kaga zaka sake cin saon amarci😜. Rungumeta yayi yace dukda haka dai sena buga yanzu zamuyi na bye pls wifey😔? Kiss mai sanyi ta bashi a ido😘 tace okey naji to sannan suka fara bugawa😜. Hmm abun nasu dai ba sauki seda ya gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita amma yana kwance akanta bai tashiba😋. Sabreen tace sweet tashi mana, yace no wifey ki bari su gamayin good byee mana😀, dariya sosai tayi tace wani irin good byee kuma bayan wanda sukayi yanzu? Yace no bakiga nawa bayaso ya fito bane saboda kin rikeshi😃. Dariya sukayi a tare tace pls ka tashi sweet, yace ban gama zubaba tukunna senaji na gama😎, 🤔sabreen tace bari na gwada mishi abinda nakewa yah kamal, nan da nan ta fara shafar cinyanshi cikin wani irin salo🤗da sauri suhail ya kamo hannunta yana cewa pls ki bari, sakeyi tayi aiba shiri ya tashi ya wuce toilet yana dariya😃. Itama dariyan takeyi tace ai kuma shikenan na ganoka😜. Bayan sunyi wankane tace toka tafi gun hafsat se bayan 2days ka dawo na bar mata kai gabad'aya🤗, yace to shikenan bye👋🏻, itama tace byee tare da juyawa tana gyara gadonta shikuwa yana binta da kallo ko juyawa tajiyi😎. Da sairi ya dawo yayi hugging nata ta baya yace ashe da gaske kikeyi, tace eh mana pls kaje😘, yace ok bayee seta mishi kiss sannan ya fita. 5:00pm sega zainab kawar hafsat ta karb'owa hafsat magani daga gun wani boka suka wuce d'aki dama suhail ya fita ita kuwa sabreen inba girkinta bane dama bata fita. Zainab tace ki zuba a abincinku koda kinci babu matsala akansu kawai zaiyi aiki zai tsaneta itama haka😏. Hafsat taji dad'i tace nagode wannan fa? Zainab tace wannan kuma a hannunki zaki shafa lokacin kwanciyanku seki shafe jikin suhail dashi koda ya koma gun sabreen to bazai tab'a iya kusantartaba. Hafsat tace nagode seta d'iba kud'i tabawa zainab tace sekin jini😀 suka tafa zainab ta tafi. Hafsat ta gama girkinta seta d'ibawa mai gadi nashi sannan ta zuba maganin acikin nasu ta kimtsa komai takai daining. Bayan sallan isha suhail ya dawo gida, d'akinshi ya wuce yayi wanka sanna ya fito dukya damu yaga wifeyn shi, hafsat ta fito da murna tace sannu da dawowa D, yace yawwa my luv ya manna mata kiss😘. Sabreen ce ta iso tare da cewa sweet sannun da dawowa, gunta ya karaso yace sannu wifeynah😘. Haushin sunan nasu hafsat taji tace bisimillah muje muci abinci, sabreen tace sannu da aiki😊, hafsat tace yawwa tana murmushin mugunta😆suka zauna dukkansu😔😔 Sad-Nas [10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) THANKS FOR D LOVE FANS SAD-NAS LOVES YOU MUCH😘😘😘 129 Salma tace muhsin pls ka bari sabreen, zata cutufa, muhsin yace toke kinaga kina da halin da zaki iya cetonta kenan? Salma tace kwarai kuwa zan canja musu abincin, muhsin yace no banaso ki shiga hidimarsu dan haka ki rabu dasu. Salma tace noo muhsin idan maganin yayi aiki fa? Muhsin yace salma inaso kisan cewa rayiwar sabreen ba'a hannunki yakeba dan kinaga kina iyayin wasu abubuwa pls ki barsu👏🏻. Babu yadda salma batayiba amma muhsin ya hanata suna gani hafsat ta zubawa suhail ta zuba nata sannan sabreen ta d'iba nata suka faraci😓. Tunda suhail yakai loma d'aya yaji wani iri a tattare dashi, haka itama sabreen. Basuci dewaba sukace ya ishesu a tare. Hafsat tace D kanaso inyi fushine, yace wlh nakoshi danaje gun mum naci abinci wannanma dan karki fushine yasa naci. Sabreen ta mik'e batare datace komaiba ta wuce, harta d'anyi nisa se hafsat tace sabreen babu sallamane? Wucewa tayi batace komaiba ta shige d'aki. Suhail yana so ya mata magana amma ya kasa, se hafsat tace D meyake damun sabreen ne ko seda safe yau bata manaba kodai kishine ya kamata, hmm lallai kam Allah ya k'aramin hakuri😏. Kwata kwata ya rasa meke damunsa seya mik'e zaibi sabreen d'aki hafsat tace D ina kuma zakaje? Yace zanje inji kome yake damuntane, hafsat tace gaskya ban yaddaba ai girkinane😠. Babu yadda ya iya haka ya dawo suka wuce d'aki, toilet ya shiga yayi alwala itama haka sukayi nafila tare da addu'oi sannan suhail ya cire kayanshi. Cikin dabara hafsat tasa hannunta a walldrop kaman tana nema wani abu seta d'ibi maganin ta shafe hannunta dashi sannan tazo ta kwanta tare da kashe wuta. Suhail zai kira sunanta seyace wifey nace....bai k'arasaba seyayi shuru lokacin daya tuno ace hafsat ce. Hafsat tace dan kanaso ka b'ata min rai shine kake kiran,sabreen anan ko😞, suhail ya kamota yana cewa pls kiyi hakuri wlh ba haka bane, hafsat taki sam da haka suhail yayita rarrashinta tana k'i harya fara kissing nata tare da shafeta. Dad'i sosai takeji yanata wasa da ita daga nan dai ya cire mata kayan jikinta yana shafeta sannan ya cire nashi, itama a hankali ta fara shafe wuyansa har gun mazaunansa kamar yadda zainab ta gaya mata, haka dai ta gama shafe suhail da magani daganan ya shigeta tanata kuka shi kuwa se sunan wifey yake kiranta dashi. Hafsat haushi kamar ta mutu ga azaba gashi yana kiran wifey i love you so much. Seda suhail ya gamsu sannan ya barta yana sauke nunfashi. Hafsat se kuka takeyi amma sam fiskan sabreen yake gani tana zaune akan gadonta tana kuka. Da sauri ya shiga toilet ya watsa ruwa sannan ya had'awa hafsat nata yazo ya d'auketa yasata acikin baf, hafsat tana lura dashi kamar hankalinshi baya jikinsa😳tsoro ya kamata tace kardai wani abu yasami suhail d'ina😰, ta daure tace D lfy kuwa? Kallonta yakeyi kamar wawa yace hafsat sabreen ce taketa kuka zanje in dubata😒, hafsat tace no D nikuma bazan iyayin wankanba pls karka barni😭aeta fara kukan gulma dan tasan bayason jin kukan mace. Atake ya rungumeta yana cewa shikenan bazanje ko inaba kiyi shuru to, amma har yanzu yana ganin fiskan sabreen kaman a mafarki tana kuka😭 gabad'aya a rikice yake🤔🤔 Sad-Nas [10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-anas) 130 Bayan sunyi wankane tasa kayanta suka kwanta bacci sam hankalinta ba'a kwanceba tanata tunanin ya akayi suhail yaji kukan sabreen, dan ita dai sam bataji kukan sabreenba🤔. Da haka bacci ya d'aukesu basu suka tashiba se asuba. Suhail yayi sauri yayi wanka itama ya taimaka mata tayi dama ya canja zanin gadon. Yace na tafi masallaci, tace to sannan ya fita. Bayan ya dawone ya wuce d'akin sabreen arufe yake, tazo ta bud'e tare da cewa ina kwana, kallonta yakeyi yace lfy ya kike? Tace lfy lau kanta a sunkuye. Suhail yace kina dai lfy koh, tace eh sedai inaso inje gida😒, suhail yace wani gidan kenan? Sabreen tace gida gunsu kakana😒. Suhail yace lfy, tace lfy lau kawai nayi kewarsune inaso in tafi😏, suhail yace sanreen lfyanki kuwa yaushe mukayi aure har zakice zakije gida? Sabreen ta d'ago da kanta tace saboda na dena sonka suhail😰bamma san ya akayi na aurekaba nika sauwakemin in tafi wlh bana sonka😭. Hankalin suhail ya tashi seya had'a fiska yana cewa tose me idan bakya sona sabreen aibase kin tambayeniba kina iya yin duk abinda kikaga dama😏. Mamakine ya cika sabreen tace yah suhail ni kake gayawa haka😰? Suhail yace dama zuwa nayi inga kokin tashi shine kika isheni da surutun banza bani da lokacin ya fita ya barta a tsaye tanata kuka da kuma mamaki😰. Seda suhail yabar gurin sabreen se yaketa tunanin meya gayawa sabreen ne🤔, kuma meyasa ta gaya mishi wannan maganan😁. Ita b'angaren sabreen d'in haka taketa tunani tana kwalla tare da tunanin kodai suhail yaji hafsat tafita ni'imane shiyasa yaketa gaya mata bak'ak'en maganganu😰. 10am hafsat ta gama shirya breakfast se dad'i takeji a ranta💃🏻. Ado sosai tayi suka fito tare da suhail suka zauna se hafsat tace barina dubo sabreen😉. Koda taje sabreen tana sa kaya, hafsat tace sorry ke muke jira, sabreen tace kuci ina zuwa. Suna cikin cin abincin segata ta fito da doguwan riga yar kanti mai kyau red da hula akanta. Tunda ta hango suhail taji ranta ya b'aci shima kuma haka😏, ita kuwa hafsat tana lura dasu tanajin dad'i😊. Hafsat tana zubawa suhail abinci kenan se sukaji anata buga kofa, suhail ne yaje ya bud'e kofan tare dayin murmushi yace salma, murmushin tayi itama tace na'am ango😊, suhail yace keda muhsin ne? Tace eh amma yaqi shigowa sauri mukeyi wlh nazone mu gaisa sama sama, suhail yace toni bari inje mu gaisa ki isa suna ciki, salma tace to sannan ta wuce shima ya fita. Da sauri sabreen ta mik'e tana dariya😀tace salma sannu da zuwa, salma ta rungume sabreen da murnanta tace yawwa sabreen ya kike? Tanayiwa hafsat wani irin kallon da seda hafsat ta razana da sauri ta tashi ta wuce d'akinta😳. Sabreen ta saki salma tace lfyata lau muje ku gaisa da hafsat🙄koda sabreen ta juya se bataga hafsat agunba. Salma tayi murmushi tace aita gudu😊, sabreen tace wani irin gudu kuma? Salma tace muje mu zauna, sabreen tace to muje d'aki sannan suka wuce... Sad-Nas [10/27, 3:22 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 131 Bayan sabreen sun shiga d'akine salma tace sabreen sauri nakeyi wlh akwai inda zamujene. Sabreen tace ok amma ina sweet na yaje kuma? Murmushi salma tayi aranta tace Allah na gode maka yanzu kin dawo hayyacinki sabreen tun lokacin dana rungumeki😊, sabreen tace salma murmushin me kikeyine? Salma tace naji kince ina sweet d'inkine😉nace soyayya ruwan zuma😜. Dukan wasa sabreen takaiwa salma tana dariya tare da cewa baki da dama🙊seta tuna ashefa ba munna bace, tace pls kiyi hakuri salma😊. Salma tace me aciki ai mun zama d'aya yanzu karki damu ki saki jikinki dani sosai sabreen sweet naki yana waje suna gaisawa da muhsin😀, sabreen tace ok muje kici abinci dukda dai tasan salma bata tab'a cin abinciba sedai tasha ruwa. Salma tace nagode sabreen pls ki kula da kanki sosai sannan ki yawaita yin addi'oi da kuma nafila kinji? Dad'i sosai sabreen taji aranta kuma tace yau aljana ce take cemin inyi addu'oi da nafila🤔, salma ta katseta da dewa ai muma musulmaine kuma bama cutarwa dan hakan ki dena tunanin komai acikinmu akwai mutanen kirki sosai sabreen kinga muhsin shine yaron sarkin garinmu kuma shi kad'ai ne d'ansu yana sona sosai sannan shi sam baya shiga hidimar mutum koda kuwa ya sanshi amma saboda soyayyar da yakemin nagaiyatoshi rayuwarki da miji wannan shine k'aunar da nake miki sabreen sorry SABSU😜 nina tafi. Sabreen tayi dariya tare da cewa ngode sosai salma ki gaisheda muhsin, salma tace yace yana amsawa wai in gaisheki😊, sabreen tace yaushe kika gaya mishi🙄? Salma tace ai duk abinda muke cewa yana jinmu baye😀👋🏻. Sabreen ta tsaya tana murmushi tare dabin salma da kallo hartafita☺. Bayan ta fitane se suhail ya shigo gida sabreen tana zaune a daining, k'arasowa yayi tare daba sabreen peck a kumatu yace zamu bugane😜? Dariya sosai sabreen tayi tace nidai babu ruwana🤗, sannan taje ta kira hafsat suhail yanata binta da kallo yana mamakin abinda ya faru a tsakaninsu da asuba yanata mamaki tare dason tambayar wifey'nshi💃🏻💃🏻💃🏻 Sad-Nas [10/27, 3:23 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 132 Bayan sabreen ta kira hafsat ne se suka dawo atare, jikin hafsat a sanyaye ta zubawa suhail abinci sannan ta zubawa kanta, sabreen ma tad'iba suka faraci. Sugail se satan kallon sabreen yakeyi ita kuwa hankalinta nagun salma, tana mamakin irin son da salma take mata, kuma wai muhsin d'an sarkine amma sam bayida wani girman kai ko son nunawa😊hmmm lallai ashe aljanunma akwai nagari. Ya Allah ka mana tsari da mugayensu ameen. Suhail yana lura da sabreen se murmushi takeyi ita kad'ai yace wifey lfy kiketa muemushi ke kad'ai? Kanta ta d'ago ta kalleshi ita kamma batasan tana murmushinba☺ tace ba komai salma ce ta kusayin aure😀. Suhail yace ah gaskya na mata murna muhsin zata aura? Sabreen tace eh shine. Suhail yace Allah ya tabbatar musu da alkhairi tace ameen tare da hafsat. Aziciyar hafsat kuwa cewa take to meyasa salma tamin irin wannan kallon, dan gaskya na tsorata sosai wlh😨ni garama tayi auren dan tadena zuwa gidannan😏. Da rana sabreen tana kwance suna waya da munna se munna take ce mata niko sabreen kin gayawa suhail ko wacece salma? Sabreen tace hmm kedai bari kawai munna wlh nima abin yana damuna wataran kinga suhail mijinane na har abada inaga bai kamata in b'oye mishiba ko? Munna tace gaskya kam amma ki bari idan kun sake had'uwa da salma seki tuntub'e da zancen. Sabreen tace to nagode wai ke har yanzu baki da cikine munna? Munna tayi dariya tace semun huta tukun😜, sabreen tace lallai kam nidai ko yanzu na samu inaso, munna tace nasani ai burinki shine Allah ya baki d'a namiji dan kiyiwa yah kamal takwara koh? Sabreen tace wlh kuwa amma dai Allah ya bamu masu albarka koma wani irine inaso😀. Munna tace ameen sannan sukayi sallama. Da yamma suhail ya shigo gida ya kirasu a palo sukaje se yake tambayansu wani irin mota suke so? Hafsat tayi shuru tana jiran abinda sabreen zatace, se sabreen tace duk wanda muka samu muna godiya😊. Suhail yace hakane my love? Hafsat tayi murmushi tace eh D hakane😊. Suhail yace to shikenan ko wacce ta gayamin colour nata, hafsat tace nidai ash nakeso😊, suhai yace ok wifey kefa? Sabreen tace nidai bani da zab'i duk wanda ka zab'a min😊. Suhail yace to shikenan zaku iya tafiya dama kiran kenan😊, sabreen tace to mungode sannan ta wuce d'akinta hafsat se kishi ya kamata tana tunani yanzu wani iri D zai samowa sabreen😁. Suhail da hafsat suna kwance tanata mishi magana akan salma wai salma tanata mata kallon banza dan haka yahanata zuwa gidan kuma ko gaisawa basuyi suka wuce d'aki ita da bareen. Suhail yace baku gaisaba kuma, tomeyasa? Hafsat tace oho kuma dai ni nasan babu abinda na mata😏. Suhail yace kiyi hakuri zanyiwa sabreen magana kinji? Hafsat tace toba komai sannan ta fara fashe suhail da magani, shima yana biye mata har suka lula😋. Gaskya duk mai mata biyu yana morewa sosai, gida biyu maganin gobara😎 yanzu ku dubi yadda SABSU yake morewa😋 gaskya ina shawartan mazaje dasu k'ara aure dan su dinga morewa kamar SABSU gasu dukkansu amarene😋😋. Ku kuma mata kuyi hakuri ki dena kishi ko wacce da halinta zata zauna dan haka kubar mazajenku su kara aure amma fa banda mijin SAD-NAS😜😜😜 Da asuba bayan suhail yaje masallaci ya dawone seya wuce gun sabreen ya zauna akan gado har ta idar sannan tace morning yah suhail😜, suhail yana kallonta cikin so da k'auna yace morning wifey kin tashi lfy? Tace lfy lau😊, yace zaki gane ai anjuma bani kike cewa yah suhail ba😎. Dariya tayi tace nifa sweet nace baka daiji da kyau bane😉. Suhail ya bata peck akan idonta yace yau kwana zanyi ina bugawa shiyasa nake tausaya miki😋, sabreen tace haba sweet wlh banda lfy fa nak'i gaya makane kawai jiya da zazzab'i na kwana wlh😨. Suhail ya sauko k'asa ya kama hannunta yace meyasa kikayi haka wifey banaso ki sake yin haknji😘? Sabreen tace shine ka damu haka, aina samu sauk'i to bazan sakeba😊. Rungumeta yayi a jikinshi yana shafa bayanta yace wifey a ina su salma da muhsin suke ne a garinnan? 😳🙄Sabreen ta tsorata sosai dajin tambayar da suhail yayi mata😳🙄😳 Sad-Nas [10/27, 3:23 PM] Aisha Daughter: 🌺💐TANA🌹RAIAN💕💞 By Mmn Shureim (Sad-Nas) 133 muryan salma sabreen taji a akunnenta tana cewa sabreen kice mishi inanan cikin gari bamu da nisa sosai, amma bakisan inda muhsin yakeba. Ai kuwa haka sabreen ta gayawa suhail, se yace ok lokacin da salma tazo sun gaisa da hafsat? Sabreen tace a'a, suhail yace meyasa to? Sabreen ta d'ago daga jikin suhail tace saboda hafsat ta shige d'akinta da wuri nikuma se bancewa salma taje su gaisaba saboda naga tana saurine. Suhail ya rik'e kumatun sabreen yace wifey pls karkisa komai a ranki amma ya kamata ace sun gaisa ai inace dukku friends ne😊? Sabreen tace eh kayi hakuri sweet zan gyara nan gaba amma wlh bada gangan nak'i su gaisaba☺. Suhail ya sake rungumeta yace bakomai wifey na fahimceki kawai dai bana so hafsat taga kamar nafi fifitakine akanta kuma inaso kuyi zaman lfy da ita ku had'a kai pls wifey indai kina sona😘. Sabreen bataji dad'in abinda suhail yace mataba😒amma sam seta daure tana murmushi tare da cewa insha Allah zaka samu farin ciki daga garemu sweet😘. Dad'i sosai yaji yana kallonta, se tace ya kamata ka tafi danka dad'e😊. Suhail yayi mata sallama sannan ya tafi. Salma ce ta fito a d'akin sabreen har sabreen ta tsorata, se salma tace kiyi hakuri sabreen. Sabreen tace bakomai salma na fara tsoro gaskya kinga suhail ya fara min tambayoyi akanku kodai akwai abinda yake zargine? Salma ta rike hannun sabreen tace baya zargin komai sabreen hafsat ce tske son had'aku dashi kawai, sabreen tace kamar yaya? Nan salma ta kwashe lbrn abinda ya faru tsakanin zainab da hafsat ta gaya mata tas, sannan taci gaba da cewa naso hanaku cin abincin sabreen amma hakan baiyuba saboda yadda muhsin ya b'ata rai wai bayaso ina shiga hidimarku dukkanku, da ace ke kad'ai toba damuwa amma yanzu bake kad'ai bace. Haka na bari muna kallo kukaci abincin sabrren kuma maganin ya kamaku keda suhail har kikaji bakyason zama a gidan zaki koma gunsu kaka. Nan sabreen ta tuna yadda sukayi da suhail😳abin ya mata mamaki sosai, tacewa salma toya akayi muka koma daidai? Salma tace da muhsin yaga nayi mushi sosai shine ya d'aukoni da safe ya kawoni gunki yace da idan na rungumeki to maganin ya karye kenan kuma bazai sake tasiri a jikinkiba, shi kuwa suhail da kuka gaisa da muhsin to duk ya cire mishi asirin a jikinshi kuma shima bazai sake tasiri akankuba, sannan kinsan me sabreen nayiwa muhsin alkawarin cewa bazan sake shiga hidimarkuba saboda da haka nizan tafi bazaki sake ganina nan kusaba idan suhail ya sake tambayana kice mishi munyi tfy da iyayena kinji😔.? Sabreen ta rungume salma tana kwalla tace dan Allah salma karki barni nayi sabon da bazanso murabu ba pls😰? Salma tayi murmushin karfin hali tace kiyi hakuri sabreen nima banso in barki amma hakan shine mafita dan kar nan gaba in kasa hakura akan abinda hafsat take miki dan zan iya d'aukan mummunan mataki akanta kinga kuma hakan bazaiyi kyauba😒 shiyasa nace ki yawaita yin addu'oi dan karki dogara dani sabreen kinga nima da Allah na dogara kuma wataran zan tafi inda kamal ya tafi☺. Kuka sosai sabreen takeyi dajin kalaman salma, tace kina nufin yanzu inkin tafi shikenan bazamu sake ganin junaba😰? Salma tace eh sabreen😥amma ina so kisan cewa koda yaushe "KINA RAINA" SABSU😭. Rungume junansu sukayi sunata kuka😭, salma tace zaki iya gayawa suhail cewa mubar garin nanne kwata2 an tura babana zuwa wani k'asa daban ne😰. Kuka kawai sabreen takeyi salma tace sabreen nina tafi muhsin yana jirana bye😊. Sabreen ta rik'e hannun salma tana cewa salma pls ki dawo gareni😰 amma ina salma seta b'ace yayinda hannun sabreen yake tsaye a iska tanata kuka mai k'arfi sega suhail ya shigo da sauri😳da gudu ta rungumeshi tana kuka 😭😰😢 adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *