Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, March 1, 2016

BANA KAUNARKA!!! 31

adsense here bana-kaunarkajpg.jpg BANA KAUNAR KA!!! 31 MUHD-ABBA~GANA------------------------------------------- bbu shiri ban san sanda ya raba ni da kayan jikina ba gaba daya ya gama kidimewa ganin irin baiwar da Allah yai min gaba daya ya gama hautsinani ya gama fita daga hayyacinsa kuka nake tuburan bom boy na gaf da cimma mugun burinsa sai naga yaja da baya tare da sakin oh na manta ina fashin sallah kwalbar nan ya jawo hakori yasa ya balle murfin ya kafa ban ankara ba sai kwalbal na gani ya dire,innalillahi wa inna ilaihi rajiun,tuni na zube gun ina gunjin kuka oh my god,nai sairin saka kayana don kar ya soma haukan yayo kaina gashi kallona kawai yake ina kuka ina karawa ganin ya kwalalo min ido na kara tsurewa ko hijabi ban sa ba nai saurin ina shirin barin dakin yai kirana wahida zo wahida kar ki gujeni zo wahida ba halina bane ya mike yana tangadi ganin ya biyo ni na zura a guje.zubewa yai a gurin ya saki wani marayan kuka wanda tunda ya mallaki hankalinsa bai taba tin makamancinsa ba,wahida me yasa ba kya sona? me nake dashi wanda bai miki ba to ke aikina ne ba kya so an sa min billahillazi la'ila ha illa huwa in har ba kya so a yau sai na cire kaki wahida sonki sai ya dafe kirjinsa haka nan ya dinga kwara wani irin amai a cikin zuciyar ya dinga kiran sunan Allah ya yaye ma son wahida in har ba alkairi bane ubangiji Alllah ya yaye masa in kuma alkairi ne Allah ya kwantar da son wahida ya karkato da hankalinta gare shi ta so shi fiye da yadda zata so kanta amai ya dinga yi har ta hanci cikin ikon Allah sai ya samu nutsuwa yana jin matsanancin sonta amma da sauki. wanka yai ya shirya kayansa aka ra min kil ya fito cikin kananan kaya ya kare falon kallo shi kenan na koma legas gida sai na dawo amma na dau alwashin ba zan taba dawowa ba sai da mata,zan ba wa wahida mamaki,waya sa tashin ga ringin gani nan kawai ya ce ya kuma kashe waya manyan hotunan wahidar ya diba ya fita yana rungume fa su bomboy kenan son wahida kaunarta sun hadu sun gama yi masa illa Allah yayi mana tsari damu ya dauka ya matsa kusa da dakinsa ya rubuta da manyan haruffa DAKIN WAHIDA,sannan cikin hanzari na fita.wahida na fitowa taci karo da haidar kanin shahid bai tambaye ta dalilin kukanta ba ya bude mota kawai ta shiga yaja gida ya kaita yana dawowa daga kaita sukai kacibis da bomboy shi yana shirin shigowa bomboy na shirin fita gaba daya suka fita suka rungume juna haidar na dariya ya dago yace bomboy yai tsaki yace ka kula da gida small boy duba dana sonka ba na san wasa ban da tara shashan abokai zaka dinga jina anytime ka dinga bude gidana kana gyara min insha Allahu ba zan dawo ba sai da mata small boy ya zaro ido dariya da tausayin dan uwansa ya rungume bom boy yana hawaye bomboy dago dan uwana please big brother na san irn son da kake yi jaruntaka in kana kuka mahida zata raina ka please na san kan na dawo amarya ta tare zan aiko ma komai na lefe da sadaki tukuncina in dawo in tadda beby me sunan antinmu sukai dariya tare da yin musabaha, Abbagana hausa novel @ faceebook. www.abbgana.pun.bz adsense 2 here
Share:

2 comments:

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *