2:36pm, 7/30/2016] ☄DEENY☄SHOMAR☄: [1/7, 7:29 AM] Ummi A'isha: ©TASKAR MARUBUTA
🌸🌸🌸RUWAN DARE 🌸🌸🌸 1
Na
A'ISHA DANSABO LEMU
UMMI A'ISHA
Tafiya takeyi cike da nashuwa ,kana ganinta kaga natsatstsiyar yarinya ,
Sanye take da hijab dogo har kasa hannunta rungume da littafai,
Da alama daga islamiya ta fito,kyakyawace ajin karshe wankan tarwadace,wanda turawa ke kira da ( chocolate colour ) ba daguwa bace ba kuma xamu kirata gajeraba,tsaka tsaki take fuskanta na nadauke da manyan dara daran idanuwa,masu dauke da lashes doguwar hancinta kaman andasa Wanda yadace,da dankaramin pink lips dinta,nidai nakalli ummy Aysha nace gasky Allah yayi halitta agurin nan,
Duk da dacewa hijab din datasa bai bamu daman ganin ya fasalin jikin nata yakeba,
Haka take tafiya cike da natsuwa,hartaxo dai dai kofar wani gd,babban gd ne bacanba daga ganin ginin kasan ,mai Gdn yayi tashen kudi koda yanxu bayi dashi ,
Tashiga da sallama falon Gdn ta nufa dauke da sallama,
Hajiya Benazir ce zaune tana karatun qurani,
Ta dago tare da amsa sallaman, kai tsaye Samihat ta nufi dakinta ,littafan hannunta ta aje tare da cire hijab dinta ,
Riga da skat ne ajikinta na atamfa,Wanda dinkin yai matukar dacewa da ita,
Tanada jiki kadan kirjinta acike yake da dukiyar Fulani,mai daukar hankl kugunta ashafe yake,tanada hips nidai Ashanty Dansabo ,nace masha Allah duk inda kyakkykyawar mace mai cikar hitta takai to ,samihat takai main falo tasake fitowa ,hajiya Bena takammala karatun ,takarisa tare da xama kusa da ita,tana fadin Umma sannu da gd,hajiya Bena tashafa kanta tana fadin babyna ya karatu ince dai anyi dayawa,cike da shagwaba take mgn tana fadin anyi Umma,
Taxame jikinta tare da mikewa ,kai tsaye frige tanufa tadawo dauke da freshmilk tana sha,
Kiran sallan magribane yasa hajiya Bena mikewa,ta nufi bedroom dinta,
Kasancewar sameehat nafaahin sallah yasa ta ,daukan remote ta kunna TV ,tashar sunnah TV ta kamo tana saurara,
Inda shehin malamin nan wato sheik gero argungun kegabatar da waaxi , RUWAN DARE COMPLETE NOVEL