Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, August 15, 2015

sireenah***********13

adsense here samp906c78071de1d454.jpg

sireenah 2*13
(karshen littafi na 2)







*********NA**********



muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz




Sweet sis kiyi hakuri bamu samu haduwa during
birthday party na wallahi budurwata ce tadauke
mani hankali , oh su yaya suhail ashe akwai
lokacinda za'a wayi gari dazaka so wata macce
harta dauke maka hankali? nadauka baruwanka
da macce balle zancen so yashiga tsakaninku,
Sister kenan you sound funny wanake da bazan
so macce? kawai dai komai da lokacinsa abaya
bansamu wacce tayi mani bane shiyasa bana
zancen soyayya but for now my safna is okay for
me duk wani qualities danake bukata da maccce
tana dashi.. Hmm yaya suhail kenan I can see
you are deeply in love with this Safna kadaiyi a
hankali, toh naji sweet sis thanks. Daman nayi
niyyar sanar dakai wani abu amma da alamu
yanzu baka bukatar abin. My Sister just go ahead
kisanar dani duk abinda zai fito daga gareki
nasan is special so zan bukata don haka stop
thinking of that(kibar tunanin haka)..by muhd Abba Gana Hmm nina
san baka bukata duk da haka zan sanar dakai
don abin yadade inayi maka sha'awar wani abu
but it seems is too late(kamar namakaro) burrina
bazai cika ba, hmm sister kenan pleased kiga
yamani mana nayi maki alkawalin taimaka miki
wurin cikar burinki kisan you mean alot to me..
Wata best friend ditace nayi maka sha'awar ka
aureta duk wani abu da ake bukata ga macce
tana dashi batada wani makusa zaku dace da ita,
tare mukazo during your birthday saboda kai
nagayyaceta don nasan tabbas idan kaganta
bazaka san lokaacin da zaka fada sonta, kada
kayi tunanin tarasa masoyane tanadasu bata
kulasu mutum dayane take kulawa, kuma da
dukkan alamu tanasonsa sai dai ni baiyi mani ba
duk da ban taba ganinsa ba koda a photone
kawai inadai jin labarinsa daga bakinta kada kayi
tunanin ta taba ganinsa don ita kanta bestfriend
dita basu taba haduwa da gayen ko sunansa na
gaskia bata sani ba kawai dai haduwar 2go
username dinsa kadai tasani, cikin sauri suhail
yayi magana gaya mani username din saurayin?
mamaki yacika muneerah batasan lokacin da
tajefo masa tambaya "yaya suhail mezakayi da
username din? Kedai sanardani.. Kash namanta
da username din saurayin, alright tau kinada
picture din best friend dinki? Eh yaya suhail inada
more especially wanda mukayi on your birthday,
ok mugansa! Cike da mamakin tambayoyin yayan
suhail muneera tadauko wayarta irin wanda
tabawa Sireenah tabude daidai foldern data aje
pic dinsu cike da kaguwa suhail ya amshi wayar
don yatabbatar da zarginsa... First picturen
dayafara gani safnarsa ce makale da muneerah
sunayiwa juna murmushi baisan lokacin da
yadaga muneerah sama kamar wata yartsana
(teddy) tare da kuuwa don farin ciki. Sister
safnata ce daman kinsanta ne? Yaya suhail
saukeni tukun, bayan yasauketa ne muneerah
tace" yaya suhail watakila kamace kagani don
wannan Sireenah ake kiranta dashi not Safna.
Wallahi sister itace da tufafinnan dake jikinta
muka hadu on my birthday. Yaya Suhail daman
kaine saurayinta na 2go? But how come tace
saurayinta na 2go talakane baiyi zurfi a karatu?
Tabbas batayi maki karya ba don haka na nuna
mata, take yabawa muneerah labarin soyayyarsu
da sireenah da last haduwarsu plus wahalar
nemanta dayayi. Muneerah ta tausaya masa
sosai kafin itama tasoma bashi labarin wacece
Sireenah sannan tagaya masa watakila saboda
yan biyun gidansu yasa taboye masa kanta gudun
kada rauywarta yashiga garari. Suhail
yatausayawa Sireenah sosai kuma yaji son da
yake mata yakaru fiyeda wanda yake mata a
baya. Yaya suhail tare zamu koma Nigeria don
ganin yadda mommy tee zata shiga tashin hankali
with bakin ciki.. Ashe kinsan safnata kuma tana
kusa dani bansani ba, Yaya suhail Sireenah fa not
safna, mantawa nake sister , kinsan itace
sanadiyar fadana da azeema? kullum Azeema
saita ci mata mu2unci muddin suka hadu karshe
azeema marinta tayi, koda yake narama mata
marin, danasan itace funny girl lokacin da azeema
tayabawa aya zakinta, hahaha yayaa suhail dan
soyayya kasan Allah naji dadi sosai dakaine
saurayinta daman ni burrina kenan cikin ruwan
sanyi Allah ya amshi addu'ata fatana yanzu Allah
yanuna mani aurenku. Ameen sweet you are
always special to mE....tab! shin zasu hadu kuwa?? auren zaiyu?^^^ALHAMDULLILAH---karshen littafi na biyu ,ni naku muhammad Abba Gana keh muku fatan alhairi sai mun hadu a littafi na gaba dan neman KARASHI,GERA,TAMBAYA,GWAJIN TAKA DA DAI SAURAN SU GA LAMBATA KAMAR HAKA [09039016969]






muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

29 comments:

  1. Kai bakaci gaba ba itama haka duk kun tsaya akarshen book na daya.

    ReplyDelete
  2. Dan Allah ka ci gaba

    ReplyDelete
  3. YA ZA'A YI DA AUREN DA MUMMY TEE TAYI WA SIREENAH...

    ReplyDelete
  4. Ayya munata jiran littafi na uku fah

    ReplyDelete
  5. ayi hakuri a cigaba da jira@Bintabihaa,

    ReplyDelete
  6. Aaa ai namu sai godia...Allah yakara basira

    ReplyDelete
  7. Shukuran Laka , Muna Jiran Cigaba Mun Gde Sosai Tnx

    ReplyDelete
  8. pls acigaba mana

    ReplyDelete
  9. eyyah munata jiran littafi na uku fa

    ReplyDelete
  10. plzz Dan Allah acigaba book 3

    ReplyDelete
  11. pls waiting for book 3

    ReplyDelete
  12. pls waiting for book 3

    ReplyDelete
  13. plz we are all waiting for Sereena book 3. its vr intrestd

    ReplyDelete
  14. maryam shuaibu (illham) pls continue mana we are waitngMarch 1, 2016 at 6:36 AM

    marcy

    ReplyDelete
  15. plz waiting for book 3

    ReplyDelete
  16. dan allah acigaba

    ReplyDelete
  17. Allah Yakarabasirah

    ReplyDelete
  18. Bilkisu Muhammad KabirJune 8, 2016 at 4:17 AM

    Dan girman Allah a cigaba da sireenah yayi dadi gashi an katse

    ReplyDelete
  19. Bilkisu Muhammad KabirJune 8, 2016 at 4:18 AM

    Dan Allah Abba kacibaga da sireenah labarin ya dauki hankalin mutane da yawa kuma haryanzu banga karashen ba.

    ReplyDelete

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *