Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Friday, October 16, 2015

DAN******ALHAJI-32

adsense here dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 32







muhd-Abba~Gana



suka tabbatar masa tana da ciki na wata biyu da kwana goma sannan matsalar duk sanda wani abu ya faru wanda zai fadar mata da gaba zata iya rasa tunaninta in dai ta razana suka sallameta suka bata magunguna a haka suka bar asibitin a sabule bayan sun je gida ne ta tambayita wanda yayi mata ciki bata boye musu komai ba a lokacin a lokacin habiba ta sha fada dan me ta bar ta taje buba wani saurayi?{ to iyaye mata ayi hattara akan irin wannan tabargazar kobuba saurayi ko zuwa gidansu ko a gaiyace ki party koh gidan aboki,to dai yan mata ayi hattara iyaye musa ido akan shige da fitar yayan mu yan mata a guji karbar abuna shi kona ci a wajen samari,ayi hattara mutunci daya ne idan ya zube rayuwarki ta shiga ibtila'i dan Allah mu kula Allah ya kare mana har kukan dan kan daru YANCIN KU GIDAN MAZAJEN KU.
AMEEN!!!!}



gidan Alhaji muazzam ya nufa yayi sa'a ya same shi aja yo masa sallama da shi ba dadewa yana tsaye wanda ya aiki yafito yace wai waye yace kace bako ne yake son ganinsa ya ske dawowa yace an ce ka shigo wani falon alfarma aka shiga da shi yana shiga ya tabbatar alhaji ba karamin mai kudi bane amma hakan bai sa zuciyarsa ta karaya yaji tsoron fadin abin da yake tafe dashi ba suka gaisa yace na zone na sanar da kai cewa dan ka safuwan ya yiwa ya ta fade saboda haka har ciki ya shiga zirbir Alhaji ya mike yace au ta haka kuma ka bullo? kana ganin hakan zai sa na yarda ya aure ta? to tsaya na gaya maka har yanzu ina nan kan bakata ka nemi wannda ya yiwa yarka ciki tun da wuri kuna sakin yayan ku kamar awaki sai sun dauko muku abin kunya ku rasa yadda zakuyi ku ringa kame kame idan kun sami warsali sai ku lika masa kawai in so kake a taimaka maka a baka kudin dazaka zubar sa a baki ba sai kazo kana soki burutsu ba duk wannan maganganun nasu kamar da almara da yake malam nasiru yana tsaye jikinsa sai tsuma yake dan tsananin bacin zuciya tashi yayi ya dauko kudi masu yawan gaske dan a kalla za suyi dubu dari biyar ya mika wa malam nasiru ya fisge ya yayyaga su ya watsa wa Alhaji yace karya kake kace zaka siyi mutuncin yata baka da kudin da zaka girgizani."hmmm toh mata masu kwadayi a kiyaye







Muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *