Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, October 29, 2015

SAMRA 61-62-63-64 & 65

adsense here samra.jpg

[10/28, 9:58 PM] Abba~Gana
SAMRA
61
Ahaka yace bby saka rigarki...tatashi tana mmkn haka....yace ta kwanta tayi barci.washegari bayan kowa ya hadu a pallow ne aka bude taro da addua sannan aka aka fito da hjya...samra naganinta ta rugo aguje taxo tana hjya ina kika shiga ...kafin hjya tabada amsa kande wato umma tashigo pallow dagudu tana ihu tana kuyi hkri ....can tace nine nan naraba hjya da yaranta....tana mgna tana xaxxaro ido...tanafadi haka tasoma kuka...




www.abbagana.pun.bz
[10/28, 10:01 PM] Abba~Gana
SAMRA
62Kowa yayi shuru ana sauraronta....can ta fara mgna tana cewa nice nan nashiga nafeeta naraba hjya da yaranta guda uku sbda alhji wato baban sadeeq yasamin ido lkcn da aka auroni shiyasa narabasu ......hjya tamanta tana da yara guda biyu wato baban alhji da kaninshi wanda yarike mummyn samra lkcn dana koreta a gda....tana gama mgna tafara kuka ....itam hjya wato mahaifiyyar ddyn samra da alhjin sadeeq da kannin shi wanda yarike mummyn samra....can alhjin sadeeq yayi gyaran murya yace ALLAH mun gode maka daka nuna mana ranar nan ......can kande tace dan ALLAH kuyafemin domin yanxun nasani idan namutu yanxun ALLAH baxai yafe munba....shiyasa naxo inroki gafaranku gafara.........




www.abbagana.pun.bz
[10/29, 8:30 AM] Abba~Gana
SAMRA 63
Daddyn samra ya daka mata tsawa yace ke shegiya tashi ki fita kibamu waje tafara kuka tana dada rokonsu.....alhjin sadeeq ne yayi gyaran murya yace aa ayafe mata tunda tariga tatuba....kowa yace yayafe mata sannan aka kulle taro da addua ....ahanyar komawa gda kande tasamu hatsari yaxama sanadiyarta....bayan kowa ya natsu ne a pallow alhji ya kalli samra da sadeeq yace tabbas gasky mamam adnance wato matar sadeeq tada cewa tabbas sadeeq yana da dangantaka tsakanib shi da samra ....sbda tasha kawo min kara cewa ita gasky bata yarda da sadeeq ba kila samra yar shice bayaso yafada ashe dai gasky ne kuna da dangantaka ....dandanan pallow ya kaurace da surutu kowa yana fadin albarkacin bakinsa akan kamanni samra da abban ta wato sadeeq......



www.abbagana.pun.bz
[10/29, 8:31 AM] Abba~Gana
SAMRA 64
Saida kowa yagama mgnar shi akayi shuru sannan hjya tsohuwa tace samra xo kaima sadeeq kabiyota suna xuwa kusa da ita ta rungumesu tare tanata samusu albarka tana cewa in SHAA ALLAHU nan da wata tara xanxo indauki jika na....yayi maxa ya amsa da ameen itako tasunkuyar da kanta shiko ya minsileta tayi maxa tadago yamata murmushi.....bayan taro ya watse kowa yakoma gdan shi suma su samra ankoma gda...duk tabi tagaji kawai tafada bayi tayi wanka tana cikin shiri ne yashigo dakin kawai tana ganinshi taje xata dauko hijabi yayi maxa tarike hijabin yajawota jikinshi......yace dauko kayanki kixo muje dakina ...



www.abbagana.pun.bz
[10/29, 8:35 AM] Abba~Gana
SAMRA 65Tace abba bara insa kayana yace aa bbyna kixo muje dakina dashi kisa....tafara xubo da kwalla amma bata bari yagani ba taje tadauko kayan tayi gaba shikuma yana biye da ita abaya suna shiga daki yajawo ta jikinshi ya rungumeta yadago fuskar ta ya manna bakinshi cikin nata yasoma bata hot kiss......can yace bby xokimun wanka ta kulle idon ta don kunya ...yayi dariya yawuce bayi ita kuma tayi maxa tasa kayanta can sai yakirata daga bayi yace xoki kawomin towel ....ta dauko towel tace gashi abba yace bude kimikomin tadan bude takawar da fuskan ta tamika mishi dayaxo amsa yajawo tare da hannun ta....kawai ganinta tayi acikin bayi gashi ko kaya bai sa ba nan danan ta kulle idonta da tafin hannunta yajawota jikin ..taji wani abu na tabata haba ai kawai sai tafafa kyarma.........





www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

1 comment:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *