Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Thursday, 24 December 2015

HAUWA-JIDDA***3-4 & 5

adsense here hauwa-jidda.jpg [12/24, 4:01 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 3 ASALINSU Engnr Umar farouk sunan mahaifinsu Wanda suke kira da PAPA,dan jihar kano ne karamar hukumar sumaila,yataso a maraici baisan mahaifnsa ba sai mahaifiyarsa,yana aji uku a bbar makaranta Allah yayiwa mahaifyarsa rasuwa. Rikonsa yakoma hannun kawunsa har Allah yasa ya gama jamia yaxama engnr. Allah yakaishy kano inda yayi bautar kasarsa a wani const company na Alh Sani. Allah ya hada jininsu dashy sosai har ya tausayawa maraicinsa. Ya kaishy gdansa yaxauna domin kywa ya yaba da hnkl umar faruq sosai,matarsa h.aysher suna kiranta da YAYA macecen kwarai ta rike shy sosai tamkar danta.yaranta 4 amina,auwal,Kadija da safiyya. Sun dauki faruk tamkar dansu harya gama yayi employing dinsa. Kwanci tashy soyayya mai karfi ta hadasu da Amina harta kaisu ga aure,yarinya me nutsuwa kuma mai ilimi,nurse CE a babban asibityn kano. Shekarasu daya da aure ta hayfi Aysher kyakkyawar yarinya wadda tayi karatu sannan aka mata aure take xaune a Lagos. Sai zainab ita kuma lawyer CE tana aure a Abj,sannan JAMEEL Wanda yake sakon Xainab. [12/24, 4:02 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 4 Jameel kyakkyawan yaro son kowa kin Wanda yarasa,ga kyau, hnkl,ilimi,kwalisa da gaye.mtslarsa daya rashyn faraa da miskilanci amma yana da kirki ga kyauta. Yayi primary da sec a Nigeria daganan yatafi Singapore yayi shekara 7 yapito a matsayin pilot,yake aiki a min of aviation Abj,jamil kenan dan shekara 30 a dunia. Sai saifullah dan shekara 23 dake Cairo yana mbbs, sannan Sani dan shekara 20 dake Malaysia yana economics,sai hayxa 16 dake ss1 sai auta JIDDA maman kyau dake jss 3 15yrz. H amina(Amma) tana matukar kaunar yaranta musamman Jidda da jameel,Jidda sbd auta CE yasaka tafi ji da ita sosai. Suntaso Kansu a hade amma duk gdan anfi tsoran ya jameel dan be sayrarawa kowa kuma duk dacin gskia sai ya fadeta saidai a mutu.tun tana karami haka yake bai daukan wargy hat ya grma.ko haduwa akayi palour ana hira jameel beyi,tn Amma na fada harta gaji ta daina ta xubawa sarautar Allah idanu. Har kawo yau tsarinsa be chanxa ba dan haka ma en mata ke tsoransa a duk inda yake.abokin jameel daya Wanda kowa ya sansu tare wato Farouk dan abokin babansa,tsakaninsa da course mates dinsa kuwa sai gaysawa hmmn jameel kenan. [12/24, 4:04 PM] Ábbä~Gåñā: Hauwa jidda Diyar kwarai Page 5 Back to story Assalamu alaykum! A guje ta fada kan Amma ma luvly mum em back hmmn Allah shryeki Jidda,ina tausayin ranar da xan miki aure duk sangarta da shagwaba kya dainata ,kai Amma nice auta fa dole nayi,hayxa tayi daria mundawo amma tace to sannunk yan albrka,maxa a cire uniform ayi wanka da sallah aci abnci. Yauwa mum jibi xangama jsce kuma xamuyi gt to geda ance kowa ta kawo 10000 a hada a cilantro,owk Jidda ta Allah ya kaimu jibin,Amin mum. Namanta nafada muku an maida da jameel Lagos gobe xai tafi da safe ISA,kowacce sai murna kai munji dadi, sarkin takura xai daga hayxa harda rawa Ranar Sunday suna hira harda PAPA a palour,jameel yayi salla ma yagaida iyayansa, papa yace Allah sarki yarona tau sai ikko ko? Ummn papa,Allah kare jamil bt naso ace kana da iyali da kun tafi tare da ita,ya hada rai dan diuk dyniarsa bai kaunar xancen aure bare a ce yapito da mata,Zanyi ne papa tym ne.mtsewww Amma tayi tsaki aikin kenan kace tym,ga en mata nan fal a gari amma kaki sbd policy na bnxa mtseww,wace mace xata kula ka kullum fuska a hade kamar kashy ba faraa ai wlh kafadi ba nauyi. Kodayake nasan maganinka ko kaki ko kaso aure xan maka kwanannan. Papa yayi daria kyale shy dai akwai maryam yar gdan abokina xanje muyi magana,yauwa papa shykenan dama yace shy sai yar jamia baxai auri karama ba. Jamil hnkl Sa ya tashy sosai yaga lallai ma kamarsa had guy ace auran hadi xaayi mass mtsew aikuwa yanda suka kaita haka xasu dauko ta.Amma tagama fadanta ta gaji, su Jidda duk sunyi shuru ya mike xan wuce Papa da Amma sai nanda saty 2 xanxo Allah kiyaye hanya saura kuma kaki xuwa gdan yayarka,ISA xanje Amma,su hayxa suka CE a sauka lpy yaya, ya ansa a ciki ciki ya pita. Papa yace kai jameel narasa irinsa wlh a dunia kannansa ma be kulasu dan fading rai mtsewwww. Su Jidda GDA yaxama nasu sai sheganta kala kala suke dan ma dai Amma na taka musu birki sumtymz. adsense 2 here
Share:

5 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *