face rike sandar tsohonku da kuke aje bara. Abokansa kuwa sai ihu da dariya suna fadin sai 'ya'yan Idi makaho. Zuciyar mata fa tazo wuya nan ta rufe ido tana kai musu dukan mahaukata. Da Allah Ya bata sa'a ta kama kwalar Tasi sai kokawa ta kachame. Nafisa da Bidaya suna ganin abin ya baci sai gida da gudu. KARANTA CIKAKKEN LABARI TA HANYAR DANNA NAN
Shin Ana Bukatan Blog ko website Kamar wannan kodai kamar Shafin Duniyan Fasaha, za'a iya samu a kan farashi mai rahusa daga Babban kanfanin Be With Me Technology Yola, Wayanda suka kware wajen Website Design da kuma hada Mahajar Waya. Za'a iya tuntubansu anan ko a wannan layin +2349039016969
Get Professional Website Design For your business Today Here. You can also visit our Tech Blog for more awesome Information.