Saturday, November 14, 2015
UMMULKULTUM***4--5
[11/10, 9:08 PM] Âbbá~Gãñä UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD
04 kaltume! Kaltume umman neh keh kiranta can tah amsa daga dakin take cewa ummata kiyi hqry wlhy bazan kara bah idan nakara ki daken tace tow shikenan kizo ki kaimana markadea kuma kije ki nemo mun mgn achan tana dariya tah fito dan jin dadin anbarta tana fitowa bata ankara taji an cafketa ashe umma neh da bulalanta tazane ta tas tace gobe mah kikara kuma gachan markadan kikaimun gdn iya mai masa tah dauka tana turo baki
Umman tace aw ni kike turawa bakin tah biyota da bulalan haba ae tini tah arta ah guje umman tace ja'ira kawea....... hhhhh
UMMUKULTHUM

[11/10, 9:11 PM] Âbbá~Gãñä UMMUKULTHUM
BY ADERMERH_MD
05 fitan tah knn tahadu da mariya kawarta tace yawwa qawata kuliyan dadanta zokirakani mana itakuma mariya tah tsume tace nine mah kk cewa kuliyan dada bayan nace miki banason sunan nan kow tace dalla chan wasa nake miki tace yow shyknn muje in rakakin suna tafiya neh suna tadin su na yarinta har suka isa gdn markadan suka ajiye sukazo waje suka zauna suna wasan su......
Muhadu ah cigaban UMMUKULTHUM!! adsense 2 here
Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more