Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, 9 November 2015

DIVORCE DIARY 1------------20 {labarin sakina}

adsense here divorce-diary.jpg

[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 1Let me share my divorce diaries with you, I am a second born in the family of 4, I met him @ the age of 17 we started dating
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä 2We dated for 3 months and we got married.... and that is the biggest mistake av ever made in my life
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 4They don't allow me to go anywhere and that was my biggest problem, that was why I rushed into marrying Muhd I thought I would have a free life after marriage
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 5Ours was a love marriage, my family went to his house 4 the gyaran daki only to find out that I have only 1 room nd palour
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 6 They came back telling that wai kinga kauyen da mutumin nan yake kuwa anya zaki zama wurin??? And some were saying tab kuma fa daki 1 palour 1 kitchen dinma kamar akurki (cage) nd I told them ba komai zan iya bani nace ina son shi ba?
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 7They were all making fun of me (eh kunji uwar soyayya indai namiji ba ai masa gwanin ta)
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä 83 days to our marriage I found out that apart from his wife he has divorce another lady 4rm zamfara which I was shocked "seriously I was shocked " I took my phone nd call his number
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä 9The phone rang 2 to 3 time he then picked, and I was like "ashe bayan matar ka Dana sani ka taba auren wata kuma har ka sake ta ban sani ba?
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä 10 He was telling me that eh "gaskiya ne dama ina so kiji da kanki ne kafin na gaya miki
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 11Amma kiyi hakuri idan bakijii dadi ba ba wai ina nufin wani abu bane m so srry my baby he started pacifying me and I got carried away nd I believed him oh shege "so"
[10/30, 9:13 PM] Âbbá~Gãñä: 12That's how we got married we started our journey with love nd caring Allah knows I loved him unconditional
[10/30, 10:23 PM] Âbbá~Gãñä: 13The biggest mistake I started making was checking his phone even though there is childishness in me I was just 17 I used to borrow his phone and browse sometimes
[10/31, 8:23 AM] Âbbá~Gãñä: 14My games, apps, nd pictures are all in hi phone, hw came back one night I took his phone as usual, u was checking out my games when the phone rang and I picked the call nd I heard a lady's voice I was shocked
[10/31, 8:24 AM] Âbbá~Gãñä: 15Nace wake magana? She was saying ke wacece? Ina mai wayar yake ne? I calmly said baya kusa she sai to idan ya dawo ki gaya masa na kira..... kuzo kuga yanda face dina yayi ranar I was so disappointed
[10/31, 5:02 PM] Âbbá~Gãñä: 16When he came in I looked at him nd said an kira ka baka kusa yace waya kira kawai na mika masa phone din na tashi na fita kawo masa abinci
[10/31, 5:03 PM] Âbbá~Gãñä: 17Na shigo na ajiye masa abincin nayi serving shine yake ce mun ai yar wurin aikin su ce ta kira nace to Allah ya sauwaka aka bar zancen
[10/31, 5:08 PM] Âbbá~Gãñä: 18The next day I was checking out my pictures in his phone I entered the camera roll I saw what shocked me more....
[10/31, 5:10 PM] Âbbá~Gãñä: 19.......It was his pictures and a lady was sitting on his laps a christian lady I was really really shocked
[10/31, 8:38 PM] Âbbá~Gãñä: 20I used to call him "Sahib" since before our marriage I didn't used to call his name in his presence "wai ni maman soyayya" adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *