C I D ( *Yar bincike*)
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
____________________*Assalamu alaikum*
*Yan kuwa* *da* *abukan Arziki Ina muku fatan alkairi*
______________
_Bissimillahiramani raheem_
*Allah kasa mutu da san Annabi Mohammed S. A.W.*
*Ameen*
~Series~
*1&5*
~Masoyana na dawo~
kinjini shiru ko wlh
mundan tsayane wani aiki ne.shiyasa,
kwana biyu ban dawo ba. "Tun da yafara magana take zabga masa uwar harara,
Kamar idan ta zai fado, gyara zaman . Sa ya yi Akan sofa, yana zabga marmushi yadai uwar gida sarautar mata
mainayi ake ta zabga min.
Wannan maka man yakin, kifatan dana dawo lfy kalau babu abin da ya sa meni.
"tsaki taja.
Daka bisani ta dora da cewa wlh nayi bakin cikin dawo warka gida lafiya,
Naso ace kayi hatsari ka mutu.
Naso ace motar tayi kuli-kulin kubura da kai ta buga ka akasa ta markade min kai lukui Wanda kona man ka ana kan Kankarowa,
dakyar
Naso ace motar tankar Mai tafitor tabita kanka ta take motarka tata shi da huta ka kune kurmus.
Wanda koto karka baza agani ba. Ko fatan rahama Allah Bana yimaka,Ita
kai na kare ma zancan kofata banayi yimaka ka mutu da rahama Allah
:Kai Yasir bari nak'ari maka tsa nin kiyayar da nake maka.
Inarukan maka masifun duniya da nalahira Allah ya nanna d'o maka su yajib ga maka su,
Allah yacireka da ka cikin bayin da ko,
Rahamarsa baza su ganiba, dayar dar Allah, tun da humaira ta Fara daddakowa yasir
Irin wannan masifin bai Hana shiyin murmushi ba.
Gaskiya humaira kina kaunata Irin wannan addu'a haka,
Yana ko Karin Mikewa Gaskiya ni Yasir naci dubu sai ceto
Kallo tawatsa mai"AAA! Kace dai na'alallan Allah,
Murmushi, yaka rayi akaro na biyu,
Baby bazaki gane ba Wlh kinada matsala Ana nuna Mike jindadin rayuwa Amma ki kina kawo k'abale da ba adi,
"Rike kugutayi cike da masifa ta hayayya komai, ka ga Yasir nagakarai nin hankalin ya fara yawa duk wannan baida menba kawai Ina bukatar,
karan gada min takardar Saki, sakinma bama dayaba dai-dai dai-dai har uku nake so, kai
In akwai sama da uku ma Inaso
Dan naga zama da Irinku sai dan huta,
" Ke! kinga na gaya miki bazan sake ki ba danni Bana aure in yi sake,
Yana maganar yanufi hankyar waje,
"Tsaki taja? Dan iska kawai na alallan Allah,
Kuka tafashe da shi mai kona zuciya OH! Ni Aisha nagatakai na kwadayi yajani na auri masifa
Ya Allah Ina rokan ka kacireni daka wannan masifar,
Allah ka kawo min dauki cikin wannan lamarin.
Allah ka kawo min Mai cetona
Zamewatayi da ka tsayan datake tazauna ragajab.
Kamar kujerar ita tayi mata laifin
Tana mai dafe kirjinta?
Wandake faman buguwa kamar zai tsage.
Tofa! masu sauraro kunjifa ku biyoni danjin yadda zata kaya
Birnin china
Hango mutane nayi atsakiyar Wani pili sai.
Faman dirka gudu sukeyi kowa da sha ananin gaban sayake,
Baruwan Wani da da kowa life dinsu ke,
Babu
Abinka da kowa
Ana
Harka ba muna finci Aciki
Abinka da kasar waje.
Yanayin wajan zai nuna maka cewa gun x-sasayis ne
Dan yadda matan jajayan fatarnan suke tafa man mutsa jiki.
"sai
Kace masu rokan gafara
Wata hadaddiyar Y'arinkya kamar ita tayi Kanta,
Na hango itama sai mutsa jikin take
Kirrrrrrr karan wayar tane ya far gardani daka tunani
Zu-zuta kyanta nakeyi
Daukar wayartayi akan grasses da Aka shinfida Agun.
Karawatayi Akunneta Ina kallonta Ina addu. ar .
Allah yasa da English zatai magana bada Wani yare ba "hello? Naji tace
""Kina Inane tun dazo Inane manki har Gidanku naje bakyanan.
Tunda tafara magana nayi suman tsayi.
Tabb! Abin nayi ne dole kuwa nabita,
Naza kolo muku labarai akanta nasan baza,
Arasaba,
"okey!tom Ina jiran ki saikinzo
*Jamila armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D ( ```yar bincike```)
*10/15*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
~Saban salo Saban sitayil HA HA HA~
~Kucegaba da biyoni~
~Series~
Takashe wayar jakarta, tadauko Taka kayanmutsa jiki
Zuge zip din jakar tayi ruwata dauko na ruba Mai dauke datan barin
Giwa ajiki ansa xupuwa
Akasan gwar da ga robar ruwan tayi tasaka abakin ta
Tana sha,
Dafa ta akayi "Arya
Akace da sauri ta juyo Dan kallon Wanda take kiranta
Kai dalla can harkin sa na jitsoro Wlh, "HA HA HA HA HA HA haba dai arya ke har Wani tsoro ne dake haba Dan Allah karki dawa kungiya mana
"Tana dariya "hmm suhaila baza kiga ne ba, Wlh
Kinga arya Bari na zauna Dan naga maganar Tana ne man nutsuwa,
Zama tayi akan ciyawar da kashin fita
Ita ma zama tayi gefin ta,
Ni fa na fara gajiya da aiki nan, kulum mutum bashida lokacin kansa,
Jiya nan sir xuluch chai yaki Rani wai akwai Wani akai da zanyi acan
Nigeria akan shugaban kasa na kasar
Biki ji Wani bakin ciki da ya daki zuciya ta ba
Bana San zuwa Nigeria saboda Abin da daddy Dina yayi wa mom
Sai na tsani Duk mazan Nigeria
Da fani tayi haba
Yar kuwa karki ce haka Duk Wani na miji da kika gani kowa da halin sa
Kin San Allah muta nan
Nigeria suna da kirki zuwa na can Wlh na ga karam ci sosai
Kuma Dan Allah karki ce baza ki aiki ba
Dan Allah
To shkenan suhaila da ma bance bazan masa ba nace Mai kawai zanyi tunani
Saboda kinsan mom Bata son ko sunana Nigeria bata San taji
In dai Dan wannane karki da mu
Zamu San yadda zamu bulluwa LA muran
Kallon juna suka Yi Sannan suka tun tsuri da Dariya wannan makaran sai
Mun sharara mata karya ko
Ashe kin gane
Tashi muje gida Dan ni zan wuce gun grandpa's Dina kin san yau ne ranar
Gai dasu ne,oops! Kin San Wlh na manta
Amma koda yake Wani lokacin maje tare
OK arya
Mike wa suka yi, suka nufi gun motor cin su
To suhaila ki gaida nanu Dan Allah karki manta
Karki ji komai
Insha Allah
Motar ta Tashi ga ta nufi gida suhaila na da ga mata hannu,
Tafiya take akan titi Tana tuke anatsu Amma Gaskiya hankalin ta baya kan tukin
Tuna nin ta bai huce yadda baban ta ya gudu mahaifiyar ta ba.
Ita Kuma mom take fada mata dadililn
Daya sa mahaifin ta yasa ke ta.
Dukan sitiyarin motar Tana Mai cije lebe kai kai
Bazai yuba
Dola ne nayi binci ke
Maye da lilin haka
Wani azababan gida tanu fa hadda de kana ganin sa kaga
Naira tayi kuka get din Gidan yawa wan gale da kansa
Wasu abubu suka firfito suka zaga ye motar haske ne jaja ye sukai ta kai da kawo wa
Sai da suka dau tsayin sakan goma
Sannan computer tayi magana
Duk Kara finan da suka datta kare bakin get din suka kokko ma Dan na han cin motar tayi hara bar cikin Gidan parking space ta dosa
Parking tayi tafito da ga motar dosar kofar gida tayi hannu ta saka Dan bude marekin kofar Dan bude wa
Kofar ce ta bude dakan ta mamaki ne yaka mata, shiga tayi kai taye ba tunani Wani Abu
Sunan mom kawai take Kira
Mom kina Ina ne
Lalube taki yi aduniya Babu Abin da na tsana a rayuwa ta sama da duhu sadaf sadaf nake tafiya lalubar bango Dan kunna fiti la haske ne
Ya bayya happy birthday to you happy birthday to you baki nasaki galala Ina mamaki manta wa danayi ranar haihuwa ta
Shiru nayi Ina Mai tunani
Gaskiya wata ran ni lusa race ace. Mutum Yana Iya manta ranar haihuwar sa
Saukar labbane ne yasa ni dawo daka tunani da na tafi na Dan Wasu da kikai
Murmushi na anta yowa wa kawo na Mai sanko haddan gaya ye Mai kuru ciyar yara,
Mai salan zamani Dan kwalisa
Wato uncle Deen ke nan Mai kima nin shaikara hamsin da biyar
amma
Zuciyar sa ta Dan shikara ashirin,
Duk duniya Babu Abin da yatsana daka kirashi da tsohu,
Nice wadda nasa Mai Deen asalin Sunan sa shamsudeen
Ni Sanka ma mamasa wannan Sunan saboda tsanin sanda yake min
Bana tan, ta mama shiya shirya wannan shagalin
Kawo kenan
Dan Gaye kulum acikin gyara yake Wani
Masoyita.kawu tsale daka naye jikin sa
Gaskiya kawu Kayi masifar kayau sai Kace Salman Khan.
Wata Dariya yayi tajin dadi Gaskiya yata kina sona daya wa.
Mu kuwa bama Sanka.
Antice ke anta you wa kawu wannan maganar anty kanwar mahaifiya tace saba nin..
Kawu da yake wan mahaifiya ta
Aunty labiba haddiyar kyakyawace ajin karshe
*Jamila Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C. I. D. ( *yar bin cike*)
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
~Series~
*20/25*
Sai dai kashii.
Duk wannan kyau Nata Wani lusa rin saurayi ta
Ya zabga.
mata karya yata fi Canada Karo karatu batun da nake muku yau shekara goma sha biyu kullum sai shir gamata karya
Yake
Wannan
Kenan
Kai aunty ni makai na Ina tan Tamar kuna San kawo.
Hade fuska tayi tare da gara medical glass.
Din ta ohu dama keki daure wannan tsohun
Gidin Agidan nan shiyasa yake yin Abin da yaga dama,
Haba aunty so kuke ya mutu da bakin cikin ku ko Kuma ya mutu da kuru ciyar sa,
Yauwa yarta manna min kiss yayi agushi
Gakiyar ne Inna tsaya ta wayan nan sai na mutu. Da kuruciya ta.
Manta da sukai yata.
Ki Kara sa ciki yar sarkin Riga na can sai Nai.
Manki take.
Oh kaka ta cikin jama, a nake kutsawa Dan isa ban garen kaka
Hawa Sama nayi Dan acan
Ban garan ta yake
Tun da ka bakin kofa nake jiyo haya ni yar ta
Sai zabga ga masifa take kamar barko no
Shiru nayi nawa Wasu Yan sakwanni Dan buluwa lamuran tsohuwar nan in bada da Bara ba,
Sai Yanzo sai tahada maka bomb din da zai Tashi dakai
Ahankali na ke tafiya Dan jin akan me ake magana.
Kasa kunne nayi aji ki
Kaga nasir Babu Abin da zai sani
Yiwa jikata auran dole Dan haka ma kabar wannan maganar na yadda aiwa kowa aure dole Amma
Ban da arya Dan ita din da bance
Duk wannan kasa kunne dana yi bai Hana ni yin ihu ba tuni naka kutsa kai cikin dakin sai huci nake kamar zaka kankya
Kallon muta nan dakin nabi da shi tare dawa Wani murmushi na ban ta kai ci
Hmm Wani Za ayiwa auran dole
Wai ni Mai nayi muku ne kuka tsane ni ne
Mai yasa Bakwa boye kiyayyar ku akai na ne
Wai Mai nayi muku ne ni da mommy Dina
Tabe baki taye tare da dogo Tsaki hmm dama yar karuwa dole tayi ahali na uwa
Da sauri na Kalle ta cike da mamaki Abin da tafa da
'
Karuwa na Mai maita Kara Saukar marnin da da aka yine yasa ni kallon gun da sautin Marin yafito
Daddi ce ta tsin kwa aunty juwana Mari
Har sau uku Mari
Tana Mai cewa sai dai uwar kice karuwar.
Mara mutum ci ke harki na da bakin zakin ta,
Haba Suman Tana Mai katse daddi ai sai kisa ta kur mance
Au to ko zaki Rama mata ne
Kai Bari na gaya muku kuje
Nasira Zara nafisa junima amaira safira lubuna jumaina Aviva khalima Duk kan ku kufita da ka ido na
Naga ya muku Tsaki taja Sannan Taka ma hannu zamu muta fi sghalele kin ji
Ba musu na bita
Ban garin ta muku nufa A Palo muka
Zauna
Arya ta Kira Sunana Bana so kina shiga damu Bana so kina da ga hankalin ki Dan Bana San tanbaya
Kallon ta nayi ta gafen ido
Kaka kenan hasa shena Yana nuna min cewar akwai Abin da ake boye min
Duk wannan maganar Ina yin ta Azuciyata tane
Dafa ni tayi Bana so kika wo komai azuciyar ki
Bana San kina damu wa saboda aikin ki
Nan dai ta zauna Tana ta lallai shina
Anan nake gaya mata Wani aiki da zana yi A Nigeria Amma Ina tsoran Abin da mommy zata ce
Karki da mu Abin da,zaki ce mata kawai zaki America Wani cost na tsa wan Wasu Yan wata nin
Idan zaki kirata sai ki Amma ni da vasira
Murmushi jin dadi nayi shikenan da ma gobe nake shirin wuce wa
Na Dade Agun kakata daka bisa ni nawace banga rin mommy
Tun daka falo Dana ga bata nan yata batar min da cewa Tana cikin daki kwankwasa wanayi aka amsa min da ishigo da sallama ta nashi ga Tana nanna de daddu ma da alama sallah tayi Tana kokarin Mike wa
Da gudu nafa da jikin ta
Ke meye haka wanne Irin abune sai kin karya ni
Haba mommy wai Mai Hana ki zuwa gun birthday Dina
Murmushi yake tayi naje da I Dana ga baki dawo ba yasa ni shigo wa ciki
Ni ma murmushi shin yaken nayi mata saboda nasan bata jeba
Tana gundun magana
*Jamila armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C. I. D. ( *Yar bin cike* )
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
~Series~
*30&35*
*Write Jamila armaania*
Mommy da ma Ina so na gaya miki zani America Karin karatu
Kallo na tayi Tana Mai na zari na
Ruku hannu na tayi
Fara Yimin na siha
Akan mutum cina
Da addina uwake nan
Allah kaji kan iyayen mu ameen
Mike wana yi nayi sallama da ita wajan Yan sha galin birthday party ma
Haka muka garke
Ranar na kwashe
Wajan A3 Muna casu
Bangare mu na huce na yara Yan mata
Daki ne kowa da na sa
Mun fi mu 20 Gidan mu kusan mu family guda wajan kakata
Suma Sa.ad shine Asalin Sunan kakata
Kakana na gun mahaifiya matan shi hudu kaka Maisara kaka Sabila
Kaka anwara
Sai kakata
Kakata ce uwar gida kaka anwara sun hada kai da kakata suna zaman lafiya saboda halin su daya basu shiga shirgin Wasu bani
Gasu da hakuri to gwan dama kaka anwara kuza kashe ta da bakar magana baza ta ba
Tanka maba ba kamar kaka ta ba
Inka shita Tana ramawa
Kaka Maisara da kaka Sabila ku da ma kowa yasan su basu da mutum ci
Kakata yayan ta hudu kaka anwara biyu kaka Sabila biyar kaka Maisara guda uku
Yayan kakata akwai uncle shamsudeen akwai uncle samil akwai uncle Nadeen Mamata najaam
Kaka anwara akwai uncle labbif akwai uncle saleem
Kaka Maisara
Aunty Zeenat aunty esha aunty jamile
Haka suka ta su yayan su basa yayan kakata da kaka anwara
Kulum sabani suke
Uncle labif yayan samata biyu Nana Khadijaa da kima Aisha
Uncle saleem yayan sa hudu mata na miji daya Rukky Fatima amina suhaila
Sai
Sahil
Uncle shamsudeen Dan sa daya sa, ed
Sai uncle Nadeen
Aimar suhil Sameer
Samil Kuma yayan biyu Meenal da Akbar
Aunty Zeenat Mimi husna Farida nafisa sai aunty esha Nasira Zara khalima lubuna Aviva
Sai yayan Yan kuwa da baza Arasa ba
Sai yayan aunty jameela Jumaina junima amaira
Aci cikin su Wasu na so na Wasu basa so na
Daki na nashiga wanka na fara yi nasa ka kayan bacci black and yellow
Trolly Dina. Nafara hada kayana masu yawan gaske
Waya ta ce tafara ringing kallon sikirin din wayar nayi murmushi nayi nasa hannu na
Dauka Ina maikara ta kunne na
Hlo daka bangarin aka fara magana da yaran China arya Mai yasa baza ki je wannan aikin ba Yana da matu kar amfani,
Ina Mai Kara rokan ki Dan Allah karki ce baza ki yiba
Murmushi nayi sir atoro min komai da case din zanyi Dan gashi na shirya gobe sai na wuce
Ina son komai na gama tsara sa Yanzo
Wow Amma Naji dadi Wlh shikenan zan toro miki da komai sai tsara yadda yaka mata da Kuma da abokanan aiki OK sir
Katse wayar tayi ta Mike ta ci gaba da hada komai
Kangado ta hau dorowar dake kusa da ita ta janyo ta dauko laptop din ta kunna wa tayi sakwanni da ta buka ta sune suka shigo
Tsaf sai da ta gama nazari akan sakon Sannan tayi shiru Dan ne man mafita
Bawa ni Abu bane yasa ajikin case din VA face ana da zargin Yana aharkar mafia da da safarar coken
Text nayi Mai
Aje laptop Akan duro wa
Kwanciya nayi na jar bargo
Karar alarm Naji zun bur nami ke da gudu na do shi bandaki sai Dana yi addu. ar shiga ban daki
Sannan nashi ga ban daki
Wanka nayi sosai nafito dogu war Riga nasaka englishware pick Mai dogon hannu
Sai Wando jeans baki nayi rolly din kai na da bakin gyale Kara mi
Jaka ta yarkara ma ita ma pink shoes Dina masu Bala in tsini pink
Agurguje nayi sallahama da mutanan Gidan
Da mommy na
Airport na huce Anan nasa mu sauran masu taya ni aiki Duk
Akarkashi nasu ke
Huce muka yi
Nigeria kano A hotel muka sauka
Kuwa dakin sa da ban
Bacin kowa yahuta muka taro gu daya
Da su biyu ne sai Yan Nigeria uku
Ma,am munsa mu yadda zaki shiga ta hankyar sadeeq
Amma Kuma shiru suka yi suna kallon juna,
Ina zaune akan gado jin sunyi shiru yasa ni da gowa
Yadai Ibiraheem kai shiru
Kai ya Sosa da ma aika tau suke ne ma
Dariya nayi to kai in banda abinka ai ga ta inda zamu samu
Information Mai sauke
Haka ne ni ma nake gani to shikenan
Yanzo kabir zai zo dauke ki ya kai ki Gidan matar da Za aiki
Gidan ta Mai kai yara aikatau
Sai Ina fa ganin kamar zata gano mu ko
*Jamila armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D (```Yar bincike```)
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*40/45*
Shirutayi Nadan Wani lokacin zanyi mana Kennan, Kabiru ne yashigo gaisuwa yakwasa
Tahankyar sarawa nan ya yi min bayani akan aikin kaya yaban aleda
Karba nayi nashige daki. Riga da zanine da ban-daban dan kwali da banshima,
inasawa dakyar dan zanin nakasa daurawa Mai kyau,
Ahargitsi na daura nafito, shima ina harde kafa ina neman faduwa
Kankace me tuni su kabiru sudau dariya,
cike da mamaki nake binsu.
Gaskiya wannan daurin zanin baiyiba
Saidai inmunje gun matar tagaramiki.
Babu Wani bata Lokaci mukadau hankyar unguwar uku Wajan Mai daukan yan aiki
Ita kanta matar tayi mamakin ganin Nina amatsayin Mai aiki.
Nan dai akashirya komai
Su kabiru Tafiya sukai matar harda yiwa kabiru godiya.
Misalin Karfe 8:00 na dare direba yazo daukarta nida lami.
Haka yakwashemu sai Gidan shugabankasa ,
Kunsan irin Gidan gwamnati basai natsaya fadaba
Tangama-tangaman get akai tabudewa hucewa mukai sai cikin Gidan.
Yan aikine birje gasunan sai yawo suke abinka da gidan
shugabankasa
Wani bangare akashigar damu,
Gu akanuna mana muzauna.
Lame inbanda washe baki babu abinda takeyi munfi minutes biyar.
Sannan wata haddiyar mata tafito Fara duguwa Mai danjiki haka Tasha wankan shadda da gold, matar na da fara'ta Sannu dazuwa lame .
Yauwa Hajia Wanda akakira Hajia bina tayida
Kallo wannan ce Mai aikin gasheta da itanayi,itace mata,
Ainaga Yarinkya batayi Kamada Mai aiba, lamece tayi saurancewa, Hajia Yarinkya nan
Babanta ne ya Mutum tuntana karama kuma, uwarta yar India ce shiyasa
Talauci ya yi musu yawa, shine wanta yakawota aikatau.
Hajia tajinnina maganar to shekenan nawane kudin albashinta,
Hajia dubu hudune, shekenan
Bakomai Hajia ni zanhuce, Tana Mai mekewa, ban dir kudi tabata
Lame harda durkusawa, inaji inagani ta tafi.
Hajiace ta Gyara zama ya sunanki yan mata zare ido nafarayi akanun narasa
Sunan da zanfada sunan Suhaila ne yafadomin, dasauri nace mata Suhaila
To Suhaila nice wadda zakiyiki nan mu gidan yawane wato muhudune matan gidan daya tarasu
Duk kanmu hade yake mundauko ki ne akan aikin Yayan mu guda shida.
Duk mazane, daya sunan sa Naseer daya Abdul daya shima sunan Mohammed sai Ahmad sai Safwan, nakarshane kuma.
Yana da tabin hankali sunansa Asfar shi munfison kikula dashi sosai
duk abinda take fada inaji sai tunda tafadi harda mahaukaci
Naji gabana na faduwa,
Maganarta najiyo dakasama sauran saikin Fara kyaga sauran abubuwa
Kadamata kai kawai nayi wata yarbuduwar yarinkya ce tashigo daka ganinta
Itama mai aikice Yauwa Ummi
Kai dakin masu aiki saiki gayamata
Sauran abubuwa ba musu yarinkya tai minnuni dana taso, mikewa nayi nabi bayanta
.Wata hankyatabi bata Lokaci muka isa wanibangare daban yan aikine burjik wasu aiki suke
Wasu kuwa sunana zazzaune sai Hira suke
Hurhuce su muke yi sunabinmu da Kallo
Dakina tunanamin wannan dakin kinkine kowa da dakinsa, sannan karfe shida zaki dinga tashi
Tokaiwai nacemat dannagaji, datsaiwa shiga nayi balefi, dakin gadone sai dorowa sai tabur
Shiganayi na watsa ruwa nayi kayana namayar, Dan kayana na na barsu acan
Kangado na haye wayata nazaro daka bare ziyata kunnata tanayi
Babu mata Lokaci nafara baraba basu Wani bayanin
Kashe wayar nayi nakanta.
*Jamila armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*50/55*
Tunda asuba nake natashi nayi Sallah
Wayace tafara ringing. Ceke dama mamaki na Kalle indatake karasawanayi dan daukar wayar.
Inazowa tatsinke harna Juya Kira yakarashigowa hannu nasa na dauka
Akunnena Kara dakacan bangare akafara magana ke malam keka womin coffee ina jiranki,
Bangama tantance maganarba yakashe min waya
Tsakinnaja abuna kana nafita bangaren danaga masu suke shiga natanbaya
Inane kicikin din masu gida nuna min sukayi, Shiganayi komai Akwai akicindin
Coffee din na hadamai Mai zafi,
Dauka nayi atire zanfita Kenan mukaci Karo da buduwarnan najiya ,
Dan Allah inane bangaren mazan Murmushi nayi
Zonnan narakaki Wani haddangu mai kyau dakunane ajere guda shida,
Nunamin kofatayi ta tsakiya mai wanne dakin ne yace kikawo masa coffee shike shan coffee,
To nace mata bakin Kofa naje ina kwankwasawa
Shuru nakara bugawa, yes come in, tamke fuska nayi, sannan namurda kofar Ahankali
Torakai nayi, banma kolaba dashiba kan tebur nakai. Na'aje juyowa nayi dantafiya.
Atsaye nagansa Ajikin dressing mirror daureda tawol jikinsa da damshin ruwa karfafane Sosai gashin kansa kwance.
Lum-lum? Harguwarsa Naji dakasama inkin gama Karemin Kallo sai kizo inakira.
Tabe baki nayi gaban madubin naje natsaya kere agabansa,
ganni nace inayamutse fuska kamar Wanda yakedowi duk da Banga bayansaba
Juyowa ya yi kyakkyawane balefi dakaganin sa zaiyi rainin hankali
Kallo yabini sama da kasa Kallon kwayar idona ya yi, Nima hakantake sai danakare Mai Kallo tukunna,
Sannan nakalle cikin kwayar idonsa, gallamin harara ya yi, murgudamai bakina nayi, najuya abuna daniyar fita fin cikone ya yi,
Nafado jikinsa, dagowa nayi dakajin nasa nakura Mai Kallo yadda numfashin mu yana haduwa, Wanda bakina danasa gafdaba gaf
Ke harkin isa kiyimin Kallon banza Murmushi nafara yimai Wanda tsantsar kyawona yafito,
Waye yafara hararata inajiyo kamshin Bakinsa, wayafara hararata kaine dan haka narama
Aibanga Abundamuwa ba, tundana Fara magana yakurawa bakina ido, oh hakane to daka yau ance kikarawa yiwamutum rashin kunkya kyakara,
Banyi auniba Naji bakina Ansa sannan yamatsni Kaina yadda Ko kwatarkaina bazan iyaba
Yacika hannusa da dukiyar Fulani sai matsi suyake kamar yasamu laimantsami, duk iskancina a china bana irin wannan
Saidai gun Party darashin kunkya dukna rude da salan abinda yake min,
Yanda yake tsotsi min lips yasani hawaye dan bakaramin mugunta yakeminba hannu bibiyu nasa na hankade kirjinsa tangal tangal natafi zaifadi amma baifafiba
Dagudu nayi fita daka dakinsa banko kofar nayi dakarfi, abakin kofar daki kusafa dashi najin gina Ajikin kofar Maida.
Nufashinake mayarwa dakyar Wlh namugun tsoranta kofar akamurda
Handlock sunatafi zanfadi rufe idanuna nayi datafin hannuna, jirakawai nake nafadi amma shiru laushi nakeji kafaduna
Bude idonayi danganin akanmai nafada, cikeda mamaki nake kallonsa ajikinsa nake nayi Shane Shane shiko yazubamin idanu, kamar Wani maye da saurina nadagashi ina fadin sorry sorry
Ganin Kallon yake karewa yasani yinmagana dama kofofin dakine guda uku sukabude Kowanesu fuska Amurtuke ummi ce tataho dawasu yanmata hannusu ruke da, faranti da kululi,
Dayane daka cikinsu yake tafada yar iska tazo zatakashe mu da yunkwa, Kofa tabiyar akabude Mai coffee ne yafito cikin shiri,
Kai kuma Abdul dawa kake wannan kumfar bakin.
Yar iskar Mai aikin da akakawo mana jiya zata kashemu nakirata yafi 20 awaya taki dauka,
Annemeta adaki batanan kogidan Uwar watashiga oh, Murmushi Mai coffee ya yi to kaidake kwakwafi aigatanan Tana jinka,
Cike da mamaki Yakalli inda hannu Mai coffee yake Kallo yabini sama da kasa, guna yatahu yana zuwa baiyi wata-wataba yatsinkamin Mari da saurina nadafegun wannan ne nafarko shine nakarshe, kamar hadin baki ciki
*Jamila Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*60/65*
~Series~
Kema dukana zakiyi ko aini'banmiki wani abuba wanni mugun tausayin sane yakamani Aa Asfar badukanka zamiba Nifa kawatacefa, shiru yayi yana tunani aini banida kawa,
Nima shiru nayi da sauri nace Mai tamakarataku, shiru yakarayi Karo na biyu ,addu'a nake Allah yasa karyace bai ganeni ba, da sauri yace, ha? Magani Ki da sauri yahayo gadon.
Bakice Tina Ko Eh nace Mai dasauri nice rungume ni yayi,mai kika zoyinan, wasa nazo mudinga yi kullum, tafi yafara harda tsalle, da gaske harda wanka zakindin gayi min, wayannan sitacemin mahaukaci, shinda gaske ni mahaukacine yana kuramin ido
Aaa kai ba mahaukaci Neva, Murmushi yafara, to tashi kiyimin wanka Zaro ido nayi waje,ni inayiwa gardi wanka, Aa Asfar kabari masuyi maka wanka suzo suyi maka, hade fuska ya yi yazunbur baki, yajuya, waishi ya yi fushi.
Gabansa nakoma Asfar Yadai Kara juyawayayi,toNaji zanma,shikenan,banyi auniba Naji yarungumeni kam.
Hannuna yakama ya sauko dani kasan gado dora Hannu ya yi akan kirjinsa dai-dai saitin kan butur dinrigar, yana nufin nacire Mai Riga, hannu nasa nafara cire Mai Ahankali,
Sai danagama cirewa tsaf nafara kwaye Mai rigar, na saboleta tafadi kasa, kyakkyawan kirjinsa nabi da Kallo, babu gashi kudaya gashi irinjin sex body ne dashi, duk Amur mude, balle din Wanda sa yafara kokarin cirewa, da sauri narintsi ido,
ceriwa ya yi akawai wando dankarami aciki, dafani yayi budewa idanuna nayi
Hannuna yaja harzowa bandaki abikin bahuwun wanka yatsa,kallona yayi da idanuna natanbaye shi lafiya, muni ya yi da hannu inkunna ruwa bamusu nafara hadamai,
Tsaf nazuba kayan sabulu naruwa da saurinsa yashiga ciki tuni yafara facal facal daruwan ne dai nazoba Mai ido,
Sai daya gama wasan sannan yakallan Tina kizo kiyimin wankan, takansa nafara wankewa tsaf nayi Mai wankan sannan na daura Mai tawol, Fitowa mukai kangado yahaye yanawasa dakayanwasa, kaya na dauko Mai nashan iska dan garin Akwai alamar zafi.
Wando blue Riga fara, zamanayi kariris nashafamasa Mai Dan karamin nace yasafara sakawa,dama yacire wancan Tun'abandaki,juyawa,nayi,sai dayasaka sannan yasa sauraun, gyara Mai gashinayi, nayi Mai style mai kyau.
Gindin mudubi nakaishi danyagani yadda yake Murmushi zainuna maka yaji dadi tattare dakin nayi ba'afi minutes nafara Juyo hayaniyar mutane.
Toro kufar akai duk da inagayarawa Asfar farce sai Hira yake min nashirminsa,nayi,tsan,manin masiyimai wankane.Ga mamaki Hajia ce tare da wasu Yanmata, Hajia ce takalle ceke da mamaki kadadai ya yi wanka, mike Wani ina gaishita amsawa tayi, baki bani amsaba, Eh nace mata ina Mai Murmushi,
Kai amma Naji dadi wata buduwar Mai Dan rawar kai taje tarungumeshi tare da manna Mai kiss, Tina zaki min wasan bai karasaba ya yi shiru, ganin banibace yasa shiyin shiru, dama Tun Lokacin da suka shigo kansa yana sunkuye,
Mikewa'.yayi'Yakoma:bayana kamaguna ya yi da hannu bibiyu yazoro kansa Wajan huyana, Tina Kinga waccan kulmu sai tayimin wannan abunda tayi min yanzo nikuma banaso kice mata banaso,gabakidaya kunkyace ta ishan Gashi duk yayimin kawankya Ajikin narasa yadda zanyi.
Inkwaci Kaina sai tutturi shinakeyi, yaki sakina saimakara shigeni yake,
Kai amma Naji dadi gaskiya dama duk nafi damuwa dashi dan haka na yanke sha'wara gaba kidayawa Ki koma kula dashi shi kadai banda kowa su sauran zan samu musu masuyi musu hidima,
Sannan kittaro kayanki kidawo nannan, dazama
Duk bayanin datake duk inaji amma hankali yatashi danaji ance indin gakuladashi in kuma koma dakinsa dazama sai kace matarsa,
Karkidamu babu abinda zai miki tunkan Asfar Nasan halinshi nakame kansa, ballatana dayawo Mara Lfy, nuna min yan matan datozo dasu tayi Duk yan kuwansane.
Sai wannan itace wadda akasamu su rana da Ita wannan kaddarar tasame sa, a zuciyata nace aidole kirawar kai tunda Kina da handsome, a hannki, Zansa akawo muku Abinci da kayan da zakin dasawa, to nace Allah yasaka da alheri Bkm yannan kezamiwa godiya, ficewa sukai daka bakin Kofa.
Wadda akace ansamu musurana tayi magana akularmin da miji kar'a kwacemin shi, sannan tafice zuciyata nace to maizanyi da mahaukaci mutsumutsun danaji ya yi ne
*Jamila Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*70/75*
~Series~
Inkwaci Kaina sai tutturi shinakeyi, yaki sakina saimakara shigeni yake,
Kai amma Naji dadi gaskiya dama duk nafi damuwa dashi dan haka na yanke sha'wara gaba kidayawa Ki koma kula dashi shi kadai banda kowa su sauran zan samu musu masuyi musu hidima,
Sannan kittaro kayanki kidawo nannan, dazama
Duk bayanin datake duk inaji amma hankali yatashi danaji ance indin gakuladashi in kuma koma dakinsa dazama sai kace matarsa,
Karkidamu babu abinda zai miki tunkan Asfar Nasan halinshi nakame kansa, ballatana dayawo Mara Lfy, nuna min yan matan datozo dasu tayi Duk yan kuwansane.
Sai wannan itace wadda akasamu su rana da Ita wannan kaddarar tasame sa, a zuciyata nace aidole kirawar kai tunda Kina da handsome, a hannki, Zansa akawo muku Abinci da kayan da zakin dasawa, to nace Allah yasaka da alheri Bkm yannan kezamiwa godiya, ficewa sukai daka bakin Kofa.
Wadda akace ansamu musurana tayi magana akularmin da miji kar'a kwacemin shi, sannan tafice zuciyata nace to maizanyi da mahaukaci mutsumutsun danaji yasani tunawa Akwai Mutum tsaki naja,
To haka rayuwa taitafiya dumin kuwa duk abinda yadace game da aikina inayinsa sannan kulada Asfar inayinsa dai-dai gwargwado gawata shakuwa damu kai daya bayasan murabi da juna
Sannan ga Mr coffee yata kuramin bakaramiba gani,nikuma rashin kunkya bazan dainaba ,gashima Abdul bai daina dukana ba, Abu kadan nayi sai kai munafuka.
Yau kamar kulluma ina filin tsakar gida ina zaune sai faman zare ido nake Asar nabayana yana wasa kusa da swimming pool,gakamshi sai tashi yake agidan sai soye soye suke da dafe dafe.
Saboda wai yaune zasuyi baki Mankya Mankya baki,ina cikin wannan tunanin nafara jiyo janiya natashi ga karan motoci,
Dama,sau,biyu,natabaganin shugabankasa, bodyguard ne suke tashigowa babu adadi, daka bisani sai ga shugabankasa ana binsa, abaya shiko yana gaba, zubur namike cike da mamaki yanzo fa nabarsa apalo dannan naje gaida Hajia,
Nataddasa'acan gomine yafara kitomin kardai ace yan biyune da Sauri nayi bayan korido inda bawanda zaijine wayata naciro nakira Sani shine Wanda yake kawo min wasu information.
Hlo Sani Mai zan gani haka zama su biyune Nikai na abinyabani mamaki, dai-dai na second daya yan kuwana masu gadi basu tabacewace su yan biyu,bane sai yau suke fada, shiru nayi, to kasan yaza Ai kasa ido sosai akansa, to Ma'am insha Allah.
Kashe wayar nayi nakoma inda nake zamana ke dawuya na Kalli inda Asfar yake Wayam babu shi, Mike wanayi nafara naimanasa abujajan, duk inda nashiga natanbaya sunganshi sai suce basu ganshiba sannan baima huceba,
Hucewa nazo yi danshiga ciki kozan gansa kukansa Naji daka daki yanace wa kiyihakuri karki dakeni bazan kumaba can Naji yace Tina kizo zata dakeni, da gudu nashiga kamar mahaukaciya Ko gabana banagani, Masha cinkaro da mutane.
Dakin Dana kejoyo kukan Asfar nan na Banka Allah Sarki yana tsugunne yamika mata hannu sai dukatake wanni tsale nayi Wanda ya yi dai-dai da zata zabaga masa bulalar, ajikina ta sauka kamkame niyayi kamar zai koma jikina, sai sharbar kuka yake.
Baki'tasake,,laha'ilaha'illahu Mohammed Rasulilahi sallahu alaiwa Sallama ?
Kwartanci hardaki kuma damijin na, kwadamin fari tayi taskakeji kafin na tantace Wanda yamaran sai jin karar Mari Naji tas tas, da sauri na Kalle mai Marin Asfar ne tsaye sai huci yake
Karkikara dukamin kwata sai namiki doka Hannuna yaja mukafice daka dakin, bangaransa muka huce.
Tsaye take baki Bude Tana mamakin abinda Asfar yafada, Tana maimaita Kalaman sa, wata matace yar duniya tashigo dakin sai taunar Cingum take,
Kana ganinta kaga gogagiyar karuwa saleema kidaina damun kanki tunda ubansa yadawo aibakida matsala, Murmushi sukai na yan duniya,
Wanka nayi Mai Nima nayi nagyarasa tsaf, ina tsaye akansa dan yau yakicin Abinci, sai rigama yake sai kace karamin yaro, Ummi ce tashigo da fa'ata Aunty Tina, Inawuni Lfy Ummi dafa'ata na amsa, damacewa Aikoni akayi Misalin Karfe Tara za'ai family meeting to Ummi Allah yakaimu Ameen tace tafice,
Dakyar nasamu yaci sallar isha'i mukai tare, sannan ya haye gado niko zamanayi dan jiran Lokaci, dan Nasan
*Jamila Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*80/85*
~Series~
Dakyar nasamu yaci sallar isha'i mukai tare, sannan ya haye gado niko zamanayi dan jiran Lokaci, dan Nasan bakaramin information zansamu ba zuwa gun meeting din ba, yajanyoni ya yi Kangado Nafado gefansa yadda numfashin muke haduwa dana juna, tunanin makike yine haka yana kuramin ido, Kalle shisai kace Wani Mai hankali shafa face Dina ya yi,
Murmushinayi,mai bakomai,Tina yakira sunana yakira dan Allah karki tafi kibarni, Nasan wataran zaki tafi kibarni,
Kiyi min alkawari zaki zauna har'abada, hankali tashe nake kallonsa, alkawari kuma anazaune Lfy,
Gaskiya Asfar ba, dan yatsan sa yadoramin abaki karkice baza kiyi minba,yanda,yake,tsareni'da idanuwansa yasani cewa nayi
Kiss ya yi min Agefen kumato,
Karar Agogo dake manne jikin dorowa yasamu juyawa yana munidacewa Karfe Tara dai-dai.
.
Mikewa nayi dakan gadon, tashimutafi, bamusu yatashi shima, tare dajakar Maganin sa dan Akwai Wanda zaisha Karfe Tara da Rabi.
Bangaren Mai gima shugabankasa mukabi kowa ya hallara yara daman kyawa wasu nasansu wasuwa kuwa sai yau, ga alhaji Usman Rano wato shugabankasa tare da dankuwansa, kowa binmu yake da Kallo wasu na tsana wasuwa na kauna, Duk kansu suna zaune akan kujeru.Katon daynin Table nayin meeting kura dayace,tara
GE wadda Asfar zaizauna harbakin kurar nakaishi yazauna,niko natafi na zauna akan carpet, ina zama sai Gashi yazauna akusadani.
Kowa mamaki ne yakamasa Hajia ce tayi magana Lfy Asfar kazauna Anan kollonta bai yiba, alhaji Usmaan ya ce kyaleshi, kawai,
Dama abinda yataramu shine akan Asfar Gashi dai yau tsawan watashida da samun matsalarsa, bhaiwarke ba tunda duk hospital sunce, zaidade yana wannan Ciwan mantau, dalilin hakane yasa akadaga auransa da saleema, to Allah cikin ikonsa,
Haryanzo ba asamu yadda Ake soba dan haka nayanke sha'wara aimusu aure matarsa ta Dinga kuladashi,
Zunbur tameke Wlh bazai yuba banyarda ba baza ai ba harsai tawarke tunda Hajia Kubara tafara masifar alhaji Usmaan yahade fuska jiyake kamar yatashi yabuge ta amma dayake dan duniyane shi sai yace haba Kubara
Da girmanki, bawani da girmana duk abinda Akewa Asfar bantaba magana ba,
Dan haka baza aiwa yaro aure yanzoba harsai yasamu sauki, inda ubansa nan da ba'aimai hakaba, tafice fuuuuu, kamar wata iska,kowa binta ya yi da Kallo, Shidai alhaji Jafar tunda akafara bai yimagana, duk fuskar tattare da damuwa, bashida yancinyin magana, wayar alhaji Usmaan cetayi Kara,
yadauka karawa ya yi Akunne, ya yi shiru, Sai jikawai akayi yace (million 200) Tana gida yanzo sai gobe Zansa asa, a bank kin, OK Tom ngd, yakashe wayar,
Maganganu yayi kadan sannan yace taro yawatsi dan haka kowa yatashi yatafi bamusu kowa yakama hankya dama, Asfar yafara gyangedi, tunda yasha Maganin sa, tashi mukai mukabar gun saleema Da babarta sai kuskus suke,
Misalin Karfe biyu na dare, ina cikin dakin maso aiki, damata window nashiga Bata kofaba irin window din turawane, glass zakabude babu Wanda yasan inaceki ballatana asan nashiga,
Can waje duk masu gadi zuwa sojoji duk antsare su da bundugoge, duk yawan matakan tsaro, barayine sunfe su hamsin, wasu nawaje wasukuwa na kokarin shiga
Abin mamaki duk Wani tsaro sunsan dazamansa kofar Palo na farko sukashiga, sunfi su Ashirin, duk kanso dauke dakyan mugan makamai.
Sai da suka shiga Palo biyar sannan shugaban barayin yasa afito dakawo dake cikin gidan haka sukai tafito da su sako da lungo,
Akatara su a Palo tsaf, jikin kowa sai karkarwa yake, shugaban barayine yace suke nan Eh shikenan, Dakawa alhaji Usmaan tsawa ya yi suke nan mutanan gidan Eh yace yana karkarwa, daddy Akwai Mutum daya banganta ba, sai asannann yatuna tsoro tsoro ya yi,
Bada umarni ya yi, aje anemuni, duk sai dayasa aka daureso Asfar ne kawai bai daure ba daya daka cikin yaran yace Mai mahaukaci ne,
Ogo munduba Ko ina bamuganta ba, ai Oga basai kawahalar dakan kaba wannan mahaukaci zaka yiwa dukan tsiya zata fitone intaje ihunsa, Allah Sarki Asfar yana gefe atakure, oh dagaske Shaba,suna dariyar mugunta inaso kuyimai dukan tsiya, bawani Bata Lokaci suka janyo shi yana turjiya su alhaji sai Hakuri
*Jamila a Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*90/95*
~Series~
tsoro ya yi,
Bada umarni ya yi, aje anemuni, duk sai dayasa aka daureso Asfar ne kawai bai daure ba daya daka cikin yaran yace Mai mahaukaci ne,
Ogo munduba Ko ina bamuganta ba, ai Oga basai kawahalar dakan kaba wannan mahaukaci zaka yiwa dukan tsiya zata fitone intaje ihunsa, Allah Sarki Asfar yana gefe atakure, oh dagaske Shaba,suna dariyar mugunta inaso kuyimai dukan tsiya, bawani Bata Lokaci suka janyo shi yana turjiya su alhaji sai Hakuri suke bayarwa akan kyaleshi, Mai kamaimakon su kyaleshi ma, tuni surfeshi da duka, iya karfinsu, zadindukane yasa shiyin ihuuuuuuuuuuu, Wanda yasa gidan amsawa, ina cikin bandaki Najiyo ihuuuuuuuuuuu bansan lokacin Dana bude kofar bandakin ba nafito aguje duk yawan mutanan da akatsare ban makula ba,
Nadan nakai cikin Palo kan, Dagudu shiga cikinso nakare dukun Nima sai Dana samu rabona ,ogansune yadakatar dasu, yaisahaka, kukawomin itanan, janyoni sukai Asfar yana makale dani haka aka karaso mu gabansa, Danko fuskata ya yi, gidan ubanwa wakika buya, zakikira police Ko ne shiyasa kika buya Ko, yadda Asfar ya makalene sosai kansa yana kirjina, yatura kai kace Wani yaro Mai neman shan mama.
Shiwannan mijin nake bazai sake kibane yawani shigeki,Koyana tsamanin fyade xanmiki ne, ai Oga ba mijinta bane mai aikinsace ,Da gaske Basha Wlh Oga, to aikin namu zamu huta sannan kuma, sai abamu kudin damukane ma, duk yan matan nan afito dasu, bawani Bata Lokaci, akaware yan mata.
Sai kuka suke, ke Zonanan kinzowa tayi Sai makale watake, aubaza kizo ba Bakin micizi kawomin Ita, janyo ta ya yi takarfi dayaji, agabansa akadireta kallonta yayi, sama da kasa, tube rigar Ki, ainasan ke yar aikice, zanfara gwajine sugani,habawa tuni yan mata sunfara kuka, wai-wai zakicire kobaza kiciriba, Allah Sarki Tana kuka tafara cire rigar atafar, bariziya kawai tabari, ajikinta ,Itama kiceri rokansa tafara, ina kosaurararanta baiyiba.
Haka tasa hannu tacireta habawa nan nonowanta suka fito, gabakidaya duk mazan gun sukasa ihuu gaskiya wannan zatai dadin harka, komacan kitsa karki sake kice zaki gigin rufewa, hakayayyi tafito dama su aiki yana musu tozarci, banda tsofaffe wai su sungama lalacewa.
Jiyowayayi indanake to saurake Ko kallonsa banyi ba aubaza kiyiba Kenan sai nasa anmiki takarfi, Kenan nan ma bantankaba, nuni yayiwa bakin micizi da abankare Asfar dakajikina, bamusu yafara aikinsa iya karfinsa yakeja, amma Asfar karashigeni yake, gafaratan sa sai ciwo suke jimin, kurefesa da duka injiduka zai saketa, angama Oga, dakatar dasu nayi karku dakesa duk Wanda ya yi gigin dukansa, na rantsi bazan taba barinsa ba kowaye shi.
Bakin ogon barayin yasaki, cike da mamakin! abinda nafada,tunda nakyansa atabashi sai Ki abinda akace, Asfar Na.am yace dago kanka kallini bamusu kuwa ya kallan hancinsa da bakinsa duk jini, kanaso muyiwasa Nagoya ka, daga kansa ya yi almar Eh to sakeni Zami wasane da Wayan nane, balanaso nazama lose kokanaso, Aaa tokabari muyiwasa dasu
To ina za ki? Babu inda zani?
Mikewa nayi agabansa,natsaya, rigata atafar nafara cirewa, Ahankali.
Arkamar rigace: ajikina, bacin rigar:atanfa,"ceke da mamaki yake Kallo name! Amma baiyi magana ba, Itama cire tanayi sai gawata Itama, "nan ma baiyi magana ba,
Akalla nacire riga samada biyar:
Takar shance da zancire shine surar jikina tafara bayyana. "Ogo harda hadiyar yawu" farar fatace tafara bayyana, "cike da da dubbin tambaya?
"Yace dama haka hittarki take ne? "Naga daga guwar hannnuki Zowa gangar jikin Ki duk farine? "Amma kuma fuskar Ki bakace:da kafarki? "Yanzo tambaya kake kone masani.?
"Duk inaso gabakidaya,to bazaka samu ba,
Au rashin kunkya zakiyimin, zai Kara magana Kenan, wayar satayi Kara : alamar Kira yashigo, " Hlo! Mai gida ina jinka, to:angama Mai gida,ajeye wayar ya yi, yana Mai tambayar?"waye Asfar" gaba kidaya kallonsa mukayi,kafin Wani yayi magana tuni,"Shaba ya yi magana? Ai'wannan mahaukaci ne Asfar, "cike da tuhuma nakalli Shaba? Naga abin nasa Akwai 'ayar tambaya?akai,
Oh? "Kacema tazota gidan sauki, sonake ku kashe shi,wato kuharbe shi aka har lahira dan Oga babba yace bayasan ganninsa
*Jamila Armaania*👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈👩🏻✈
C I D *Yar bincike*
🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔🚔
*100/105*
~Series~
" Razana nayi dajin Kalamansa! Dan Allah karka kasheshi," durkusawa nayi nakama kafafuwansa, dan Allah badanniba.
"Dariya yasheke da Ita,"To?yanmata,nikoma,umarni akabani, yana gallamin harara.
"Inkinaso na hakura na barshi, sai dai, kafin ya yi magana, Yaga yansan da akansa, "cike da mamaki ta inda suka shigo! daga Mai gira nayi kayi mamaki Ko!.
"Nima duk acikin shirine duk Nasan da zuwanku, Tun sa'ar daka tura ane muni yansanda ke zagaye da gidan.
"Gira nadaga Mai Ina Murmushi" "Yansad suka sasu agaba, gun Asfar namatsa, cukuikuye ne yayi,
"kunce su alhaji akayi, masu aiki suka suturce jikinsu,mai da numfashi akaitayi, daka bisani dan sanda ya yi tambaya, game da Abunda yafaru.
"Tunani nake Mai zurfe akan abinda yafaru,
_________________
*1 Week letter*
_________________
"Saune nake agefan gado ina nin ke kyan Asfar, Tex's ne suka shigo, daukar wayar nayi nadoba, sakwannin kabiru ne,
" da sauri na ture kyan gefe guda nashiga dubawa, cikin Razana na yarda wayar, gumi nake tomin,
" cikin rudani nashiga, Asfar ne yashigo, yana wasa da ball, "da gudu yatahu yafada jikina, Tina, yau zamu shan Ice cream, cikin inda-inda?" A,a bazamu ba," Saboda me? "Wanane bashida Lfy ne zanje dubasa, "oh! to shikenan mekewa ya yi yafice, sai da yadade da ficewa.
"Da guduna nadawo na dauki wayata, doba sakwanni kabiru nayi, video ne na Asfar tsaye Ajikin mudubi, yana waya. Ba ajin abinda yakecewa, hannu yasa yakwashe fuskar dake jikin fiskarsa," abin Wani saurayine yasaka fuskarsa.
."Kallon kansa ya yi yana dariya, bugun kofane, yadawo dani daka hayyacina.
" Da sauri na bude ina muzairai narashin gaskiya,
" Asfar ne asaye abakin kofar, Murmushi yasakar min, nima namayar Mai," rufe kofar nayi bacin ya huce, bakin gado na koma nazauna,
"Ina Mai satar kallonsa, yana tsaye yana duba, agogon jikin bango, Mike wanayi nadebi kaya nafara zubawa.
" Kama guna yarike,
Gaskiya Kina da basira, shigowa cikin mutane, angayamiki mahaukaci ne ni, angayamiki wawane ni.
"Matsemin hannu ya yi, dakarfinsa, "Yar karamar Karanayi, "oh! Sorry kinji zafene, manna min kiss ya yi awuya, "yakara matseni, banyi auniba yatoshe min hancina da kyalle,
" Daukar'ruwa Naji ajikina, bude idona nayi Ahankali, dishi-dishi nake gani.
"Kara ware idona nayi sosai, hango mutane ne nayi asaman Kaina, sai magana suke duk bana fahemtar Abunda suke fada,
"Masoyiyata? Lumshun idona nabude,haryanxo ,
Abinda yashekamin bai sakeniba.
" kai bani madara Mai zafi? "Kofi kawai Naji abakina, bamusu nasha, tas nashanye,
Yan second ne nafara gani,yumutse fuska nayi, turo kansa ,ya yi cikin nawa, yadai? Yanmata,
"Suna Arya Saifudeen Albara: "inkiya,I. J. Arya Saifudeen Albara:
"Wasanki ya yi kyau, sai dai bakincikina guda daya, "shine nafara sanki, watso min fayil ajiki," duk Wani motsinki Nasan dashi, Nasan da zuwanki, "dariya nakece da Ita, "amma bantaba sanin kwai wawa bani ba saiyau.
".duk Plant dina baka bataba, sai ni Dana batama,ko kana musune,
"Ranar dana sauka ajirgi kasa yaranka sunzo, ko, kasa sundauki picture dina.
"Breaking news breaking news? Sai dai kashi bani bace, Saboda, "ni alokacin kwana na biyu da zuwa," new face daka ke amfani da Ita, Nima da Ita nayi amfani, Wani sabon labarin?
"Braking news breaking news?
"Ranar da barayi sukazo Nina turosu,kasan maiyasa.
Shot Page
*Jamila Armaania*