Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Sunday, 27 December 2015

HAUWA-JIDDA***9

adsense here hauwa-jidda.jpg Hauwa jidda Diyar kwarai Page 9 Hasna tace nikuwa hayxa haka ya jameel keda tsauri dama?ko gayshe shi mikayi be ansawa fa,hmmn hasna da husna kenan mutumin da ko Amma be kulawa sosai dan miskilanci ai na tausawa yawa matars dan xataci ubnta.kuma papa wai auran hadi xai masa kuji fa hmmn! Ai yaya axaba ne inji jidda ga Iya duka Allah sauwake kaawai. Kuce yau manya be a gdan inji PAPA,faty da Kady sannin ku ,Ku ne kannaina ya gda? Lpy lau papa ya yaran? Lpy lau,safia dasu xee aka keashy gaysuwa, yace me sunan yaya Ashe ankaraso,sannun Ku yauwa papa. Yakamata gobe kuje Ku gaida Yaya( mahayfiyar Amma) zamuje papa da safe ISA Allah kaimu ya wuce. Duk sun hallara a gdan yaya harda su jidda, anata raha jameel ya shygo,yaya nata mass kirari yana dakewa,ya aysha tayi tsaki wlh jameel kar wataran xuciyarka ta biga fa tom,shurunka da fadin rai yayiwa gskia bt kaci gaba.ai wannan yaro sai addua inji yaya Allah dai ya nunamin aurannan naga yanda xa'a karke da matar. Hmmn yaya kenan, nafada musu su barni xankawo sunki,suyimin auran ba damuwa yayi kwafa a hnkl ya mike ya pita. Nidai Amma kada Ku masa da azo aji kunya gara a hakura gskia kawai yapi inji ya Xeee. Allah kyauta inji kaka sai addua kawai. Jameel naam papa ya xauna a kasa,inaso kaje kaga maryam yau dinnan, gabnsa ya fadi xai magana papa ya katse shy dakat kadauki faruk kuwuce tare kuje dan diz week xa'a kai kayan auren ka perio. Aboki kasaki ranka mana plzzzz,ka barni ni an daureni da jijiyo na faruk wlh narasa yanda xanyi,kayi hkr duk randa kaga choice dinka sai ka aura mana mutumina yamasa bnx. An sauke su a parlour na alfarma tare da cima kala kala,tayi sallama faruk ya ansa tynda jameel ya kalleta bai kara waiwayawa ba sannu da zuwa gmbiyar mu yauwa ya kk? Lpy lau! Suka xanta ta gaida da jameel ya ansa a ciki kunya duk takama faruk kamar ya nitse dan takaici,ya mike jameel ina waje,gmbia ahuta lpy ya pita. Kowa yayi shuru yaga yana bata tym ya mike sai anjima yayi waje, abn yamata ciwo sosai kamarta maryam ake wa wulakanci hmmn! Ya akayi aboki? Mtsew wlh bnsonta,faruk ya kalleshy inaga dai aboki na bakada lpy ko? Kalau nake kai tsaya kaji tsarin matar da nakeso faruk na farko me klaz,me kauri kuma wadda bata cika kwalliya ba,sannan fara kaga kuwa duka wannan bata dasu.dan haka bnsanta kuma daga ganinta batada kunya at ol,gashy ta cika wayewa dayawa. Madalla jameel jeka karantawa Papa wannan batun ba faruk ba. Jameel andawo inji anty safiyya?hmmn anty xo daki kiji,gskia batamin ba,knga yanda take hira da abokina kuwa? Kai bnsanta gskia,ki gayawa Amma kawai.jamil ka nutsu ka saurareni da kyau kayi hkr kawai ayi auran inyaso sai ka sake da wadda kakeso kawai,ta pice aka br jameel da tunani. Yan Hutu kowa ya wuce,su jidda ankoma sch anxama seniorz, iyayi ya dadu da yanga. adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *