Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Friday, 22 April 2016

WAI ME YASA???

adsense here

peopleimagessm7.jpg

KISHIYA ABOKIYAR ZAMA CE. BA ABOKIYAR GAABA BA: * Idan wani abu ya sameki (Nakuda, rashin lafiya, ko wani abun) kafin 'Yan uwanki su zo, ita zata fara kulawa dake. * Zata yiwa yaranki wanka da wanki, ko kina nan ko ba kya nan. * Ita zata yiwa Mijinku da 'ya'yanku girki ta kula dasu alokacin da kike da lafiya, ko kike jinya. * Ranar da baki da lafiya (haidha), ita zata debe ma Mijinku kewa. * Ita ce babbar Qawarki, abokiyar zamanki, abokiyar shawararki, kuma babbar Makwabciyarki. DON ALLAH KU 'MATAN ZAMANI wai me yasa kuke QIN KISHIYA NE???

adsense 2 here
Share:

12 comments:

 1. KISHIYA BUHUN KAYACE AII

  ReplyDelete
 2. abbagana (admin)22 April 2016 at 14:06

  maisa kika ce haka??

  ReplyDelete
 3. kai!! ina kishiya ba abun so bane ko ta ya ma

  ReplyDelete
 4. kishiya ba abar zama bace

  ReplyDelete
 5. Ba dukkan su ke da wannan halin ba

  ReplyDelete
 6. Ba kishiyar ake guduba halinta ake gudu

  ReplyDelete
 7. Salamun alaykum pls can u kindly add me in your group here is my no (+491746076805). Tank u,

  ReplyDelete
 8. Ni agaskiya banga aibin zama d kishiyaba idan ga adalci a tsakin mai gida

  ReplyDelete
 9. haka ne kam halin ne abun gudu

  ReplyDelete
 10. UMMU AMATURRAHAMAN26 April 2016 at 23:50

  Kishiya In Zama Yayi Dadi Da Ga Mijine In Ba Dadi Nanma Da Ga Mijine Don Haka Maza Kuji Tsuran Allah Ku Kwatanta Adalci.

  ReplyDelete
 11. Maryam m.s.l.gwarzo28 April 2016 at 00:40

  Gaskia kam muna santa amma inhalinta me kyaune,wasu matsalar mijine,wasu kuma kawaye ke zuga da kindauka kinzama sorry,dan allah yar uwa kiriketa tsakani ga allah da zucia 1,intaimiki sharri sakamata da alkhairi,allah natare dake,kama allah,mijinki,yan uwansa da naki da nata,kireke gaskia kome za ayimiki kiyi hkr kizauna,inba dunia akwai lahira sakamakonki yana can.daga mrs.lawan insha allah

  ReplyDelete
 12. ABOKIYAR ZAMACE

  ReplyDelete

please after reading drop down your comment here!...

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.

MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Be With Me Technology

Guide Tricks Blog

Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *