Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, December 24, 2015

HAUWA-JIDDA***1 & 2

adsense here hauwa-jidda.jpg [12/24, 3:59 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 1 Wata irin tsawa sukaji an daka musu,dan ubnku mahaukatan ina ne ku?xaku shygo gda a guje kuna ihu,yabisu da mugun kallon da saida xuciyarsu ta grgyxa.jidda uwar yan tsoro tuni jiknta yafara rawa tayi wuki wuki da ita,hayxa kuwa mutuwar tsaye tayi dan duk iskancinta tana shakkar ya jameel tasan warki be daidai da duwawun kowa.dalla malamai Ku wuce shashashan bnxa mtsewwwww. Sumsum suka nufi daki kowacce jikinta na bari suka kullo kofarsu. Jidda tayi ajiyar xucci tace hmmn yaya hayxa ganin ya jamil masifa ne wlh,mutm kullum cikin daurewar fuska kamar xaki,ni wlh da badan yana kama da papa ba da sainace chanje akayiwa amma a Hosp mtsew.hayxa tayi mika ni wlh yanda yake mana ne bnso kamar ba kannansa ba, rannan kunyata ni yayi a gabn abokinsa muktar har abokin na masa fada hmmmn. Jidda tace ai hayxa wlh yaya masifa ne matarsa ta banu,Allah yasa ya kwaso wadda xata horashy suka tafa aka chanxa hira. [12/24, 4:01 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 2 Jameel ya shygo gdan rai a hade,hayxa ya kwalla mata kira jiki na bari ta taho ta russuna, saida yagama yatsinarsa yace soyamin kwai yanxunnan, tamike tashyga kitchen tayi kwabarta ta pito takawo mass,kallo daya ya yiwa kwan ya buga uban tsaki dan uwarki meye wannan? Gud,jidda tapito a sanyaye ta durkusa jeki soya min kwai,tayi rau rau da ido wlh yaya bn Iya va,wat suyar kwan? Lallai xakuci ubnku yau,gara ma ke kin tabuka amma ke datake kinfi kowa harda cewa baki Iya ba ko,yayi kyau, jidda jeki dakina ki dauko min belt yanxunnan nan tafara kwalla yadaka mata tsawa ta mike ta kawo hayxa karbi ki mata 10 masu xafi if nt wlh sai naki yapi yawa,ta Nada mata na jaki badan ranta yaso ba,ke kuma jidda ki mata 5 tynda tayi attempting soyawar,da kyar ta mata badan ranta yaso ba.amma tayi salaty gskia jamil nagaji mekenan? Nawa suke yarannan,haba amma kamarsu basu Iya soya kwai ba wannan ai ba daidai ba me gskia,to dakeni ubana wlh nagaji gskia ehe. Amma gskia daya ce su anty aysher da anty Xainab ai ba haka kika musu ba sai su wadannan? Wataran aure xasuyi fa,jiknta yai laushy dan tasan tabbs yayyinsu ba haka suke ba,to jamil xasu fara daga yau amma ka rage takurasu dan Allah.yayi kwafa amma tace gaka PILOT amma sai xafin rai yadauke kai tawuce ciki. adsense 2 here
Share:

5 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *