A AMIRA part 1 to 25
GIMBIYA AMIRA part 1 to 25
Posted by EL BASHIR on 30 Nov 2016 - 19:26
GIMBIYA AMIRA duke take tana wanki ga
ciwonkai mai tsanini da yake addabarta gashi
korabi batayiba tanayi tana kwallah tadaga kai
takalli tsumin wanke wanken dake jiranta dakuma
sanwa tai tagumi gami da fadin nashiga ukku
dudu tafito tanamata wani irin kallo tace ke amira
mikike haryanxu baki gamaba ubanwa zaimaki
wancan wanke wanken ga sanwa ko akwai
bawanki ne anan eyee tai sauri dago kanta tace
kiyi hakuri wlh kaina ne keciwo tayi wani irin
kukan kura tacabketa tace nikike fadama haka
tadinga dukanta tana fadin gara nakasheki nahuta
matsiyaciyar yarinya kawai halinki kamar na
uwarki itama tabuga dani tabarni bareke harkinyi
baki ina magana kina tace kiyi hakuri inna
lantana tafito tana fadin wai dudu miye hakane
ina baccina kintasoni eyee kina ta masifa hala
amira ce nace kikarya yar isa kinkiya lantana
tamatso kusa dasu takama amira tanakisa
harsaida taga bata motsi kana tabarta sallamarh
malan sukaji yashigo yana hango amira kwance
tana nisei sama sama yasa yayi gaggawar
daukarta sai asibiti suna isa aka shiga da ita
emargyancy nanfa akafara aiki domin kuwa amira
ta jijiki dakyal akasamu nasarar daidaita
numfashita suka fito suka ce waye mahaifin
yarinyar na malan yataso da sauri yace ganinan.
docter yadubi malan yace anya kaine mahaifinta
yarinya karama irin wannan ace tana dauke da
ulcer gakuma typort yarinyar nan daganin
yanayinta tana cikin tashin hankali malan yace
hakane Allah sarki ameera ninaja mata wannan
kiyayyar domin nanuna mata so fiye dasauran
yarana kasancewarta ita yarinya ce maihaxaka
kuma ga kokari nan malan yafaraba docter lbr
nidai sunana malan hassan mu yan biyu ne
agurin mahaifiyar mu mai suna binta mahaifinmu
kuma malan jatau muntaso cikin kulawa da
tarbiya dai dai gwar gwado kasancewar
mahaifimu bawani mai hali bane sai dai yana da
rufin asiri muntashi cikin tarbiya nida kanena
usaini munxa abin alfahari acikin unguwa kowa
naso yaransu subiyo irin halinmu ana cikin haka
muka kammala karatunmu na scondry kasan
cewar kauyene bamunemi wata makarantaba mku
jigaba da noma ana cikin haka wani dan uwan
mahaifiyarmu binta wanda kezaune a kano yaxo
munyi murna daganinsa kasancewar mu yan
kauyeh munasan muga dan birni musanman
inyazo da mota nan fa yakema mahaifinmu
magana game da karatun mu nan mahaifinmu
yace yanaso mucigaba sai dai bahali na alhaji
kabir wato kawunmu nawuron mahai fiya yace
xaitafida mu kano domin mucigaba da karatu
baba yay murna sai dai yace kuma insuntafi aikin
gona fa sai hasan yace sutafi tare da husaini
shixai tsaya yacigaba da taya mahaifin nasu aiki
sai husaini yace ina ba inda zashi sai dai sutafi
tare sai alhj. kabir yace bar sutafi da usaini
shikuma hasan akabashi jari sikai masa godiya
sosai nanfa hassan yafara sana a bakama
hannun yaro yayinda usaini kekaratunsa acan
wurin alhj kabir cikin natsuwa tare da kulawar
kawunsu. . shikam hasan Allah yayimasa budi
sosai yazama cikakken dakasuwa kuma anan
yahadu dawata yarinya maisuna aisha anacemata
gaje wanda soyayyarsu tai karfi hartakai ga aure
ansha shagali irin namasu rufin asiru hasan yaso
ahada auransa da husaini sai dai alhj yace tunda
kARANTA CIKAKKEN LABARI ANA: GIMBIYA AMIRA COMPLETE