Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Friday, October 16, 2015

DAN******ALHAJI-31

adsense here dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 31







Muhd-Abba~Gana



kullum sai yayi mata waya data gaji ta babbalata ta watsar duk wani abu da tasan inta kalle shi zata tuna da shi ta rabu dashi kullum yazo sau hudu ko biyar taki fita duk umminta na lura da hakan tace wai ke me yaka hakan to? da taga hakan gudun kar ta takura mata sai taji abinda yake faruwa idan yazo sai tayi kamar ta fita sai ta shige wani daki a sororon gidan ta kifa kanta tana kuka bata zata umminta ta ganta bata shigo daukar itace ba karamin faduwar gaba tayi ba tace me kike yi anan? kuma kukan me kike yi? zaki gayamin abinda yake faruwa ko sai ranki ya baci na lura lura da ke tun ranar dakikaa je duba yaronan kike cikin kunci to me ke faruwa in baki gaya min ba wazaki gayawa? ko dole akace ki saurareshi? ai dama ke kika ce kina sonsa cikin shekar kuka tace ummi ba komai ji nayi bana son sa akwai wani abu haka kawai baka ce baka son mutum sai da dalili shike nan dga yau idan yazo sai kin boye a nan nba kawai kice bakya nan rufaida inkin huce inda rabo sai ku shirya tashi ki shiga gida ta bita da kallo tana murmushi a zuciyarta inadai fada ne irin na saurayi da budurwa nawa akayi aka shirya ta dauki itacen ta tashiga gida itama kawana biyu a tsakanin haka laulayi ya bayyana tashin zuciya da tsirtar da yawu amai da sauran sauransu Rufaida ta fara hankalin habiba ya tashi data lura da halin da yar take ciki tace ke! gaya min gaskiyar abinda yake faruwa dake? yau rabonki da ganin al'adar ki wata nawa? tayi shuru ta sake zare mata ido cikin fada tace zaki gaya min ko saina ci miki mutinci cikin raway murya tace wata biyu batasan lokacin data makureta ba tana cewa ni zaki bawa kunya duk irin tarbiyar da muke miki a banza ashe duk wannan abin da suke akan idon mallam nasiru cikin tsawa yace saketa aikin gama ya riga ya gama cikin wata mahaukaciyar tsawa ya sake cewa zaki sake ta ko sai kinyi kisan kai tana sakinta ta fadi a sume cikin gigita akayi asibiti da ita bayan an gama aune aune da dube dube da kuma bugun zuciya da suka gani suka kira mallam nasiru.zan cigaba anjima







Muhd-Abba~Gana




www.ababgana.pun.bz adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *