Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, October 26, 2015

RAYUWAR***FAUZIYYA-12

adsense here rayuwar-fauziya.jpg

12RAYUWAR (FAUZIYYA) Part (12) Cigaba 12.
Haka nadad'e ina yimata nasiha akan taji tsoron
ALLAH tadena yarda suna aikata wnnn
mummunar d'abi'ar, ta dage akan duk rintsi duk
wahala karna bari kowa yaji wnnn matsalar na
amince mata da sharad'in zasu daina wnnn aika-
aikan. Ban dawo gida ba sai gaf da magriba
gaba d'aya jikina yayi sanyi wnnn ne karo na
farko da nasan lallai 'yan biyu tamkar ruhi d'aya
suke, yadda naji Fa'iza araina da damuwar data
dameta tamkar nice acikinta, ina zuwa d'aki na
wuce nad'auro alwala nayi sallah najima ina
yiwa 'yar uwata addu'ar samun lfy da kariya
daga sharrin shaid'an. Naje muka gaisa da Mama
ta tambayi jikin Fa'iza cikin tausayawa
kasancewar takira waya taji muryarta, nace da
sau'ki Mama amma gsky tana shan wahala
sosai, "har yaushe Fa'iza ta fara basir wasu ko
suna dashi baya bayyana sai sun haihu
ballantana ita da bansanta da shi ba, Mamace
tayi maganar cikin nazari, da yake 'karyar da
mukayi mata kenan ta basir ne yatayar mata,
nace eh tace tanayi sama-sama ko agida ma,
toALLAH yabata lfy inji Mama, muka had'a baki
da su Fadila mukace Ameen. Tunda nabar Fa'iza
cikin wancan halin hankalina yakasa kwanciya
duk da muna waya, ni kaina na rame abin ya
dameni matu'ka, haka nashiga duniya nadage
sosai ina bincike akan NURADDEEN, aka
tabbatarmin da ri'kakken d'an LUWADINE neman
maza da mata duk ya iyasu har a'kasashen
wajenma yana wnnn harkar, ban tabbatar da
hakan ba sai abakin wani 6oyayyen saurayina
FAROUK (wanda na nisantashi da gidanmu har
zuwa wani lkc sbd sharrin FADILA) bansan ya
akaiba muna hira yana maganar yanason kayan
set d'in toilet masu kyau na dubai amma
amintaccen mutum zai samu, ganin yadda
Nuraddeen ya shigo da nashi na ginunsu angama
ginin sunyi kyau sosai, sai nace ai kuwa zan
tambayar maka naga Nuraddeen nasa sunyi kyau
sosai, yace waye km Nuraddeen? ALLAH yasa
bance mijin Fa'iza ba kawai saina fad'i inkiyarsa,
yayi mamaki da yaji nasa Nuraddeen batare da
na fad'a masa matsayinsa awajena ba, ransa yai
masifar 6aci yadage saina fad'a masa alaqata
dashi nikuwaALLAH yabata lfy inji Mama, muka
had'a baki da su Fadila mukace Ameen. Tunda
nabar Fa'iza cikin wancan halin hankalina yakasa
kwanciya duk da muna waya, ni kaina na rame
abin ya dameni matu'ka, haka nashiga duniya
nadage sosai ina bincike akan NURADDEEN, aka
tabbatarmin da ri'kakken d'an LUWADINE neman
maza da mata duk ya iyasu har a'kasashen
wajenma yana wnnn harkar, ban tabbatar da
hakan ba sai abakin wani 6oyayyen saurayina
FAROUK (wanda na nisantashi da gidanmu har
zuwa wani lkc sbd sharrin FADILA) bansan ya
akaiba muna hira yana maganar yanason kayan
set d'in toilet masu kyau na dubai amma
amintaccen mutum zai samu, ganin yadda
Nuraddeen ya shigo da nashi na ginunsu angama
ginin sunyi kyau sosai, sai nace ai kuwa zan
tambayar maka naga Nuraddeen nasa sunyi kyau
sosai, yace waye km Nuraddeen? ALLAH yasa
bance mijin Fa'iza ba kawai saina fad'i inkiyarsa,
yayi mamaki da yaji nasa Nuraddeen batare da
na fad'a masa matsayinsa awajena ba, ransa yai
masifar 6aci yadage saina fad'a masa alaqata
dashi nikuwainason jin gulma nace saurayin
'kawatane, yace ko kuma abokin harkarta ba, ai
duk wanda kikaga yana mu'amala da Nuraddeen
akwai wani abu a'kasa, mutumin daya shahara
aharkar Luwadi da Zina ai ni da Nury abokan
gabar junane, banda ALLAH ya'kaddara yin
aurensa km ta waya ya gama komai, wllh da duk
inda yanemi aure saina 6atashi sbd muguwar
d'abi'arsa munyi wani kwas tare da shi na'kara
tabbatar da halinsa, ina saudiyya nadawo naji
ance yakamo wata 'yar masu son zuciyar har
and'aura aure km 'yar musulmai, dole na janye
kudirina tunda and'aura aure saidai addu'ar
ALLAH yasa tazamo silar shiriyarsa, haka
yadinga min zantuka kala-kala harda nunamin
irin 'kungiyoyin da suke dasu a yanar gizo, yace
duk yadda zanyi na raba 'kawata da Nury don
ceto rayuwarta.Mamaki tashin hankali da bakin
ciki su suka addabi zuciyata, hakan yasa nad'au
alwashin raba auren Fa'iza da Nuraddeen kota
wane irin hali. (kuyi hkr agurguje zamu tafi dole
nadinga yin wani wajen adun'kule basai anyi
dogon bayani ba) adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *