Hannun ta Na kama ina hawaye nace 'inni taso mubar wurin nan kar yarannan su illata mu' ita kuwa tana ta tauna wata leda ko kallona batae ba sae gatsine2 take abinta, sae magana nake amma ina! taunar ta kawae take yi, hannu nasa da niyar cire ledar dake bakinta, ae kuwa caraf ta damqe hannuna 'ke wallahi xanci uwaki hehe😁,ke harma da ubanki, Yar iska! Kinsan albarkar dake jikin ledar nan kuwa , to dan ubanki itace babanki' nan kuma tasa shewa 'ye ubanki,sae kuma ta fito da ledar daga bakinta 'tasa dariya, kae wannan Leda ta iya haihuwa, sae kuma ta dubeni 'ke wae ke wace kike ta bina nace bana yi ko dole ne , ta nuna ledar hannunta, 'af toooww kice masoyina xaki qwace min to qwalelenki' kukana ya kuma qaruwa, da kyar Na lallashe ta muka bar wurin, Na tattare yan tsummokaran mu, muka tafi yaran suna binmu suna ihu mahaifiyata tana ta xunduma musu ashar!. Abin takaici ba me tsawatar wa. KARANTA CIKAKKEN LABARI TA HANYAR DANNA NAN
Sunday, March 18, 2018
NAGA RAYUWA COMPLETE hausa novel

Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more