Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Tuesday, July 18, 2017

DUNIYAN FASAHA

adsense here *DUNIYAN FASAHA !* *DUNIYAN FASAHA* *DUNIYAN FASAHA* _______________________________________ Ina saurayi mara sana’a?? ina budurwa mara sana’a?? Ina uwar gida koh amarya wacce in ta gama girki ba aikin yi?? Ina mai son sani ko samun ilimi na kimiyya?? Ga dama ta samu kada kiyi/kayi wasa da wannan damar domin cigabankane!! Kada ka wuce ba tare da ka karan ta ba!! Ka tabbata kaje zuwa karshe>>> *Assalmu Alaikum* Sunana Muhammad Abbagana wanda aka fi sani da *AbbaGana* tare da Fatima wanda akafi sani da *faty afreen* ga kuma *beebah wadata* wanada aka fi sani da sunantan, munzo muku da abunda zai baku sha’awa, ilmantarwa, fadakarwa tare da ilimantarwa ======= *Duniyan Fasaha* =========== Duniyan Fasaha makarantace da aka bude a facebook, website da kuma whatsappp wa al’umar Nigeria da ma kassashe masu makwabtaka da Nigeria masu fahintar yaren cikin gida wato hausa, mun bude wannan makarantanne dan wayar dan kan Al’umma tare da nuna musu hanyoyin magance matsaloli dayawa da yayi musu takunkumi ba tare da tuntuban kowa ba ta bangaren *kwanfuta, wayar salula, jiki, wutan lantarki, atm, bamu tsaya nan ba zamu,nuna muku yanda zaku k'irk'ire abu na hannu ba tare da zuwa ko ina ba,wa dukkan bangare na maza ko mata, kuma da izinin ubangiji zamu nuna yanda zaku koyi sana’ar hannu yayin da kuke kwance a gidajenku.* Zamu na post yanda zaka bude koh ka kirkiri abu da dama ga wasu kamar haka:- 1- Yanda zaka bude blog (website) na kanka da kanka 2- Yanda zaka gyara settings na wayarka in ya samu damuwa da kanka 3- Yanda zakayi downloading video a facebook da kuma insagram 4- Yanda zaka gyara socket, iron, fanka, generator, chargern waya, da sauransu na gidanka ba tare da kaiwa zuwa wajen mai gyara ba. 5- Yanda zakayi formatting na memory da yaki yin formatting 6- Yanda zaka dawor da kayanka da ka goge ko kayi formatting memory card naka 7- Yanda zakayi flashing na wayar ka yayin da ka manta password ko wani yata sawa har ya bachi 8- Yanda zaka gane wurin da wayarka yake in an sace 9- Yanda zaka ga sakonin budurwarka/mijinki ko kuma saurayinki ba tare da kin taba wayan sa ba. 10- Yanda akeyin cake na aure koh party ko kuma birthday a turance DA SAURANSU Masu kwanfuta 1- Yanda zaka cire password na kwamfu tanka yayinda ka mance 2- Yanda zakayi aiki da microsoftword, excel, PowerPoint, da kuma access 3- Yanda zaka canza os na kwanfutar 4- Yanda zakayi activating na windows naka ko kuma office 2010,2013, 2016 5- Yanda zakayi whatsapp a kwamfutar 6- Yanda zaka magance kwamfutan ka da yake jinkiri wato slow a turance 7- Yanda zaka chanza sunan da akayi register a kwamfuta zuwa naka 8- Yanda zaka tura abu daga kwanfuta zuwa waya ba tare da kayi amfani da cable wato usb ko kuma Bluetooth ba 9- Yanda zaka kulle wasu asiran ka ba tare da wani ya again ba 10- Yanda zakayi aiki da coreldraw Da SAURANSU Bamu tsaya nan ba ina kike bazawara, yar lumai lumai (budurwa) uwargida zamu nuna muku posting yanda:- 1- Zaku gyara fuska yayi sumul sumul😜 2- Yanda zaku gyara jiki 3- Karin ni’ima 4- Yanda zakuyi kwalliya na zamani ba tare da wata ta taimaka miki ba 5- Yanda za,a tsaftace baki 6- Yanda ake girke girke na zamani mai sa maigida tsalleh 7- Yanda zaki hada sabulu ko shampoo 8- Yanda zaku gyara gashi, bamu tsaya nan ba da izinin ubangiji zamuna muku post a kan: shawarwari ga matan aure, kyakkyawan uwa, yanda zaki zauna da kishiya cikin lafiya DA SAURANSU kada mu cika ku da surutai kada kuma ku bari a baku labari. Duk wannan munayi ne bawai don munfi kowa ba A’a muna yine domin koyar da mutane tare da magance musu matsaloli na rayuwar yau da kullum. Ku shiga facebook da twitter kuyi like na page namu mai suna *"Duniyan Fasaha”* sannan zaku iya samun mu a addreshi namu kamar haka: www.duniyanfasaha.blogspot.com Kada ka/ki tsaya tantama Da izinin Alllah zamu karu/koyi abubuwa da dama Dan Allah ku tayamu sharing na wannan sakon zuwa ga yan uwanku, abokan arziki dan samun cigaba adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *