Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Sunday, December 27, 2015

HAUWA-JIDDA***8

adsense here hauwa-jidda.jpg Hauwa jidda Diyar kwarai Page 8 Oyoyo Oyoyo ga yan Lagos kowa sai murna, sannunku anty dija da ya aysha,Amma sai murna jidda ta rungumo basawan ya aysha amir,sultan da sudais anata murna.se ga ya xee da anty fatyma habawa Amma kamar ta taka rawa. Aka gaggaysa yara suka Kama gabnsu wajan axahar sai ga anty fatyma wani rydun aka hau,da twnz dinta Sa annin jidda habawa GDA ya cika anata raha. Anty faty ta kallo jidda tace mun vanu kunga jidda, akayi daria duk kinfi yayyanki grma fa,lallai autar Amma sai aure, chabdi faty ai diyata sai tayi jamia hhhhh,ya xee tace rannan wani abokin baban afrah( diyarta) wai yana kamu akayi daria jidda kunya taja twinz sai daki. Jameel yayi sallama ya kallesu yasaki fuska ya rungume amiyarsa anty safiyya,ya xee tafara kaga shugabn gauraye ya bata rai kina da mtsla mtseew eh din kayi xycia kayi aure mana anki sai bakin hali,ya gaysa da aunties dinsa da ya aysha.Amma tace ya hanya jameel? Lpy lau Amma ta,gskia Amma yakamata jameel ya yunkuro fa inji anty fatyma,yace kai anty ni fa pllans ina sai nanda 5 yrz xanyi aure,hhhhh inji Xeee ai wlh baka isa ba yaro,Amma raceai daddy yayi magana da aboknsa xaije yaga yarsa su gana,au da gske Kyle? Haba Amma kamata ace sai anmin mata gskia a'a,kaika Sani kuma wannan,ransa ya baci yatashy ya pita. Anty Kady tace maganinsa kenan ppapa yamin daidai wlh.suka chanxa hirar. Yaxauna yana jimami, hmmn yanda suka kaita haka xasu dauko ta dan duk da bn ganta ba naji natsaneta. adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *