Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Wednesday, February 17, 2016

BANA KAUNARKA!!! 24

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 24 MUHD-ABBA~GANA -------------------------------------------- bom boy sadaf! sadaf! ya shigo saboda haka bbu wanda ya ganshi kai tsaye dakin wahida ya shiga ganin dakin a bude ya razana shi yana danna kai ya soma jin ihun wahidar ogan yana rike da ita gaba daya ya gama fita a hayyacinsa bbu abin da yafi buri irin ya cimma burinsa,ta baya bom boy ya anyo ransa ya gama baci hankalinsa a tashe gaba daya ya birkice shi kuwa oga tuni ya mance da abin da ya kawo shi wuka bom boy ya soka masa a kirji ina kuka na mike da gudu na kankame shi ya daga aina muka gama ido ban taba ganin shahid cikin irin wannan yanayin ba cikin kakkausar murya yace bai taba kiba ko? cikin kuka nace eh maza ki sa kayanki ki kulle dakinki tuni na rike shi ina kuka to saka kayanki in kai ki dakina ki kulle nasa hijabina ya kaini dakinsa na kulle yace kar ki fito kin ji nace to dakin anty ya nufa gaba daya y tasar musu kasancewar yana da wani sirri wanda shi kadai ya sanyar wa kansa sani don haka cikin kankanin lokaci ya dama dasy ya shiga dakin kwance ya ganta cikin jini inna lillahi wa inna ilaihi rajiun dagowar da yayi ido hudu da wasu suna shirin guduwa yai amfani da piston ya harharbe su ta bude idonta da kyar take magana kaje dakin wahida da mahaifinka da sauri ya mike ya nufi dakin mahaifinsa a kulle ya ganshi cikin jini harbi biyu daya a kai daya a kirji kadan ya hana shahid zautuwa sai dai albarkacin kalmar da yake ta maimaitawa yasa nutsuwa tazo masa ga abinda yake cewa, innalillahi wa inna ilaihi rahiun Allahumma a jirni fi musibatin wa aklifli khairan minha Allahumma la sahla illah maja alhu sahla wa anta taj alul hazna iza shi ita sahla.koda naji shiru bbu alamar motsi sai na fito da gudu nai dakin anty na dinga tsallake su ina wucewa caraf wani ya damko min kafa tuni na shiga ihu wayyo shahid kaxo zai balla min kafa wayyo da hanzari ya fito ya duba dakinsa bai ganni ba a dakin anty ya ganni tsawaya doke min ke wacce irin yarinya ce waya ce ki fito ba yi magana ba na ci gaba da kukana ina nan ina kuka naga sojaji sunata shigowa bayan sun gama shigo wa daya daga cikinsu ya kalli shahid cikin harshen turan ci yace ma akai min ina ji yaya na masa bayani kafa yasa ya doki hannun da gudu nai dakin anty bbu wanda suka taba ko? shahid ya daga rinanim idanunsa aya ce sun harbi dady har guri biyu dad dina Allah ya amahi abinsa sannan sun harbi anty a kirji gaba daya suka sa salati amma musulman cikinsu daga nan yai musu jagora dakin mahaifinsa sun kwace shi sun shimfidar dashi a gadonsa tuni likita ya shiga aiki. Abbagana hausa novels @ facebook. www.abbagana.pun.bz adsense 2 here
Share:

3 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *