Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Monday, November 9, 2015

DIVORCE DIARY 21-------30 {labarin saki}

adsense here divorce-diary.jpg

[10/31, 8:39 PM] Âbbá~Gãñä: 21 i looked at him and said Sahib look what I saw in ur phone who is this and what is the meaning of it????? wacece wannan?
[10/31, 8:41 PM] Âbbá~Gãñä: 22 he said mu gani menene kuma ina ga dai zan daina baki aron wayannan ne kincika bincike, wannan fa yar wurin aikin mu ce kawai tazo wuce wa ne ta fado jikina shine fa Abdulrahman yai mana hoto hmmm niko nace
[10/31, 8:43 PM] Âbbá~Gãñä: 23Nace hmmm Allah ya sauwaka na bar Zancen bawai don na yarda ba sai don kawai bana son rigima a haka muka ci gaba da xama problems kala kala kuma ba abunda ya ragu daga son da nake mishi
[10/31, 8:46 PM] Âbbá~Gãñä: 24We keep moving ahead wasa wasa aurena 7mnth ko batan wata ban taba yi ba nd abun ya dan fara damu na amma bana nuna mishi
[10/31, 9:02 PM] Âbbá~Gãñä: 25 I started going for checkup to know wether am ok I did all my medical checkup and the doctor confirmed to me that am ok but he suggest I should come with my husband for the checkup 2 and that was when another problem started
[10/31, 9:08 PM] Âbbá~Gãñä: 26I told him what the doctor said and he said he's not going anywhere he knows he ok he don't need any checkup and that was what happened he refused and I leave him alone
[10/31, 9:16 PM] Âbbá~Gãñä 27We entered into the 8th month of our marriage and things were getting worse day by day
[10/31, 9:24 PM] Âbbá~Gãñä: 28I once told him that I want to continue my studies as promised before our marriage he promised he won't stop me from continuing my studies and he said not now I said till when iif not now he was telling me ki bari har ki haihu I said nida ko ciki banida to ki bari har ki samu nace Sahib islamiya ma da nake zuwa fa ka hana ni yanzu bokon ma hana ni zakayi yace Eh kawai ya fita abunsa
[10/31, 9:29 PM] Âbbá~Gãñä: 29Tunda na aure shi ya hana ni zuwa kasuwa bana xuwa shago siyan abu ko pharmacy bana zuwa siyan magani kitso sai dare yayi yake barina na tafi komai na rayuwata ya fara chanzawa na xama disturbed ni ba kawaye ba social media ma banayi bana zuwa school gidanmu sai yaga dama yake barina in tafi na chanza gaba daya na zama so gani nan rayuwata so boring
[10/31, 9:33 PM] Âbbá~Gãñä: 30 ni gani ban San dadin mijina ba idan ya shirya ya fita karfe 7am baya dawo wa gida sai karfe 7pm kuma daya dawo wanka kawai zaiyi ya saka english wears ya kara fita bazai dawo ba sai karfe 11pm xuwa 12am adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *