Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, 18 July 2015

WACE CE ITA? 30

adsense here : WACE CE ITA..?? 30
Na ABBA GANA
***********
Kamin kace kobo duk qauye ya dauka da
dawowar iffaat chikin mota mai kamar jirgin
sama. Ko ina sukasan jirgin sama oho!?? kowa
zuwa yake mata sannu, wasu kuwa gulma ake
zuwayi, bawanda yasan aiki tajeyi birni sabida
goggo bata fadawa kowaba duk wanda ya
tambayeta sai tace ai tana birni gun qanwarta,
Su dijee an tafi biki chan nesa dasu, basu ji
labarin dawowar iffaat ba sai da la'asar bayan
sun dawo, suka zo ganin iffat, ganin ta ya sasu
farin ciki koda batayi wani haskeba amma tadan
chanza suka fara baiwa juna labari, iffaat natajin
haushi anyi shegiya da yawa bata, cox dijee tayi
hatsabibanci bayan tafiyar iffaat, tayi wata qawa
ummulkhairi wacce itama hatsabibiyar gaskece,
bata wasa hakadai take yanda suke, itama iffaat
ta basu labarin ta'addancin da tayi barni, amma
bata fadi cewa qawayen farhaaan bane, sunsha
dariya matuqa, anyi kewar juna,
A tunanina iffaat zata bar abinda takeyi a qauye
koba komai anje birni kuma ta fara Dan wayewa
tanason ta zama Yar gayu, Ashe ni jabo bangane
bane, iffaat iskanci da la'ana sai abinda ya qaru,
bare yanxu da suka zama su hudu, ni kaina ina
tausayawa iyayen yaran, kowa kuka yake dasu a
qauye sun gagari kowa ga iffaat an dawo.
****
Iffaat take tambayar goggo ya akayi aka gyara
gidansu, goggo ta bata labarin cewa ai
yayantane dake birni sukazo ganinta suka tarar
batanan kuma suka tarar da babanku ya rasu, to
su suka gyara gidan suka bata wata takarda wai
duk lokacinda kika dawo ki nemesu, zasuzo su
ganki, sun kawo min alkhairi kala kala daga
birni, ainikan naci arzikin yayan kishiya,
Wannan karon Goggo bata tsangwmawa iffaat
kaman daba, shi yasa suke zaman lafiya, ba
ruwanta da harkarta itama haka,
Ranar suna hira da goggo take cewa Wai ihhatu
a birni bakiyi saurayiba, ta zare ido ta dafe qirji
saurayi goggo!!! nida ko fitabanayi, nan iffaat ta
gayawa goggo aikinta goggo taji tsoro, Allah
yasa dai baya biyoki da dare, daga ke saishi a
gida ba koea. iffaat tace taaab nida ko shiri
bama bamayi, nan ta fadawa goggo ta'addancin
da tayi,goggo bataji dadiba koda dama tasan
za'ayi haka, nan goggo tadan fahimtar da iffaat
yakamata ta gane ta girma yanxu tadaina
shirme da shiririta, kina ganin idan kikaci gaba
da haka zaki sami mijin Aure,?? a qauyen nan fa
ba yarinyar da ta tabayin jini a gida, taji raaaas
ta tuna itama tayi sau daya a birni amma
bataabaiwa goggo labariba,
*****
Maganganun goggo sun dan ratsa iffaat har ta
fadawa qawayenta su daina tsokana ko su rasa
mijin Aure duk da cewa basu dainaba amma sun
rage kwarai saidak idan an musu suna ramawa,
haka kuwa akayi sunyi sauqi sosai, har takai
suna gaida mutane a hanya, amma fa idan ka
tabasu zakaga bala'ee da masifa..... adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *